Amma fa karku manta sahabban annabi bayan annabawa babu wanda yakaisu daraja dasuka dagawa wa manzon Allah murya saida Allah yayi musu gargadi,bare kuma wata cahn taja anyimai bataci mu kwatanta wacan da wannan, wallahi dabatasa ba dabazata faruba, don ka kudaina goyan bayanta wlh
Nasiha zuwa gare ka umar mai sanyi tabbas kai abin tambaya ne akan duk abinda kasa a wannan shafi naka naga nasiha da wasu maluma biyu suka yi akan musu la antar rahama kuma ina kyau tata zaton kai ma akagani kuma sunyi magana cikin hikima da tausasa harshe a madadin abubuwan da kake dau rawa na tonan asiri kamata yayi kadau irin wannan bidiyo saboda ka kubutar da muta nan da kuce cikin duhun jahilci amma ka ɓige da sa bidiyon masu tsinuwa da ashariya Wallahi kaji tsoran Allah
Wallahi Ke mecewa Abu yayi yawa kiji tsoran Allah wannan Abu da sukai shine daidai,dole sufito sununawa Duniya basa tare da ita Malama, idanke kina tare da abinda tayi saikiyi vedio kifadawa Duniya Amman yiwa wasu Magana ba naki bane ki kyalesu suyi .... Kuma Rahma Sadau irin kayanda tasa a hotanma Abar laanta ce Domin haka MANZAN ALLAH yace zasu dinga fita khasiyatun ariyatun, Dan Haka Nima Nace Allah ya La'anceka Amin.... Tuba datayi shikenan tsakaninta da Allah ne Allah ya amsa Muma zamuso hakan
Fatan alkhairi mansura Allah yay miki albarka kuma Allah yashiryi rahama sadau tare damu gaba daya wanda kuma yay batanci kuma ga annabin mu Allah yasaka mana da gaggawa
Kai tir da haliku ke fati slow motion minena banbancin ku da rahama da kuna kaunar mazon Allah (S.A.W) da ba kwayin fitowa kuna nunawa dunia siffofin jikinku,domin mace yar boyoce.Mansura Isa kinyi daidai,domin addu 'a ta kamaci Rahama ba tsinuwa ba ,saboda ba wanda isabi yake a hanunsa ,wannan komai na hannu Allah,don haka idan bakuda ilimin addini kubarwa mallanmai wannan batu su sukasan abinda Allah yace da manzon mu(S.A.W).Allah ya shiryamu gabadaya.Ameeeeen
Idan mitin yafada halaka jayo shimike ajiki muninami shi allah kuma mimi shi a du a tinda ta tuba semibarta da allah kunji kunya allah shiryamu allah sa mudace Duniya da lahira 😢 ahmad shanawa ne yafa gaskiya 🙏
NAFISON ANNABI ( S A W ) FIYE DA KOMAI MANSURA ISA GOOD 🖒🖒🖒🖒💚💚 ALLAH YASAKA MIKI DA, ALKAIRI KIRABI DA MUNAFUKAI TATATTU REGAGGU RASHIDA, HAFSA, FATI YAYAN ISKA DUK CIKINKU BABU WACCE BATA REGEWA FIYE DA NARAHAMA MAKAQAR YATAN BANZA KOWA MAI KUSKURENE CIKI SABODA HAKA KUNEMA, MATA SHIRIYA TARE DAMU BAKI DAYA AMMA KUN FITO KUNA TSINE MATA, ALLAH TAYIWA LAIFI KUMA SHINE GAFURUR, RAHIM BAKUBA YAYAN ISKA KO KUMA UBANKU KO UWARKU AKWAI MAI RAHAMA KO WUTA KO ALJANNAH ACIKI JAHILAN BANZA, MANZON RAHAMA BA HAKA YAKE BA, ANNABI BAYA TSINUWA DA LA, ANTA, KUJE KUNEMI SANIN KOYARWAR MANZO ( S A W ) KUMA KUJE KUTUBA, KUMA, AKAN ZUNUBANKU MUNAFUKAI MAKAQAR YATAN BANZA YAN NANAYE BABU WANDA BASHI DA TABO KUMA ACIKIN AIKATA SABO KUKE NA RAHAMA NE YAFITO FILI
An san kowa na iskanci Amman bbu wanda ya fito fili ya nuna shi dan iska ne tsakanin shi da ALLAH yake.ita laifin ta da take nunawa ita din ta isa.Allah ya shirya mu ya raba mu da aikin dana sani
Nide banga laifin masuraba Dan xagin yayiyawa Kuma shanawa nimade abide naganikenan ita abarta da Allah wanan tsakanin bawane da Allah shi shikuma wanan da yayi batanci shiyakamata adakatar ba sadauba
To abinne da mamaki ace atayin abudaya kamar kowayasan makomasa nibana sauraran lbr aman inasan tsakar gida shiyasa dan yana burgeni to kungakena kowa da ra ayinsa ita tayi abinda yadametane shimahaka Allah yasamudace kuma yayafe mana kurakuranmu ameen aman idan mgn nabatamawani rai to dan Allah ayafemun
Wlh sai dai tuba ya kwace Ku ai tuni marigayi sheikh jafar ya fada cewar Wai ance kune masu fadakarwa kuma fadakarwarku tafi saurin isa ga alumma fiye da malamai wlh barnar da kuka yada a shekara daya shekara hamsin ba zata magance taba. Allah ya isa daku da masu goyan bayanku.
Duk abinda bawa yayi kamata yayi muyimasa adu’a ,Allah ya shiiryeshi.Saboda ba’a yiwa Allah shishige da bawansa dan haka tsine mata ba shine mafitaba . Allah kashiryemu baki daya.
Masha Allah 😘 mansura kin buge ni sosai haba abun ya isa Haka dababu sunfito suna damumu a kan me babu wacen da batayin lafi ah cikinku wai yau kadara tafada wa kan Rahama shi kinan kowa yafadi abunda yaga dama to wlh ya isa Allah yayafi mana kurakuranmu 🤲🤲🤲
Wai dan allah awace sura ce allah yace ai fim ko a wana hadisi wai ankoreki daga fim Kuma kukayayi haduwarku da uban allah wlh wanda kuke rawa dasu suwaye
Haba kuma haba abinda har ya kai haka ooh INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN🙄 amma akan bai dace ba wlh da girman ku kuke abeshi. Oooh 🤗 ni jikan Umar, Ya Haiyyu Ya Kaiyyum ka kashi wannan wutar fitinan alfarman limamin mala'iku🙌🏽
Alhmdullilah anxo wurin ada banso nayi magana ba amma abunda mansura ta fada yamun dai2 kowa nada nasa aibun tabbas zagin annabi ba karamin tashin hankali bane ga dukkan musulmin kwarai amma abun la'akari anan rahma da ta san zaa zagi annabi ba zata saka wannan pics din ba sannnan mudinga yiwa kanmu adalci kafin mu yanke hukunci ubangiji Allah yasa tubanki ya zama sanadiyar shiriyarki amin idan kaga musulmi na barna kayi masa addu'a baka la'ancesa ba sannan duk wanda ya zagi wani akan abunda ya ke aikatawa na alfasha bazai taba mutuwa ba shima sai ya aikata hakan daga karshe ina rokon ubangiji ya kaskanta wannan mutumin da ya zagi annabi ita kuma rahma Allah ya shiryeta amin..
Duk Wanda zeyi laifi stakaninshi da Allah idan Allah yaso ze gafarta masa Amma ita tasa anyi batanci ga fiyeyen halitta dole rankowa yabaci ke mansura isa bekamata kifafi laifin kowaba sedai kimusu nasiha kinsan kowa ranshi yabaci idan kika Fadi laifinsu Suma zasu tono naki kinga kun tonawa kanku asiri Allah ya shiryemu baki dayanmu
Wannan bashi bane nafarko da kika yiba kusan wannan shine karo na ukku amma kullum Sai kifito kina tuban mazuru yan iska nagoyon bayan ki ke da su Allah yawa Isa
اللهم صل وسلم على نبينا وحبيبنا وسيدنا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين يارب ذكره في قلوب ضياء الله أكبر ولله الحمد والمنة على نعمة الحبيب المصطفى صلى الله عليه وسلم وكفى بها من نعمة ♥️
Waldom ahmad shanawa shine abin da yafi dacewa sbd muna da fawar da manya zasu saka a binci koshi aya taimaka mu kuma zayi tayin addu a allah ya hadamu dashi ita kuma allah ya shirye ta idan mai shiryuwa ce idan kuma akasin hakane to allah ka nisan tamu da ita
and to you Rashida adamu.kin manta a kasa mai tsarki kika yi naki.dan ki sayi mota irin ta ummi zee at that time.mu din ga tauna kalaman mu.Allahu gafururrahim.dont be suprise haka ta zamo ma rahama hanyar tuba.
Walahi is enough, why are you all judging her like that??? Plss it's ok She's human and let Allah judge her but not you. We all sin's against Allah. We all sinners....plss you guy's should give us a break. She apologised what else. You people should stop the hate and jealousy
Kai wlh mansura kinbirgeni allah yamiki albarka yabaki Zaman lfy da mijinki ya albarkace ki. Me Shanawa jos wlh kamar ka shiga kaina shi yakamata anemo Dan Kar wani yasake irin haka
Amma fa karku manta sahabban annabi bayan annabawa babu wanda yakaisu daraja dasuka dagawa wa manzon Allah murya saida Allah yayi musu gargadi,bare kuma wata cahn taja anyimai bataci mu kwatanta wacan da wannan, wallahi dabatasa ba dabazata faruba, don ka kudaina goyan bayanta wlh
Eh duk laifinsu masoyan shugaban mu annabi Muhammad s.a w
Kai wannan Wanda yayi batanci ga fiyayyen halitta Allah shi tsine Maka albarka duniya da lahira
Nasiha zuwa gare ka umar mai sanyi tabbas kai abin tambaya ne akan duk abinda kasa a wannan shafi naka naga nasiha da wasu maluma biyu suka yi akan musu la antar rahama kuma ina kyau tata zaton kai ma akagani kuma sunyi magana cikin hikima da tausasa harshe a madadin abubuwan da kake dau rawa na tonan asiri kamata yayi kadau irin wannan bidiyo saboda ka kubutar da muta nan da kuce cikin duhun jahilci amma ka ɓige da sa bidiyon masu tsinuwa da ashariya Wallahi kaji tsoran Allah
Mansura isah kina burkeni a baya amma yanxu kinbani mamaki anyi batanci akan shugaban mu annabi Muhammad s.a.w
Wallahi Ke mecewa Abu yayi yawa kiji tsoran Allah wannan Abu da sukai shine daidai,dole sufito sununawa Duniya basa tare da ita Malama, idanke kina tare da abinda tayi saikiyi vedio kifadawa Duniya Amman yiwa wasu Magana ba naki bane ki kyalesu suyi .... Kuma Rahma Sadau irin kayanda tasa a hotanma Abar laanta ce Domin haka MANZAN ALLAH yace zasu dinga fita khasiyatun ariyatun, Dan Haka Nima Nace Allah ya La'anceka Amin.... Tuba datayi shikenan tsakaninta da Allah ne Allah ya amsa Muma zamuso hakan
Subhanallah gaskiya basu kyauta ba kam habadai harda su to nan asiri mansura
Fatan alkhairi mansura Allah yay miki albarka kuma Allah yashiryi rahama sadau tare damu gaba daya wanda kuma yay batanci kuma ga annabin mu Allah yasaka mana da gaggawa
Kafadi gaskiya Mansoura wly 👍👍👏
Gaskiya takarema Yan film kullum fada daga wannan sai wannan wlh aure shine mafita gareku wadda film ke birgeta tayi hkr Tay aure
Mansura isa wai ina mijinkine gaskiya sani danja mijin hajiyane yakamata kuyi karatun tanastu yarku
Girma take bakwa storon gori Allah yasa mudace
Wallahi mansura you are so intelligent well done may the almighty Allah forgive us all and protect us Amen
Ameen ya Allah
Ashedai akwai masu hamkali haryanzunn allah yayafemana
Allah ya biya Mansura Sani DJa
Kusani ba ataba manzan Allah s.a.w Allah gabari.wallahi kan mai uwa da wabi Allah zaiyi kowa sai ya dandana kudarsa.
Mansoura, she's right.
Aebantawa da zagi bashine zaisa tadena abinda takeyiba
Addua shiyakamata mubita dshi wato fatan shiriya
Allah yashiryemu baki daya amin
Masura Ina yinki Allah ya sa mugama da duniya lfy
Gaskiya naji dad'in maganar masura
Towai miye na maimai ta magana allah taiwalefi shikuma maji kaine haba abin yayi yawa
Kai tir da haliku ke fati slow motion minena banbancin ku da rahama da kuna kaunar mazon Allah (S.A.W) da ba kwayin fitowa kuna nunawa dunia siffofin jikinku,domin mace yar boyoce.Mansura Isa kinyi daidai,domin addu 'a ta kamaci Rahama ba tsinuwa ba ,saboda ba wanda isabi yake a hanunsa ,wannan komai na hannu Allah,don haka idan bakuda ilimin addini kubarwa mallanmai wannan batu su sukasan abinda Allah yace da manzon mu(S.A.W).Allah ya shiryamu gabadaya.Ameeeeen
Idan mitin yafada halaka jayo shimike ajiki muninami shi allah kuma mimi shi a du a tinda ta tuba semibarta da allah kunji kunya allah shiryamu allah sa mudace Duniya da lahira 😢 ahmad shanawa ne yafa gaskiya 🙏
NAFISON ANNABI ( S A W ) FIYE DA KOMAI MANSURA ISA GOOD 🖒🖒🖒🖒💚💚 ALLAH YASAKA MIKI DA, ALKAIRI KIRABI DA MUNAFUKAI TATATTU REGAGGU RASHIDA, HAFSA, FATI YAYAN ISKA DUK CIKINKU BABU WACCE BATA REGEWA FIYE DA NARAHAMA MAKAQAR YATAN BANZA KOWA MAI KUSKURENE CIKI SABODA HAKA KUNEMA, MATA SHIRIYA TARE DAMU BAKI DAYA AMMA KUN FITO KUNA TSINE MATA, ALLAH TAYIWA LAIFI KUMA SHINE GAFURUR, RAHIM BAKUBA YAYAN ISKA KO KUMA UBANKU KO UWARKU AKWAI MAI RAHAMA KO WUTA KO ALJANNAH ACIKI JAHILAN BANZA, MANZON RAHAMA BA HAKA YAKE BA, ANNABI BAYA TSINUWA DA LA, ANTA, KUJE KUNEMI SANIN KOYARWAR MANZO ( S A W ) KUMA KUJE KUTUBA, KUMA, AKAN ZUNUBANKU MUNAFUKAI MAKAQAR YATAN BANZA YAN NANAYE BABU WANDA BASHI DA TABO KUMA ACIKIN AIKATA SABO KUKE NA RAHAMA NE YAFITO FILI
Gaskiya ne mansura Allah ya shirye mu
Allah kareki
Allah subhanahu wataalah yace munemi gafararshi zai gafarta manah. Kuma yanason masu tubah.
Adenatunan asirinhaka ayihakuri Ameen
An san kowa na iskanci Amman bbu wanda ya fito fili ya nuna shi dan iska ne tsakanin shi da ALLAH yake.ita laifin ta da take nunawa ita din ta isa.Allah ya shirya mu ya raba mu da aikin dana sani
Nide banga laifin masuraba Dan xagin yayiyawa Kuma shanawa nimade abide naganikenan ita abarta da Allah wanan tsakanin bawane da Allah shi shikuma wanan da yayi batanci shiyakamata adakatar ba sadauba
Adaina tsinuwa ayi mata adua
Kwarai kuwa tima
To abinne da mamaki ace atayin abudaya kamar kowayasan makomasa nibana sauraran lbr aman inasan tsakar gida shiyasa dan yana burgeni to kungakena kowa da ra ayinsa ita tayi abinda yadametane shimahaka Allah yasamudace kuma yayafe mana kurakuranmu ameen aman idan mgn nabatamawani rai to dan Allah ayafemun
Wallahi kuwa Tsinannun banza Mansura ta Birgeni Yan Wahala
Subhanallah Dan Allah abun ya tsaya haka haba wannan masifar tayi yawa
Wallahi mansura isa tadaiji hauchi niharma tafice mani daga rai annabi gatana chifa aka taba kum
Allah yakyauta dai kawai Allah yakara shiryar damu kawai yashirya mana zuria kawai
Gaskiya mansura kin burgeni sosai ita hafsat shehu Miya hanata aure
Hasbunallah Wanemal Wakil. Allah ya shirya mu gabadaya.
Ummm kanku akeji...allah ya shiryemu
Toh allh karufamana asiri duniya da lahira
Allah yayafemana baki daya Amin
Hmmm kuma fa mansura isah tanada gaskiya
Allahu ya shiryemu baki daya
Chakwakiya kenan, allura kam tana shirin tono garma, Allah ya kyauta
Wow mansura ta birgeni tabbas wanna haka yake Allah ya yafemana baki dayanmu🙏😍
Hmmmm Allah ya kewta
Wlh sai dai tuba ya kwace Ku ai tuni marigayi sheikh jafar ya fada cewar Wai ance kune masu fadakarwa kuma fadakarwarku tafi saurin isa ga alumma fiye da malamai wlh barnar da kuka yada a shekara daya shekara hamsin ba zata magance taba. Allah ya isa daku da masu goyan bayanku.
You are the best Mansourah,love you so much
Kuma aikunayi kumma allah yashiryaki rashida wallahi bakuda mutunci kuma bakksan da qarddaraba
Wannan gsky ne allah yasa mudace allah ya yafe mana
Gaskiya ne wlh hassada da rashin kasuwa ne ke da musu
Allah dai shi kyauta mana
Gaskiya Allah mudace masura tayigamena
Oh duniya laifi tudune.. to kowa ya kalli nasha saboda duk masu laifi muke Allah ya kyaouta
Duk abinda bawa yayi kamata yayi muyimasa adu’a ,Allah ya shiiryeshi.Saboda ba’a yiwa Allah shishige da bawansa dan haka tsine mata ba shine mafitaba . Allah kashiryemu baki daya.
Allah ya shirya amman duk masu kukan nan duk sammakal
Masha Allah 😘 mansura kin buge ni sosai haba abun ya isa Haka dababu sunfito suna damumu a kan me babu wacen da batayin lafi ah cikinku wai yau kadara tafada wa kan Rahama shi kinan kowa yafadi abunda yaga dama to wlh ya isa Allah yayafi mana kurakuranmu 🤲🤲🤲
Allah ubangin sammai bakwai kuma ubangin al arshi mai girma Allah ya gafarta miki
Wai dan allah awace sura ce allah yace ai fim ko a wana hadisi wai ankoreki daga fim Kuma kukayayi haduwarku da uban allah wlh wanda kuke rawa dasu suwaye
Allah ga baiwarka ta tabamanzanka kagagata daukakan mataki akanta
Kekuma fati slow motion karuwar banzaa da woofi 🤒🤒🤒
Basuda aiki se tone tone hmmmmmm Allah y shirya
Wutaaaaa wlh godeya namusamman massura kinbargine wlh gayamussu da babban muryaaa
Allah kayimana maganin abinda ba zamu iyaba ka kawo Mana karshan fitinar nan kowa yasawa ransa salama🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Kou a Haka kuna son mazon Allah ne hum
Haba kuma haba abinda har ya kai haka ooh INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN🙄 amma akan bai dace ba wlh da girman ku kuke abeshi. Oooh 🤗 ni jikan Umar, Ya Haiyyu Ya Kaiyyum ka kashi wannan wutar fitinan alfarman limamin mala'iku🙌🏽
اللهم صل وسلم على نبينا محمد
عليه الصلاة والسلام ❣🌹
نسأل السلامة والعافيه 🤲🏽🥺
Alhmdullilah anxo wurin ada banso nayi magana ba amma abunda mansura ta fada yamun dai2 kowa nada nasa aibun tabbas zagin annabi ba karamin tashin hankali bane ga dukkan musulmin kwarai amma abun la'akari anan rahma da ta san zaa zagi annabi ba zata saka wannan pics din ba sannnan mudinga yiwa kanmu adalci kafin mu yanke hukunci ubangiji Allah yasa tubanki ya zama sanadiyar shiriyarki amin idan kaga musulmi na barna kayi masa addu'a baka la'ancesa ba sannan duk wanda ya zagi wani akan abunda ya ke aikatawa na alfasha bazai taba mutuwa ba shima sai ya aikata hakan daga karshe ina rokon ubangiji ya kaskanta wannan mutumin da ya zagi annabi ita kuma rahma Allah ya shiryeta amin..
Wly kou Bakou jin koumya koubar ta kou mata fatan allah ya chirya Kouma ma kounada kouskoure
Gaskiya wannnan abin yana nema yazama masifa allah ya kyauta
Hmm allah dai yakawo sauki
Wlh mansuura kin burgeni soosai
Duk Wanda zeyi laifi stakaninshi da Allah idan Allah yaso ze gafarta masa Amma ita tasa anyi batanci ga fiyeyen halitta dole rankowa yabaci ke mansura isa bekamata kifafi laifin kowaba sedai kimusu nasiha kinsan kowa ranshi yabaci idan kika Fadi laifinsu Suma zasu tono naki kinga kun tonawa kanku asiri Allah ya shiryemu baki dayanmu
Asalamaalaikume allah ya chiriyeta Kuma wannan abon dubawane
Wlh mansura tayi gaskiya
wallahi masura isa kibirjani abida kikayi daidana Allah ganardase
Hajiya fiddausi.
Allah ubangiji ya kara kiyaye wa
Allahu akbar mansura Kenan kaji maganar hankali
Maacha Allah mansura Allah ya biya ki mugode
لاحول ولا قوة الا بالله العلي العظيم
استغفر الله العظيم واتوب اليه
اللهم يحفظ السلام يارب العالمين 🤲🤲🤲أجمعين يارب العالمين
mansurah isah❤❤👍👍👍👍👍👌👌👌👌👌👍👍👍👍❤❤❤
gaskiya mansura hakan bekamataba kematar Aurece maganar dakikayi gashi tajawo tonan asiri kuna tonawa junanku asiri kuna amatsayin kuna matar wani dikanku kunsan halin dakuke ciki Amma gashi duniya tanasani yanda kikace dabikiso kimaganaba dabikiyiba gashi abinda tajawo miki👂👂👂👈🤲
you are so intelligent I like ur word how I wish some people can think like u.
Allah Yashirya mana Zuria Amin
Allah shirya inmusulmi
Hakan Ahamad sanwa
Wannan bashi bane nafarko da kika yiba kusan wannan shine karo na ukku amma kullum Sai kifito kina tuban mazuru yan iska nagoyon bayan ki ke da su Allah yawa Isa
اللهم صل وسلم على نبينا وحبيبنا وسيدنا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين يارب ذكره في قلوب ضياء الله أكبر ولله الحمد والمنة على نعمة الحبيب المصطفى صلى الله عليه وسلم وكفى بها من نعمة ♥️
Waldom ahmad shanawa shine abin da yafi dacewa sbd muna da fawar da manya zasu saka a binci koshi aya taimaka mu kuma zayi tayin addu a allah ya hadamu dashi ita kuma allah ya shirye ta idan mai shiryuwa ce idan kuma akasin hakane to allah ka nisan tamu da ita
and to you Rashida adamu.kin manta a kasa mai tsarki kika yi naki.dan ki sayi mota irin ta ummi zee at that time.mu din ga tauna kalaman mu.Allahu gafururrahim.dont be suprise haka ta zamo ma rahama hanyar tuba.
Allah ya kyauta, Allah ubangiji kuma ya ganar damu.
Allah ya y ya femata damu gaba dayan mu Amin فليقل خير او ليسمت
Walahi is enough, why are you all judging her like that??? Plss it's ok
She's human and let Allah judge her but not you. We all sin's against Allah. We all sinners....plss you guy's should give us a break. She apologised what else. You people should stop the hate and jealousy
It's must stop
Nima natsine mata wlh tunda batajin kunyar allah
اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين وسلم تسليما كثيرا إلى يوم الدين
Allah daiyashiryemu baki daya
صلى الله عليه وسلم
Allah ya shirye mu baki daya
Ai kam dai tawan mansura 👍💋
Allah yasa dagaske kukeyi tazukatan ku
سبحان الله.. 🍃🕊️
الحمدلله.. 🍃🕊️
لا إله إلا الله.. 🍃🕊️
الله أكبر.. 🍃🕊️
Allah yakuta ameen
Nice surayya daga Saudi wallah badiyar kiceba shiyasa kekafuto kinama mutane maganar rasa aikin yi ke rashida mai sa a
MashaAllha🤲
Allah ya shirya
Kai wlh mansura kinbirgeni allah yamiki albarka yabaki Zaman lfy da mijinki ya albarkace ki. Me Shanawa jos wlh kamar ka shiga kaina shi yakamata anemo Dan Kar wani yasake irin haka
Good bless you mansru may Allah always be with u my best
Mansura cool a toi très bien parlé tu n'es pas ipocrite je t'apprécie beaucoup
Yauwa mansura
Mansura kuma ta fadi gsky wlh
Hmmm inji mai ciwon hakori