Yau da malamin addinin musulun ci ne akace aware wani kaso na kudi ai masa hidima da mutanen suta zagin sa suna aibata shi da komai sai dai ai masa wato musulmi baya ganin malaman sa da kima da daraja😢😢😢
Abinda ya sa nai wannan saqo shine : ya na Bani tausayi.yadda ya Fadi labarinsa .Kuma na zub da hawaye.Abinda ya ke damuna shine ba,a bashi ilimin musilinciba.
Ka gayamasa Allah yaaiko Annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallam.ya gayawa kiristoci cewa: Allah daya ne.Kuma shine Abinda Annabi Isa yayi Kira akai.Kuma Allah ne ya fada duk Wanda ya hada Allah da wani to kafirine.
Annabi Isa Baya qyamar ya kasance bawan Allah .Musulmi ya Yadda da dukkan Annabawa hadda Annabi Isa .Shima manzone Annabi .Amma ba Dan Allah ba ne.Allah Shi kadaine ba shida abokin tarayya.Wanda ya mutu ya na hada Allah da wani to makomarsa wuta.
Hasbunallahu wani'imal wakil😢,wai duk wannan rayuwar sanadi rabuwar iyayen sa ne yasa ya fada cikin ta,Allah yasa kana da rabo ka kubuta
Muna rokon ubangiji Allah ya bashi iKon dawowa musulinci
Ubangiji allah ya karbo mana kai kadawo mana cikin addinin muslinci allah ya ceto ka ameeen ya rabbb
Ameen ya Allah 😢
Ameen ya Allah
Yau da malamin addinin musulun ci ne akace aware wani kaso na kudi ai masa hidima da mutanen suta zagin sa suna aibata shi da komai sai dai ai masa wato musulmi baya ganin malaman sa da kima da daraja😢😢😢
Allah yaganar da kaiii kadawo Muslinci
Wai to ina yana tare da mamanshi yanzu
Assalamu Alaikum warahmatillah wabarakatuh.
M.Mu,aazu barka da aiki.
Don Allah Ka gayawa wancan bawan Allah pastor. Cewa :