Shehu yayi Magana kan kokarin Hana Fasfo saboda rigicin Sarautar Kano, RSIEC ta Saka Ranar Zabe

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 1 лип 2024
  • Sanata Shehu Sani ya yi martani kan bukatar wata kungiya na neman hana gwamnan Kano da mukarrabansa fasfo a Najeriya.
    Sanata Shehu Sani ya yi martani kan maganar da ministan Abuja Nyesom Wike ya fada a kansa yayin wani taro.
    Wasu Alhazai biyu daga jihar Kebbi, Hajiya Maryamu Mayalo da Alhaji Malami Besse na Koko Besse sun rasu.
    Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Ribas, RSIEC ta sanar da ranar 5 ga watan Oktoba a matsayin ranar da za ta gudanar da zaɓen shugabanni ƙananan hukumomi.
    Senator Shehu Sani has responded to the request of a group to deny the Kano governor and his entourage passports in Nigeria.
    Senator Shehu Sani reacted to the statement made by Abuja Minister Nyesom Wike during a meeting.
    Two pilgrims from Kebbi state, Hajiya Maryamu Mayalo and Alhaji Malami Besse of Koko Besse have died.
    The Independent Electoral Commission of Rivers State, RSIEC has announced the 5th of October as the day to conduct the election of local government leaders.
    ________________________________________________
    Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
    Jaruman kannywood,
    Y'an siyasa
    Abubuwan Al-ajabi
    CeCe kuce
    dama tarihin rayuwar su
    Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
    Sannan zata kawo labaran hausa novel
    MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
    Politicians
    And their Biography
    And other news about famous people around the world
    And then it will bring news about Hausar novel
    Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu
    subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc
    #mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

КОМЕНТАРІ •