Yadda APC da NNPP suke caccakar juna a kan kalaman Kwankwaso. | Trust Radio

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 29 вер 2024
  • A wata tattaunawa da suka yi da Trust Radio, Sakataren Yada Labarai na Jam'iyyar APC reshen Jihar Kano, Ahmad S. Aruwa, da Jami'in Hulda da Jama'a na jam'iyyar NNPP reshen Jihar Kano, Hon Musa Nuhu Yan Kaba sun yi muhawara a kan kalaman Sanata Rabiu Musa Kwankwaso wadanda suka tayar da kura.
    Shi kuma Barista Buhari Yusuf, wani lauya mai zaman kansa, ya yi fashin baki a kan yadda doka take kallon lamarin.

КОМЕНТАРІ • 3