Ƙanin Sheikh Pantami ya tona asirin munanan halayen yayansa

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 10 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 109

  • @ZainabAminu-z6k
    @ZainabAminu-z6k 13 днів тому +6

    Allah ya rabamu da mummunar dabi'a Allah yakara kareka shekh isah isa ali fantami.

  • @safitraore-ig6lp
    @safitraore-ig6lp 13 днів тому +3

    Sheikh malan issa ali fantami allah ya kara karé ka daga makiyan ka, amine Amine 🤲🤲🤲,allah ya isa

  • @usmsydds1705
    @usmsydds1705 13 днів тому +7

    Akan siyasa kayiwa Wanda yake taimakonka malami kazafi
    Allah Ya shiryeka

  • @muzzammilAbubakar
    @muzzammilAbubakar 3 дні тому

    Wallahi wallahi wallahi wannan karya ne........ Wannaan siyasa ce kawai....... Yan adawa ne suke so su bata masa suna

  • @ismailkhamis4021
    @ismailkhamis4021 6 днів тому

    Gaskiya ta bayyana Allah ya Qara Kare MALAM daga sharin masu shari da mu Baki 1 🤲🤲 in Sha Allah

  • @salamatufkadamu
    @salamatufkadamu 11 днів тому +1

    iKon Allah makashinka na gindinka Allah ya Rabamu da sharrin Mahassada ya Kuma Rabamu da yin hassada ya tsare mana Imaninmu da mutunchinmu yasa mu gama da duniya lafiya.subhAllah Allah ya Rabamu da irin wannan siyasan kazafi

  • @usmanabdullahi8610
    @usmanabdullahi8610 15 днів тому +5

    Allah sarki talakan Nigeria, yenzu zakayi mamaki dan abinda aka ba wannan yazo yana tarawa kansa zunubai.

  • @NuraAdamu-f8r
    @NuraAdamu-f8r 14 днів тому +4

    ALLAH SHI RABAMU DA HASSADA

  • @belloahmad384
    @belloahmad384 15 днів тому +9

    Wannan siyasa ne ,karya ne kawai....

  • @mammangarka3010
    @mammangarka3010 13 днів тому +2

    Tofa !!! Siyasa tana neman tarwatsa gidansu Pantami. Allah ya saukaka.....

    • @KamalIdrislausu
      @KamalIdrislausu 13 днів тому

      AA kadama ka taba yarda wai dan gidansu ne.
      Kawai siyasa ce da hassada

    • @AmeenatuAbdulqader
      @AmeenatuAbdulqader 4 дні тому

      ​@@KamalIdrislausuqwarai kuwa Dan gidansu bazai taba wannan rashin hankalin ba wallah wannan siyoshi akayi Nigeria ce fa Wani idan aka biyashi kashe shima zqi iyayi indai Nigeria ce

  • @SaniAbubakar-w4n
    @SaniAbubakar-w4n 13 днів тому +5

    Duk adawanku ahaka yayi ministan Kuma ba Wanda ya isa ya hanashi ksanshewa abunda Allah ya qaddara yakasanshe. Jekanemi naka karka saawa ranka kwadayin dukiyarwani

  • @BashirMuhammad-x7w
    @BashirMuhammad-x7w 15 днів тому +5

    Waiku dole sai anbatawa mutum suna kawai saboda allah Allah dai ya isarmasa

  • @islamusman1120
    @islamusman1120 15 днів тому +5

    Allah tsinewa sharrin siyasa wallahi

  • @aliahmedjidda8653
    @aliahmedjidda8653 14 днів тому +4

    Alhamdulillah munfi 18 years muka ji wannan shirmen da Sai mu yadda😅

  • @aliyubinumar4403
    @aliyubinumar4403 15 днів тому +7

    Ya Allah kara bamu da hassada. Malam kayi hakuri rayuwa ce kawai

  • @fatimaabdullahi3274
    @fatimaabdullahi3274 15 днів тому +5

    Wannan maganan hasadane Allah ya shirya

  • @HIKIMARMALAMANSUNNAH
    @HIKIMARMALAMANSUNNAH 13 днів тому +1

    Allah ubangiji yashirya muna al'umma

  • @HamzaIbrahimDanwakili
    @HamzaIbrahimDanwakili 8 днів тому

    Karya kake . Ka Fadi sunanka mana. Jamaa kuji tsoron Allah akan karya da kazafi.

  • @ahmadmuhammad9124
    @ahmadmuhammad9124 11 днів тому +2

    Dan allah aci gaba da wayarwa mutane kai akan sabon dokar haraji dan wlh bakaramin bala'ibane Dan wallahi muna fiskantar barazana

  • @eshaomar6372
    @eshaomar6372 2 дні тому

    Waye kuma muaazu pindiga😂wlhy bantabajin sunanshi ba. Gombe fah sai prof.🎉

  • @NaziruKoli
    @NaziruKoli 14 днів тому +2

    Cigaba zaikara zuwa Masa,said yayi gwamana da ikon allah

  • @MahmudYahayaharuna
    @MahmudYahayaharuna 7 днів тому

    Wallahi Allah zai tambayeka akan wanna magana

  • @MurjanatuMuhammadsambo
    @MurjanatuMuhammadsambo 14 днів тому +1

    To yanzu menene anfani wannan bayani

  • @AbdurrahmanShafiu-bf4oj
    @AbdurrahmanShafiu-bf4oj 3 дні тому

    Allahu ykr malam daga dukkan sharri

  • @mustaphaameenu9640
    @mustaphaameenu9640 10 днів тому

    Ya Allah ya kara tsare mana malam daga hassadar mai hassada

  • @HamzaAbdullahi-p6r
    @HamzaAbdullahi-p6r 15 днів тому +4

    Hassada mugun ciwo, Allah yakyauta

  • @mukhtarmiya8885
    @mukhtarmiya8885 6 днів тому +1

    Allah wadan naka ya lalace. Farko ma baka wakilci mahaifin ka wakilci mai kyau ba, dan wannan rashin tarbiyya ne na qarshe. Kuma ka zalinci kan ka, tunda ka fito ka nuna wa duniya halin rashin nagarta. Da kan ka kace dan uwan ka ne na jini. In ni dan uwanka ne na fara taka tsan tsan da kai kenan.
    Ba ma wannan ba ma tukun, Fantamin nan yana gaya mana Allah da Annabi. Yanzu wannan bai ishe ka ka kashe wuta kawai ba (ka yi shiru)? Fisabilillahi fah. Sannan kuma idan kamar fantami yayi gwamna ba abin morewa ba ne ga talakwa ace za'a sami aqalla shekara hudu babu almundahana babu sata, za'a tattara dukiyar talakawa a yi musu amfani da su? Kana da rubewar tunani malam. Kai kuma mai bidiyo neman kudi ba a makance ake yi ba. Allah Ya baka dama ka nemi ta ko wacce hanya a ko ina a duniya amma ka sani zaka koma gare shi.هُوَ ٱلَّذِى جَعَلَ لَكُمُ ٱلْأَرْضَ ذَلُولًا فَٱمْشُوا فِى مَنَاكِبِهَا وَكُلُوا مِن رِّزْقِهِ ۦ ۖ وَإِلَيْهِ ٱلنُّشُورُ

  • @AmeenatuAbdulqader
    @AmeenatuAbdulqader 4 дні тому

    hauka maganinka ALLAH yanzu haka bashi da wata Alaqa dashi kawai samoshi akayi aka biyashi yazo yake wannan haqilo gashin mara ba da A Nigeria muke Wannan bakomai bane wani ALLAH ALLAH yake a biyashi ya kasheshi ato

  • @KhadijahRabiuAliyu
    @KhadijahRabiuAliyu 14 днів тому +2

    Mts Allah na tuba dangi dayawa dama indan tasune ai mutum bazeci gaba ba kana basu suna kallon na aljihu yan bakin ciki kawai

  • @Muhammad-t6t2m
    @Muhammad-t6t2m 14 днів тому +1

    Lalle idan mutum duniya yake kallo a kullum, sama da dan'uwansa, to kuwa zai ji kunya. In sha Allahu.

  • @saanataala7472
    @saanataala7472 15 днів тому +1

    To yanzu menene AMFANIN wannan Awajenmu . DA Duniya Bali daya Allah ya ganar daku Koya laanceku .matsiyata masu bayawa Alumma Suna All yatsine Maka DA masu biyemaka waha inshaalla haka zaku kare awahala

  • @habibayakubu1283
    @habibayakubu1283 10 днів тому

    Kwaiiiii jama'a wlh zamaninan se addu'a wannam lamarin ALLAH yataimakenu
    Idan dagaskene Wakame kaiwa karan fantami
    Idan gaskiyane kayawa ALLAH mana meye mutane zasuyimaka mudai munason malamai magada annabawa sudunga samun shugabancin al'umma

  • @abubakarsani4218
    @abubakarsani4218 15 днів тому +1

    Subhanallahu ALLAH ya kyauta amin 🤲

  • @AhmadAuwal-n4y
    @AhmadAuwal-n4y 13 днів тому

    Allah ya shiryar damu

  • @Oumbilaal_Aadeel
    @Oumbilaal_Aadeel 12 днів тому

    Gaskiya abunda kukeyi babu kyau, addin ma yace Ku fadi Alkhairi KO kuyi shiru... Kuma ina ruwan dole sai ya Gaya ma extended family dinsu, mutane dai sai addua

  • @UkashatNokingasgod
    @UkashatNokingasgod 13 днів тому

    na Allah .ba face yake bah ...kai ..yaro .kuchan ja wata Wagga bata shigaba ...Allah ya tsayamasa.yai gaba.💯💯😀😀😀😃😃

  • @AbubakarHamzabadau
    @AbubakarHamzabadau 8 днів тому

    Kaidai Alla ya tsinema.

  • @JAMILAZAKARIYYA-e2z
    @JAMILAZAKARIYYA-e2z 12 днів тому

    Dukkan abin day yace Ga prof Na sharri,hassada qage,cinamana.duk anyi ma fiyayyen halitta kafin Shi don haka Kowa ya ajiye fushinsa Ku kyaleshi ba abun mamaki bane so Da Dama halin dangin UBA Kenan Mafi aksari bance dukaba wasu Na kwatanta adalci,wasu Kuma Sai ahankali kudu ba quasar Annabi Yusuf da Dai sauransu. Allah karaba mu Da cutar hassada ameen 🤲 Yahayyu ya Qayyum.

  • @Sirnajjashi
    @Sirnajjashi 13 днів тому

    Hasada masifa ce Allah ya karemu.

  • @ZaharadeenDahiru-qw1tu
    @ZaharadeenDahiru-qw1tu 8 днів тому

    Hassada dai bata yiba wann mgn Kuma karyace kaiba dan uwanshibane

  • @MamanesiradjiMoussa
    @MamanesiradjiMoussa 13 днів тому

    Allah karabamu da hasada

  • @AbubakarMuhammadBello-v1c
    @AbubakarMuhammadBello-v1c 15 днів тому +1

    Honorable minister

  • @JAMILAZAKARIYYA-e2z
    @JAMILAZAKARIYYA-e2z 12 днів тому

    In bakasonshi Kar kadamu dubun ka Nason Shi ,haka Duniya tagada.

  • @KamalIdrislausu
    @KamalIdrislausu 13 днів тому +1

    Allah ya rabamu da hassada
    Ko a mafarki bazan yarda prof ya watsar da danginsaba.
    Toh pah mutanen Bauchi saiku ankara da kyau ku duba nagarta.
    Duk wanda yafi kowa nagarta saiku zabe shi

  • @BajalooBabani
    @BajalooBabani 14 днів тому +1

    Wannan Siya sane kawai

  • @auduyakubu8737
    @auduyakubu8737 7 днів тому

    Makaryacin Banza. Governor sai Isah Ali Pantami

  • @HabibaMuhammad-ui4gs
    @HabibaMuhammad-ui4gs 15 днів тому +3

    Indai hakane wlh tallahi yana cikin halaka ba karamaba kuma wlh kansa ya cutar da kuma gobensa

  • @malanusmanmalanusman6626
    @malanusmanmalanusman6626 11 днів тому

    Mallam mutum n mai mutuci sossai wlh

  • @Alkidir1
    @Alkidir1 14 днів тому +1

    Hassada karara Isa Ali Ibrahim Pantami yafi gabanku

  • @muzzammilAbubakar
    @muzzammilAbubakar 3 дні тому

    Wallahi wannan bara ku taba cin nasara ba......,. In dai burin ku ... Ku bata wa malam suna

  • @ABBASADAUKI2
    @ABBASADAUKI2 14 днів тому

    Wannan labarin is balanced😂. Well balanced. Mai son Jin Alkhairi ya yadda,

  • @anhausaAfrika
    @anhausaAfrika 14 днів тому

    Fantami barawon gwammanati, kuma zai hadu a Allah nan bada jimawaba, in sha allah

    • @UkashatNokingasgod
      @UkashatNokingasgod 13 днів тому

      hmm kai mah bakada hankali

    • @UkashatNokingasgod
      @UkashatNokingasgod 13 днів тому

      kana cikin wadan da ..a kebiya suna fata sunan wasu ..Allah ya shir yeku ..kufadi alheri ko kuyi shiru.ai Allah ya nagani

  • @AbubakarMuhammedAdam-r9g
    @AbubakarMuhammedAdam-r9g 6 днів тому

    Wllh nagaba yayi gaba

  • @GaladimaMuhammad-x2z
    @GaladimaMuhammad-x2z 15 днів тому

    ALLAH yashirya wandayabata

  • @umaradam1996
    @umaradam1996 15 днів тому +2

    Makaryatan kawai

  • @UkashatNokingasgod
    @UkashatNokingasgod 13 днів тому

    uban giji ka qara taimakama mutanen ka..hasada .ga ..Mai rabo. taki..kufadi alheri ko kuyi shiru Allah .ba .tai makon Wanda ..yaqi gaskiya..mu mungani .malam Mai gida isha Ali fantami ..duk wan da Allah yake taredashi ba boye yakebah

  • @mahmudmuhammad5487
    @mahmudmuhammad5487 5 днів тому

    Inalillahi wa inna ilaihi raji'un, Mai magana Nan wallahi tausayi yakebani, Allah ya bashi Lafiya Kuma ya rabamu da hassada.
    This is really pathetic.

  • @SalehMuhammed-pp9hf
    @SalehMuhammed-pp9hf 13 днів тому

    Kuma Yana sayawa wannan kwadayaiyen jahilin ragon laiya wato alkanawi malamin maula da Maja da chida addini

  • @BabangidaBANGEESHOWAbdullahi
    @BabangidaBANGEESHOWAbdullahi 5 днів тому

    Wannan yakarbi corruption ne daga dr jaki Bauchi

  • @Arashee001
    @Arashee001 15 днів тому +2

    #Pls karmu shagala only 2 menute say
    Laila ha illah wahadu lashakalahu
    Lahul mulku walahul hamdu
    Wahuwa ala kullushain qadeer
    3x SubhanAllah
    3x Alhamdulillah
    3x AstgfiruAllah
    3x Lailaha ilallah
    3x Allau Akbar
    3x alhmdulillah
    Allah yabiya bukatun mu na alkairi 🤲🏽

  • @mukhtarmiya8885
    @mukhtarmiya8885 6 днів тому

    Ban iida sauraran wannan maganar ba. Dan kalaman sun yi kama da na mai rubabben tunani.
    1 Haram ne ka ce ka gode wa Allah ka gode wa wani.
    2 Kana dai gaya mana ka fi son a saci kudin talakawa a baku, a maimakon a bawa talakwa kayan su.
    Conclusion shi ne kana hassada

  • @AdamUmar-ss9gk
    @AdamUmar-ss9gk 13 днів тому

    shege ɗan hasada sai dai kamutu malan ba haka yakeba

  • @sagirmohammed759
    @sagirmohammed759 7 днів тому

    Silent is a best answer to a fool

  • @YakubuHaruna-c7y
    @YakubuHaruna-c7y 8 днів тому

    Wallahi bamuyardaba

  • @umaraliyu9453
    @umaraliyu9453 15 днів тому +1

    Wannan shi ke nuna cewa Dan Adam ne shi, ba mala'ika ba, samun shi babu kuskure ma ai shine abin mamaki.Don siffar mala'ika ce.

  • @NuraddeenAbubakarIsah
    @NuraddeenAbubakarIsah 15 днів тому +1

    Wallahil Azeem wannan karya yake jahili mahassadi makaryacin banza maha'inci.

  • @NaziruKoli
    @NaziruKoli 14 днів тому

    Hassada hassada hassada

  • @nawasmuhammad-c9o
    @nawasmuhammad-c9o 15 днів тому

    Wannan dai Karen farautar yan siyasa ne, dajin kaji fa ya saba da surutu, ga shi Kuma Yana da gwanin sa

  • @lsksk1111
    @lsksk1111 14 днів тому +1

    WALLAHI TALLAHI, BILLAHIL LAZI LA ILAHA ILLA HUWA, WANDA BAI SAN HALIN ISA ALI PANTAMI BA, YA CUCE SHI.
    NI NA SAN SHI TUN 2003 (SHEKARA 21 DA SUKA WUCE) A BAUCHI. BA WAI SANIN RADIO DA TV BA, SANI NA KUSANCI SOSAI. A LOKACIN YANA TALAKA, KARAMIN MALAMIN JAMI'A A ATBU, SABODA HAKA ASALIN HALIN SA BAI FITO BA. AMMA WALLAHI TALLAHI, DAGA LOKACIN DA YA FARA SAMUN DUNIYA, SAI ASALIN HALIN SA YA FITO, GARE MU, MU DA MUKA SAN SHI KUSA DA KUSA.
    GA KAƊAN DAGA CIKIN HALAYEN SA. MUTUM NE WANDA:
    1. BABU WANI ABU GUDA ƊAYA DA YA KE YI DON ALLAH. DUKKAN ABIN DA ZAI YI, ZAI YI NE KAWAI DON RIYA', DON MUTANE SU GANI SU YABA MASA.
    2. MUTUM NE MUTAKABBIRI, MAI BALA'IN GIRMAN KAI. A GURIN SA, DA TALAKA DA KASHI DUK ƊAYA NE.
    3. MUTUM NE WANDA YAKE BALA'IN MAƘARYACI. DUKKAN ABIN DA YA KE FAƊA BA SU YA KE AIKATAWA BA. KUMA IDAN YA ZAUNA A WAJEN KARATU, ZAI YI TA SHARA ƘARYA SABODA A CE SHI WANI BABBAN BAWAN ALLAH NE, MAI TSORON ALLAH. WALLAHI, DUK KARYA NE. DUK HALAYEN SA, BABU GUDA ƊAYA DA YAKE NUNA CEWA YA MA SAN ALLAH, BALLANTANA YA JI TSORON SA. DUK A BAKI NE KAWAI.
    4. MUTUM NE BALA'IN MAYAUDARI, MARA CIKA ALKAWARI. DUK ALƘAWARIN DA YA YI, BA YA CIKAWA, SAI DAI IDAN YA SAN MUTANE ZA SU GANI KUMA SU YABA MASA.
    5. MUTUM NE WANDA YA MAYAR DA WULAKANTA MUTANE TA ZAMA BABBAR ƊABI'AR SA.
    IDAN KA GA ISA ALI IBRAHIM PANTAMI YA MUTUNTA KA, KO YA ƊAUKE KA MUTUM, TO WALLAHI: KO DAI KAI WANI NE, KO ƊAN WANI, KO KUMA YANA GANIN ZAI YI AMFANI DA KAI WAJEN CIMMA BURIN SA NA NEMAN BIYAN BUƘATAR DUNIYA. IDAN BABU KO ƊAYA DAGA CIKIN WAƊANNAN, TO WALLAHI TALLAHI, A WURIN SA, KASHI MA YA FI KA DARAJA.
    WALLAHI TALLAHI, IDAN NA YI MASA ƘARYA, ALLAH YA TSAYAR DA NI RANAR QIYAMA, YA ƘWATA MASA HAKKIN SA.
    DUKKAN MASU CEWA HASSADA, BAN YI MAMAKI BA. DOMIN KWANAN NAN KU KA SAN SHI. SANIN SA MA DA KUKA YI A RADIO DA TV DA SOCIAL MEDIA. BA KU SAN SHI KUSA DA KUSA BA. WALLAHI TALLAHI, DUK WANDA YA SAN ISA ALI PANTAMI KUSA DA KUSA, BA ZAI TAƁA ƘAUNAR SA BA. DON KAMAR YADDA NA FAƊA MUTUM NE MAI MUNANAN HALAYE, KWARAI DA GASKE. BAN DA SON DUNIYA DA ƊAUKAKAR DUNIYA, BABU KOMAI A RAN SA.
    KUMA WALLAHI TALLAHI, DUKKAN ABUBUWAN DA YA KE YI, HAR KARATUN DA YA KE YI, DON NEMAN ƊAUKAKA NE A DUNIYA KAWAI, DOMIN DUKKAN ABIN DA YA KE FAƊA, ALLAH YA CE, ANNABI YA CE, SHI BA YA AIKATA KO ƊAYA.
    ALLAH WADARAN HALI IRIN NA ISA ALI IBRAHIM PANTAMI. DON KUWA KO JAHILIN JAHILAI A KA CE YANA DA IRIN WAƊANNAN MUNANAN HALAYE, SAI A CE TIR.
    WANDA YA GA DAMA KAR YA YARDA. AMMA ALLAH YA SA KA ZO KUSA DA SHI, ZA KA GANE ABIN DA NA KE FAƊA GASKIYA NE. KO KUMA KA NEMI WANI WANDA YA SAN SHI KUSA DA KUSA, KA TAMBAYE SHI HALIN SA, KA SHA LABARI.

    • @muawiyashuaibu
      @muawiyashuaibu  14 днів тому

      Hmm to Allah dai ya kyauta

    • @ZainabAminu-z6k
      @ZainabAminu-z6k 13 днів тому +3

      Kuma in ma baida kirki kazo ka wulakantashi kaidin mutumin kirkine ko na banza kaci mutuncin Dan uwanka musulmi bayan Allah yadauka kashi yarufe aibunsa ai dama bai is a ya azurtakuba konema ataskar Allah muna kaunarsa had abadah Allah yakara kareshi yadauka kashi yasa al-jannace makomarsa.

    • @mohammedyusuf6214
      @mohammedyusuf6214 13 днів тому +2

      Sey kagaya mana halayenka kaikuma

    • @UkashatNokingasgod
      @UkashatNokingasgod 13 днів тому

      @@ZainabAminu-z6k ..kwarai kuwa

    • @UkashatNokingasgod
      @UkashatNokingasgod 13 днів тому

      @@mohammedyusuf6214 ...kwarai kuwa.

  • @Knowledge_Scavenger
    @Knowledge_Scavenger 14 днів тому

    Dan Adam butulu. Mallam autumn kirki ne gashi an tabbatar.

  • @ibsnomaa
    @ibsnomaa 15 днів тому +1

    Ta yiwu ya zama gaskiya maganarsa

  • @IshaqIbrahim3
    @IshaqIbrahim3 15 днів тому +2

    Shi mai yabon malam da gaske yake yi ne?
    Alherin da ya fada na malam kamar ya ce malam billionaire ne.
    Mai aikin gwamnatin Nigeria billionaire? Wanna kamar tsokaci ne na corruption.

  • @ahmadmuhammad9124
    @ahmadmuhammad9124 11 днів тому

    Kuma wnn guy din nasanshi sosai sojan baka ne

  • @umaradam1996
    @umaradam1996 15 днів тому

    Karen farautar yan siyasa ne butulu kawai
    Kuma insha'Allah sai ya zama gwamnan Gombe

  • @musazangina3079
    @musazangina3079 14 днів тому

    😂😂😂😂😂😂 Wallahi nikam (a shekara biyar da nayi a Gombe) na dauka Gombawa bakku da wannan matsalar, ta "Baqar hasada" wa 'Yan uwanku. Ni (har ga Allah) Na dauka "mu (nan Bauchi ne) kawai, ke da wannan matsalar" ! Kaga kenan Ashe matsalar ta Hausa/ Fulani che, kuma iri daya che a ko Ina 😅😅😅😅

  • @HAUWASULEIMAN-z5c
    @HAUWASULEIMAN-z5c 14 днів тому

    ALLAH ya wadar wahabiyya makaryatan waazi

  • @hassanmayaki5563
    @hassanmayaki5563 15 днів тому +2

    ✅☝️☝️☝️✅🕋🕋🕋✅🤲🤲🤲✅

  • @sunusiaminu831
    @sunusiaminu831 14 днів тому

    Haddasa ga mai rabo................

  • @adamuyusuf5723
    @adamuyusuf5723 15 днів тому +1

    Yanada girman kaikam...halinsa ne wannan...Amma batun samawa mutane aikin kan kowa yana sawama aiki da Dan talaka da Dan me kudi be wareba

  • @abubakarmuhammed2085
    @abubakarmuhammed2085 15 днів тому

    Toh wanne zamu dauka kenan? Dukkan ku biyun ku kace ku kannensa ne

  • @mbbillionzstudio2223
    @mbbillionzstudio2223 14 днів тому

    Wnn Maci Amana ne ba gsky a mgnn sa

  • @AlhajikoleAbatcha
    @AlhajikoleAbatcha 15 днів тому

    Hassada mugun ciwo Ashe ma baka jamiyarsu

  • @AsmauMukhtar-j8i
    @AsmauMukhtar-j8i 15 днів тому

    Dan Allah Mal Kar kasa kanka a siya,kaga irin kyawunta

  • @aminabulama9184
    @aminabulama9184 15 днів тому

    Hassada kakeyi abin kunya makakeyi matanci sai Allah ya tona asirinka

  • @maimunahussain4896
    @maimunahussain4896 15 днів тому

    Wannan shine zuqi ta malle

  • @Speedyvampir2
    @Speedyvampir2 15 днів тому

    Ai mu da muka san Pantami mun san rashin kirkin shi.
    Ku yi hankali yan Gombe.

  • @AishatYahaya-tb4dg
    @AishatYahaya-tb4dg 15 днів тому

    Hasada mugun ciwo.

  • @AdamUmar-ss9gk
    @AdamUmar-ss9gk 13 днів тому

    shege ɗan hasada sai dai kamutu malan ba haka yakeba