Masha Allah mal INA Wanda yayi mafarki matar Wanda suka rabu fiyi da shaikara biyu kuma ba tayi aure ba natarar da ita agidan su tana barci da taji muryata sai tafito zata fita mal wanna mafarki mai yake nufi
@@abbas_sadauki Malam dan Allah idan kayi mafarkin kifin amma kamowa ake yi a kawo maka fa? Na farko munje kamun kifi da mutane sai su aka basu kananan kifi,Amma ni manya manya aka bani....shekaran jiya na sake yin wani wai ina cikin abun hawa kaman jirgi ne kuma kaman mota,ban iya banbanta wa wallahi,sai wani ya kamo manya manyan kifi da kanana kadan ya kawomin na siya
Masha Allah muna gidiya
Malam Abas muna godiya
Alhamdullah alhamdullah alhamdullah ngode
Muna godiya sosai😊
Alhamdulillahi alhamdulillahi alhamdulillahi
Masha Allah mal INA Wanda yayi mafarki matar Wanda suka rabu fiyi da shaikara biyu kuma ba tayi aure ba natarar da ita agidan su tana barci da taji muryata sai tafito zata fita mal wanna mafarki mai yake nufi
Masha Allah
Allah saka da alheri. Malan mene fasarar mafarkin shan nono shanu
Sadaukinfa sadaukine
Slm Mlm da fatan alkhairi Allah ya saka da alkhairi nayi mafarkin kifi da kuma kankama da kuma wani wake ja duk a cikin ruwan sama dan a fassaran
Allah ya saka da alhkairi Allah ya tay maki cheihina
Ameen ya rabbi ngd 🙏
Allah yabada lada mln
Duk Wadan Nan Mafarkai Nayiwu Wallh
Masha Allah tabarakallah jazakallahu Khairan
Allah y biya mln
Ameen ya rabbi ngd 🙏
@@abbas_sadauki Malam dan Allah idan kayi mafarkin kifin amma kamowa ake yi a kawo maka fa? Na farko munje kamun kifi da mutane sai su aka basu kananan kifi,Amma ni manya manya aka bani....shekaran jiya na sake yin wani wai ina cikin abun hawa kaman jirgi ne kuma kaman mota,ban iya banbanta wa wallahi,sai wani ya kamo manya manyan kifi da kanana kadan ya kawomin na siya
Mafarkin baqagen shanu sun aifi fararan shanu da jajaye
Mafarki.awre.diyar.mamaci
B
JAZAKALLAH
Maulana Brk d Himma,
Wlh ko jiya nayi na shiga wani gida muka dinga dibar kudi a kasa kudin saudi ina ta diba da yawa
Dan Allah nima ga mafarkina a fassaramin please
Malam mafalkin rarabama mutane kankana
وت دتمو كم شنقت اشكمهك اةورمة ارمي
To mafarkin dokin f d yawa f ko kana Kansa f
Masha allah