Akwai abun ban dariya a karatun ka, ka bayyana wannan taron Qur'an convention Bidi'a ne, to gashi kai kuma kana gayyata Seminar, ka gaya mana inda ka samu hujjan naka taron? In har ya tabbata ka Bidi'antar da taron convention, to Semina MIN BAABI AULAA. Akwai mukaran mallam Ya sake nazari
Bakallahu feeka ❤❤❤
To kaida kache ba atawaye ashu gabanni an che govnatine fa ta shirya
Shiadanin Kano
Akwai abun ban dariya a karatun ka, ka bayyana wannan taron Qur'an convention Bidi'a ne, to gashi kai kuma kana gayyata Seminar, ka gaya mana inda ka samu hujjan naka taron? In har ya tabbata ka Bidi'antar da taron convention, to Semina MIN BAABI AULAA.
Akwai mukaran mallam Ya sake nazari
Duk wanda baxaijeba kokuma idan yaje baxaisamu maiko sosaiba se yasoki lamarin nan mukuma taya xamugane gaskiyar lamarin nan
Zaka fahimci lamarin ta hangar HUJJAR kowane mai jawabi