Allah ya saka da Alkhairi na dayka na kai kusan wata uku yanxu nayi kusan 400k amma wlh yanzu komai ya chanza budi kota ina kuma da yarda Allag ina kokarin samu muhalli da yardan Allah kuma daga cikin niyan akwai gd akwai jari kasuwa wlh yanzu haka an samu jari Alhamdulillah mu halli ma ina kokarin saya inshallah zan kiraka namaka karin bayani inshallah Allah ya saka da Alkhairi
Allah saka da alheri sayyidi wlhy nayi dubun dari 400 kusan wata uku da suka wuce Amma ta mun nauyi ya sayyidi kusan wata uku ke nn na kasa karasawa Amma ynxu insha Allah sai na karasa
Masha Allah kamar yadda mlm magaji yayi bayani wlh Nima dubu hamsin nayi ammah alhamdulillahi alkhairai suna zuwa ta inda bantaba tsammanin suba Kai Ba iya nikadai bama har Wanda suke barar addu'a suna godiya alhamdulillahi Kuma zan cigaba dayi in Sha Allahu mlm Allah yasaka da alkhairai Allah yakara basira Allah Kuma yakara kusanci amin
wlh wlh wlh narantseda Allah malam gaskiya lahaula duniya ce malam alhamdulila munagodiya sosai gaskiya alhamdulila nayi dubu hamsin yanzu haka Kuma Ina Kai zancigaba Amma narantseda Allah wlh wlh abubuwana duk sunmike sosai inatagani alheri sosaifa malam alhamdulila munagodiya sosai Allah yasaka da alheri Allah ya karama daukaka marar iyankewa mungode
Malan dan allah malan atemaka afassaramin tambayata akan aikin daka bayar na ruwan gishiri da ake watsawa akusurwar gida malan nayi nawatsa sabo da staka data damemu to bayan nayi kawai sainayi mafarkin waigasunan asamar gidanmu to azahiri mu gidanmu sama da kasane to amafarkin saina ganni wainaje wata samar waibumusan daitabama gidan namu wai hawa ukkune bumusan da samarbama wainaje ita mamaki sainaga kawayena akicin suna cin abinci kuma sainaga tsaka duggasunan sainakecewa kenan aikin danayi bemukuba nan kukazo kuka tsaya kuma ina yin gaba sainaga shek daurawa azaune yana cewa keyanzu tsakar kike tsoro sainaci gaba dazagaya gidan gidane kyakkyawa amma malan dan allah indawani abu da akemata tabar gida dan allah agaya mana dan wallahi tana sani wasisi dan kowani abu na aje sai inrika tinanin kota taba dan allah atemaka kar awuceni domin tananne kadai zan iya samunka ni ina saudiyane wassafdinka baya aiki
Masha Allahu
Allah ya saka da Alkhairi na dayka na kai kusan wata uku yanxu nayi kusan 400k amma wlh yanzu komai ya chanza budi kota ina kuma da yarda Allag ina kokarin samu muhalli da yardan Allah kuma daga cikin niyan akwai gd akwai jari kasuwa wlh yanzu haka an samu jari Alhamdulillah mu halli ma ina kokarin saya inshallah zan kiraka namaka karin bayani inshallah Allah ya saka da Alkhairi
Masha Allah Allah bamu ijabah
Ameen ya hayyu ya qayyum
Allah saka da alheri sayyidi wlhy nayi dubun dari 400 kusan wata uku da suka wuce Amma ta mun nauyi ya sayyidi kusan wata uku ke nn na kasa karasawa Amma ynxu insha Allah sai na karasa
اللهم صلى على سيدنا محمد الفاتح لماأغلق والخاتم لماسبق ناصرالحق بالحق والهادي إلى صراطك المستقيم وعلى إله حق قدره ومقداره العظيم
ماشاءالله الشيخ حفيظك الله
اللهم صلي وسلم وبارك علي سيدنا و نبينا محمد صلى الله عليه وسلم
Masha Allah kamar yadda mlm magaji yayi bayani wlh Nima dubu hamsin nayi ammah alhamdulillahi alkhairai suna zuwa ta inda bantaba tsammanin suba Kai Ba iya nikadai bama har Wanda suke barar addu'a suna godiya alhamdulillahi Kuma zan cigaba dayi in Sha Allahu
mlm Allah yasaka da alkhairai Allah yakara basira Allah Kuma yakara kusanci amin
Ameen yahaiyu yaqaiyum
صح كلامك يا شيخ بارك الله فيك
Jazzakalahu kairan
Merci beaucoup maulana mungode
Allah ya qara Lfy da nisan kwana mai albarka alfarmar shugaba s a w
جزاك الله ❤❤❤❤❤
Masha allah malam dan allah na korji da farin jini
Assalamou alaikoum sayyidi n'a dauki zikirin la haula amma bani da Al walla jin Karin bayanin koma sabo da Al walla in sha Allahou
Alhmdlh
Masha Allah Allah taimakeka sayyidi abbas
Mungode malam
Muna godiya sayidi
Allah yasaka na fara yanzu s kan lamura
ALLAH YA BIYA
Allah yasaka da Alkhairi sayyidi
wlh wlh wlh narantseda Allah malam gaskiya lahaula duniya ce malam alhamdulila munagodiya sosai gaskiya alhamdulila nayi dubu hamsin yanzu haka Kuma Ina Kai zancigaba Amma narantseda Allah wlh wlh abubuwana duk sunmike sosai inatagani alheri sosaifa malam alhamdulila munagodiya sosai Allah yasaka da alheri Allah ya karama daukaka marar iyankewa mungode
Ameen ya rabbi 🙏
Allah ya kara ijaba
@mallam Magaji ,sunana Hassan Sayyadi, Nima nazo barar addua kasani acikin aikin nan dan bukata ta,nima nasamu albarkacin ijabar aikin ka nagode
Ameen yahaiyu yaqaiyum
mungode sosai malam Allah ya sakada alheri Allah ya daukaka marar iyankewa mungode sosai malam
Allah ya bada lada maiyaw.
جزاك الله خيرا يا سيدي
ماشاء الله
Kara Lpa Shehu Mu❤❤❤❤
Slm mungode 🎉🎉🎉❤
Assalamu Alaikum
Ya sheikh gaskiya na ga abin mamaki na Samun sarautar da banyi zato ba
ماشا ء الله شكران❤❤
Allah Ya saka da Alkhairi Bijahi AhmadulAmin Sallallahu Alaihi Wasallam
Assalamou aleykum sayyidi dan allah minene banbancin sunayannan Ahmadu da Amadu kuma minene adadin kowanne allah yakara lafiya
Allah yabiya
Mlm mutum na iya sawa wani yayi mashi
Mungode
Masha ALLAH
Salam aleykum. Ana iya taya mutum domin ya kammala aikin?
3:03 3:14 3:16
Malan dan allah malan atemaka afassaramin tambayata akan aikin daka bayar na ruwan gishiri da ake watsawa akusurwar gida malan nayi nawatsa sabo da staka data damemu to bayan nayi kawai sainayi mafarkin waigasunan asamar gidanmu to azahiri mu gidanmu sama da kasane to amafarkin saina ganni wainaje wata samar waibumusan daitabama gidan namu wai hawa ukkune bumusan da samarbama wainaje ita mamaki sainaga kawayena akicin suna cin abinci kuma sainaga tsaka duggasunan sainakecewa kenan aikin danayi bemukuba nan kukazo kuka tsaya kuma ina yin gaba sainaga shek daurawa azaune yana cewa keyanzu tsakar kike tsoro sainaci gaba dazagaya gidan gidane kyakkyawa amma malan dan allah indawani abu da akemata tabar gida dan allah agaya mana dan wallahi tana sani wasisi dan kowani abu na aje sai inrika tinanin kota taba dan allah atemaka kar awuceni domin tananne kadai zan iya samunka ni ina saudiyane wassafdinka baya aiki
Yanzu haka tananan dan allah atemaka mana
Allah gafarta Malam za'iya tara malaman su yi maka?
Masha Allah