Albishir, major hamza almustapha ya marawa atiku baya, malamai sun tsoratar kan zabe mekaratowa.

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 22 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 79

  • @jamiluyahaya9582
    @jamiluyahaya9582 Рік тому +3

    Babu shakka muna fatar Allah yabaiwa major riqon nigeria kuma yasa abin yazam alkhairi

  • @ibrahimfgarba3247
    @ibrahimfgarba3247 Рік тому +6

    Rabbana ataina fidduniya hasana wa fil akhirati hasana waqina azaban nar! Ameen!

  • @susueslamnewhiwete6540
    @susueslamnewhiwete6540 Рік тому +7

    Alhamdulillah idan atiku ne alkairi Allah ya Bashi sa,a

  • @fatimafa1465
    @fatimafa1465 Рік тому +2

    Allah kajikanmu badanmu mutuba don Alfarmar najamul huda ameen ya hayyu ya qayyu mu wacthing from saudia Arábia

  • @hasahniger2570
    @hasahniger2570 Рік тому +7

    Mudai yan Niger 🇳🇪 muna tayaku adu a Allah yamuku zabe nagari

  • @_-Fatima
    @_-Fatima Рік тому

    Allah ya hada kan yan takaran arewa suzama abu guda daya don samun nasara. Alllah ya shiga cikin lamarinmu talakawan najeriya yazaba mana mafi alkhairi. Malumanmu muna muku godiya da fatan alkhairi. Allah yakara yi muku jagora damu baki daya.

  • @ibrahimmustapha2379
    @ibrahimmustapha2379 Рік тому +1

    Masha Allah,Allah yakaiku ga nasara Kuma kuyi abinda Muke sammani gareku.

  • @adamkabiru6669
    @adamkabiru6669 Рік тому +1

    Wallahi ba Yan kudu bane suke kashemu fulanine suke kashemu bello turji baharin daji Marwa maitatsine ado aleru dogo gyadi baleru kacalla (insha Allah sai tunubu)

  • @zahraddeenyausrd5564
    @zahraddeenyausrd5564 Рік тому +1

    Cancanta dai shine dukkaninsu su marawa Kwankwaso baya, in sha Allah Muna kan cancanta

  • @fathimamusaabdullahi6666
    @fathimamusaabdullahi6666 Рік тому

    Gaskiya dai wlh da kuma masu sa tan kudin muta ne a. Jirgin in sha allah sai kwankwaso

  • @baboomylove7717
    @baboomylove7717 Рік тому

    Malam Abu Aisha kafi kar kata da atiku dai da alama. Allah yaba mana shugaba nagari mai adalci

  • @ibrahimdizguy5638
    @ibrahimdizguy5638 Рік тому +2

    Allah ya bama Atiku nasara Allah kuma yadafamai

  • @balarabacikaji9259
    @balarabacikaji9259 Рік тому +1

    Agaskiya nafison major Hamza Al mustapha a duk yan takarannan amma tunda bayadda muka iya sai addu'a da bakikkirin gwamma baki-baki Allah kaba Atiku

  • @alaimodutijjanibukar7232
    @alaimodutijjanibukar7232 Рік тому

    Allah yasakawa bello yabo da alkhairi kai mai wannan shafi banda sherri ba abunda kana yadawa akan Atiku de gwanda Tinubu. Kuma Tinubu zamu zaba

  • @lawankawu8909
    @lawankawu8909 Рік тому +3

    Masha allah ♥️

  • @alhassanismail5308
    @alhassanismail5308 Рік тому +1

    Allaah yaba ma atiku nasara

  • @nuradansoja1546
    @nuradansoja1546 Рік тому

    Gaskiya najidadi labarin Nageria sai baba atiku saik

  • @kmuhd9473
    @kmuhd9473 Рік тому +1

    Masha Allah dakyu 👍

  • @bahijjaaado
    @bahijjaaado Рік тому

    In Sha Allah addu'ar da sheikh ja'afar yaywa Atiku in Allah ya yadda saita bishi, In Sha Allah kwankwaso ne xaichi xa6e in Allah ya yarda

  • @zahraddeeniabubakar8416
    @zahraddeeniabubakar8416 Рік тому

    Allah dan girman manzonka anabi alaihi salatu wasalam karkabawa atiku da bola Nigerian Amin

  • @anasmsani
    @anasmsani Рік тому +1

    Amin ya hayyu ya qayyum

  • @mamansadik3821
    @mamansadik3821 Рік тому +1

    Allah yazabamana Mafi alheri acikinsu

  • @sasbidosumaila2488
    @sasbidosumaila2488 Рік тому +2

    Insha Allah sai atiku da girman Allah.

  • @alameenibraheemhameed4346
    @alameenibraheemhameed4346 Рік тому +2

    Wai dan Allah malam ni ma fah ehnason naxama shugaban kasa dan allah atayani da addu'a

  • @yakubu2082
    @yakubu2082 Рік тому +2

    Nigeria sai kwankwaso insha allah

  • @julenandrea1063
    @julenandrea1063 Рік тому

    karyani wlh baiyi ba baya wannan munna funcin shi kaifi daya ne almustapha na mijin mazaji kinan

  • @ogamusty8267
    @ogamusty8267 Рік тому

    Amma sarinnan yamun kyau Allah sa hakane mafi alhairi Amin

  • @sanimuhammad9175
    @sanimuhammad9175 Рік тому

    Allah saka,da alkhairi

  • @adamabdullahi9117
    @adamabdullahi9117 Рік тому +1

    Màsha Allah

  • @aminumusa1413
    @aminumusa1413 Рік тому

    Kwankwaso in Sha Allah

  • @galibalaissa3189
    @galibalaissa3189 Рік тому

    Amen ya rabbi

  • @talatumbongso2601
    @talatumbongso2601 Рік тому

    Allah ka bi mana gaba

  • @ibrahimdizguy5638
    @ibrahimdizguy5638 Рік тому

    Masha Allah

  • @firdausihashim6016
    @firdausihashim6016 Рік тому

    Malam abu A'ishah ina maka fatan alkhairi billah sauran kwana nawa asali quri'ar

  • @aminuumar3652
    @aminuumar3652 Рік тому

    Hakane malan ameen ya allah

  • @ahmadsani959
    @ahmadsani959 Рік тому +1

    Kudos

  • @abdullahimustapha8157
    @abdullahimustapha8157 Рік тому

    Indai dagaskene to kwankwasone yafi dacewa abarwa, Insha Allah 2023 kwankwaso xamuyi

  • @idrissouzenabou1090
    @idrissouzenabou1090 Рік тому

    Bola Ahmed Tinubu Allah ya daukaka ka anaso mu tsane ka to inda akeso mu tsana shine mafi alkhairi ga 'yan Nigeria zagon kada da akayi maka Allah Yasa ta zama nasara a gare ka. Amiin

  • @aboubacartsahirou1547
    @aboubacartsahirou1547 Рік тому

    Fatan alheri gareku in Nigeria

  • @JIKANDAULA
    @JIKANDAULA Рік тому +3

    To su waye suke mulkin ba yhan arewa ba ubangiji Allah kahana ma Atiku Abubakar cin zaɓe wannan Duk maganar banzace

  • @mamoudarouwatane2393
    @mamoudarouwatane2393 Рік тому

    Assalamu alaïkum malam inada tambaya ?? Shin waï malam Dr.zakir naik yariga da yayi nashi muqabala da wancan kirista????🙏

  • @suleimanisah918
    @suleimanisah918 Рік тому

    Abu Aisha TINUBU yariga ya jagaba ALLAH yabashi nasara kuma muna murna

  • @idrissouzenabou1090
    @idrissouzenabou1090 Рік тому +1

    Insha Allah, Nigeria sai Bola Tinubu Alfurqan kasani cewa malamai suba Allah bane. kunyi anfani da malamai a shekaru takwas da suka huce aka yaudari al-umma domin a zabi buhari yau kuka da kuka ake ciki. yau Nigeria ta zama musulmi na tsoron dan uwan sa musulmi a mulki. zaben bana kun sake saka malamai? ka sani, malami mutun ne kamar kowa yana kuskure yana lefy kuma shi ba Allah bane. Mayaudara.

  • @yakubu2082
    @yakubu2082 Рік тому +2

    Atiku baya tau sayen talaka

  • @حفصهحفصه-ذ4ي
    @حفصهحفصه-ذ4ي Рік тому +2

    🤲🤲🤲🤲🤲⁦🇳🇬⁩⁦🇳🇪⁩

  • @balarabeabba
    @balarabeabba Рік тому

    gasakin malam

  • @nafiuyusuf9859
    @nafiuyusuf9859 Рік тому

    Kayidai wawani

  • @syamsiahsulaiman2307
    @syamsiahsulaiman2307 Рік тому

    Wlh dama hade kansu sukayi suka fidda mutum daya

  • @abuabdallahabuabdallah3077
    @abuabdallahabuabdallah3077 Рік тому +1

    Idan chi hujja achekara 8 waye ke Mulki arewa KO kudu Allah yatsaremu da San zuciya

    • @Sirnajjashi
      @Sirnajjashi Рік тому

      Amin summa Amin , ba son zuciya bane Dan uwa, wannan masifa ce take addabarmu, Ina muke da yakinin sanin wanda zai zama Alkhairi garemu tsakanin dukkanin Yan takarar tamu, babban Abinda ya kamata mu saka a gaba shine tuba da rokon Allah zabi mafi Alkhairi a garemu, Amma malamai sun zama tamkar karnukan farauta, sun kasa tunatar da musulmi sune nasarar wannan kasar

    • @idrissouzenabou1090
      @idrissouzenabou1090 Рік тому +1

      malaman nan dukkan su mayaudara ne suba Allah bane

    • @abuabdallahabuabdallah3077
      @abuabdallahabuabdallah3077 Рік тому

      @@Sirnajjashi TOh Allah yakwaita

    • @abuabdallahabuabdallah3077
      @abuabdallahabuabdallah3077 Рік тому

      @@idrissouzenabou1090 Allah yachiryemu

  • @babssankara1
    @babssankara1 Рік тому

    Mallam kana binchiken kwakwaf idan bahqkaba zamu daina yarda da labaranka

  • @salisunasiru5082
    @salisunasiru5082 Рік тому

    Karyane munafiki abiyaka kudi kazo kana gayan karya, agidan uwarwa ya mara mai baya aji tsoran Allah

  • @umarkatibu6501
    @umarkatibu6501 Рік тому

    amma ya kamata ka dinga sann source na labari da sahihancin sa kafin ka walalfa a shafin ka musamman abinda ya shaft siyasa. ina respecting tashan ka amma saboda haka kar ka bata rawan ka da tsalle.

  • @ibrahimayuba8138
    @ibrahimayuba8138 Рік тому

    Shirmen banza, shi Buharin ba dan Arewa ba aka kyauta ta masa zato aka zabe shi amma ga abun da yake saka mana da shi. Mu koma ga Allah kawai muyi addu'a ya zaba mana mafi alkhairi agare mu koda Peter Obi ne.

    • @jamilumusa8510
      @jamilumusa8510 Рік тому

      maganar malamanne shirme?, Allah ya karemu daga aikin jahilci

  • @abubakaridris2914
    @abubakaridris2914 Рік тому

    Tinnunbu damuyi

  • @dahirumuhammad3840
    @dahirumuhammad3840 Рік тому

    Indaikidsan muslmine Bai nasiru rufaiba ko Yan shia bamusulmaibane

  • @abbakeffi4948
    @abbakeffi4948 Рік тому

    Malam kuji tsoron Allah kudaina haddasa Husuma

  • @hawahiwi6784
    @hawahiwi6784 Рік тому +1

    Masha Allah