( TADAU ZAFI A TAURIN KEBBI) DUK WANI DAN TAURI MAI KARE KARFE NINE BABANSA INJI ABU GARBA MUTUWA

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 14 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 8

  • @alimusabachirawakano2708
    @alimusabachirawakano2708 2 місяці тому +1

    Masha Allah Al Ameen wlh kana kokari sosai Allah ya daukaka wanga tasha taka Alfarmar Manzon Allah

  • @basharumarnakeji1481
    @basharumarnakeji1481 2 місяці тому

    Al'amin fatar alkhairi barka da wannan lokaci. Dan Allah ina gaida Alhaji Hali costume saboda fadar gaskiya

  • @khalidumar6743
    @khalidumar6743 2 місяці тому

    Gaskiya wassukan da sauransu wajen cimmagani

  • @abbaabdulkadir2242
    @abbaabdulkadir2242 2 місяці тому

    Muma godia Al ameen.
    Anya wadan nan sun kai manya a tauri kuwa. Naga sai da karfi da wahala sule iya karya karfe. Wani ma sai dai ya lankwasa kawai baya karyewa. Kai wadannan da sauran su gaskiya

    • @Akendekende-cc8xi
      @Akendekende-cc8xi 2 місяці тому

      hum bakasan wajanabane filin duk atsafe yake

    • @abbaabdulkadir2242
      @abbaabdulkadir2242 2 місяці тому

      ​@@Akendekende-cc8xiai idan mutum yakai babba a tauri ko ma me za ayi bazai hanashi wasa ba

  • @SadiqHassan-qp4rn
    @SadiqHassan-qp4rn 2 місяці тому

    masha Allah nagode sosai

  • @AwakasJega
    @AwakasJega 2 місяці тому

    Mum gode