Izala (A) sunzo muna da Qur'an ic festival. Izala (B) kuma Muslim- Muslim ticket. Dukkaninku mungano ba manufarku bin Sunnar manzon Allah S.A.W Allah bane. Son duniyane kawai agabanku,duk wani malamin sunnar gaskiya daga ku kullamai sharri sai kusakama Jahilai tsanarshi. Allah yayimuna maganinku.
Allah ya samudace
Izala (A) sunzo muna da Qur'an ic festival.
Izala (B) kuma Muslim- Muslim ticket.
Dukkaninku mungano ba manufarku bin Sunnar manzon Allah S.A.W Allah bane.
Son duniyane kawai agabanku,duk wani malamin sunnar gaskiya daga ku kullamai sharri sai kusakama Jahilai tsanarshi.
Allah yayimuna maganinku.
😂😂😂 A and B kenan.
Tabarma kunya da hauka a ke nade ta.to Allah ya sawake
Qungiyar izala cike take da munafukan Annabi Musa, wa iyazu billah