aikawai abinda yafi shine sani danja ya maida matarsa uwar yayansa ita kuma maryam jankunne ta koma gidan uban yayanta shine yafiye mata mutunci tunda imma tadawo harkar fim bawani tasiri zatayi ba tunda lokacinta ya wuce.
@@aishamusagmb2792 to ni ayadda naji tun ada gidansu maryam dinne sukace bazata auri sani ba ance har ya aika da kudin aure sukaki karba to shinefa ya auri mansura kuma kunsan mansura tayi hakurin zama da sani danja shi da kansa yana yiwa kansa kirarin yana da yan mata buhu buhu kuma ya taba fadawa duniya baze taba yiwa mansura kishiya ba sbd hakurinta.
Da Zaki dau shawarata da Baki koma film. Saboda wan can kiyishi cikin mutumci kingama Shi da ragowar mutumcin yanzu kuwa harka Babu abinda like tinani . Gwara kiyi wata Dana ar. Kafin Allah ya Baki wani muji kiyi auren.
Gsky danja yaso maryam, har suna yassamata, cikin film din harsashi cikin wata waka akwai inda yake cewa WAISHIN INA MARYAM 'YAR HUTU,snn a cikin gidauniya wakokin da sunkayi da fareda da dawayya da ita da shi inzaku duba duk wani baitin dake dauke da SO ita ke hawanshi, da inda kuma take cewa SHIMFIDAR NI ZANTAKAA DA ANYI FATIHA ZANBIKA.rana daya mansura ta mata kwace lkcn na tausaya mata sbd rasa abunda kakeso babu dadi.Amman kuma haka Allah ya tsara tun ran gini ran Zane,babu mai haihuwar diyan wani
she is my dear the purest soul u will ever since she dated him since she was young because of him she start acting even though her parent dont want her she still go for because of him she love him so much she is his first love. When he married mansura she cried so hard she is heartbroken.
she never replied or come out to the media and insult him she took heart and leave everything after all the insult and small talks mansura keep shading her for in that industry. she never fight with her. she is so calm and patient.
Ta ci amanar mallama! Ita ba tata amanar aka ci ba, kuma ta hakura ta barwa Allah hukuncin sa, ba ta da bakin magana ne ko bata da masoyan da zasu yi magana ne? Mutane ku dinga tsoron Allah walhi, kawai Dan anyi hira da ita sai ya zama wani abu, to Allah Shahidi, kuma ko ma me zaku ce tayi kuje ta yi din' se me' me za ku yi mata? Aikin banza marasa tinani kawai
Allah ma ya nufa,ai syyr da tayyi da sani Danja wlh tafi ta mansura, Amman rana daya ta kwace mata shi kuma tayi hkr. kuma wlh danja yaso maryam har suna yasa mata maryam 'yar hutu
@@aysha6044 a a ita ai ba mutum bace bata da bakin magana ko bata masu goyamata baya, kyale su Vani ko ma me zasu ce su ce wanda ya ke jin ya isa ya dakatar da numfashin ta da Allah
Karya kike walhi ki dora mata wani lefi, social media ta neman kudi dagangan ma za a nemota Dan alakar da ta shiga tsakanin ta da shi kawai ai hira da ita a haska a samu kudi, kuma se ki nemi ki dora mata jakar tsaba kalan kaji su bi ta su na tststsaga' to ke da Allah.
Menene difference din magana tayi Akan alakar dake tsakanin su Wadda ta faru abaya da yadda suke a yanzu ina ga dai Malama Khadija kece hausar take miki wuyar fahimta 😃
Masha Allahu inayinki Maryam😍😍😍🇳🇪❣️💌❣️❣️✋✋✋✋
Allah sa ki auri sani Danja kuma allah ya sa alkairi a ciki.amin
Allah ya kawo wani mijin nagari ya kuma baki ikon sakewa wani auren ya zaunar da ku lafiya don nabiyir-rahman
Allah sarki kina burgeni Maryam
Allah yasa ki auri Sani danja ameen ya Allah 🙏🙏🙏
Allah sarki maryam jankunne dan Allah ki auri sani musa danja mana kinada hankali wallahi dan Allah kundace sosai
aikawai abinda yafi shine sani danja ya maida matarsa uwar yayansa ita kuma maryam jankunne ta koma gidan uban yayanta shine yafiye mata mutunci tunda imma tadawo harkar fim bawani tasiri zatayi ba tunda lokacinta ya wuce.
Sabida sani musa danja maryam jankunne yakeso itama kuma shitake so shiyasa takasa zama da uban yayanta haka kuma shima shiyasa yakasa zama da uwar yayansa
@@aishamusagmb2792 to ni ayadda naji tun ada gidansu maryam dinne sukace bazata auri sani ba ance har ya aika da kudin aure sukaki karba to shinefa ya auri mansura kuma kunsan mansura tayi hakurin zama da sani danja shi da kansa yana yiwa kansa kirarin yana da yan mata buhu buhu kuma ya taba fadawa duniya baze taba yiwa mansura kishiya ba sbd hakurinta.
Allah sarki
@@aishamusagmb2792 allah sarki
Allah sarki maryam wllh kina burgeni Allah ya kawo miji nagari kiyi auren. ki yafi Alkair
Da Zaki dau shawarata da Baki koma film. Saboda wan can kiyishi cikin mutumci kingama Shi da ragowar mutumcin yanzu kuwa harka Babu abinda like tinani . Gwara kiyi wata Dana ar. Kafin Allah ya Baki wani muji kiyi auren.
Gaskiya kece masoyiyarsa ta farko saiwata tazo tai asiri kawai sai akaji sunyi aure aure asiri Kuma baizuwa ko ina
Gaskiya ne maryam ta so danja
Don Allah karkidawo film arike mutunci
Masha'Allah tibarikkallah ubungijin Allah yabaki sa'ar abinda kikasa agabanki ameen Allah kuma yaraya miki ya' ya'nki yasa masu albarka inasonki har abada
Allah sarki what a love circle
Masha Allah maryam.ina Miki fatan Alkhairi.
Allah yayimiki albarka
Allah ya sahaka maryam ya Allah ka samucika da imani Ameen ya hayyu ya qayyum
Masha Allah. Allah yabaki miji nagari
Gaskiya ne a wanchan lokacin nayi mishi mumunar zato akan abinda ya farou a tsakanin Sou.
👌👌👌👌👍👍👍👍❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Hmmm duniya labari Allah ya sa mudace.
Macha Allah Maryam jankunai naji dadi sosai da niganeki muna taré da ke
Masha allah 🇸🇦🇸🇦
Gsky danja yaso maryam, har suna yassamata, cikin film din harsashi cikin wata waka akwai inda yake cewa WAISHIN INA MARYAM 'YAR HUTU,snn a cikin gidauniya wakokin da sunkayi da fareda da dawayya da ita da shi inzaku duba duk wani baitin dake dauke da SO ita ke hawanshi, da inda kuma take cewa SHIMFIDAR NI ZANTAKAA DA ANYI FATIHA ZANBIKA.rana daya mansura ta mata kwace lkcn na tausaya mata sbd rasa abunda kakeso babu dadi.Amman kuma haka Allah ya tsara tun ran gini ran Zane,babu mai haihuwar diyan wani
Hakane
Wow,🇸🇦🇳🇬🇸🇦🇳🇬
Allah sarki maryam tananan ❤
Wanna gaskiyane muma munsan da soyayyar so
Allah sarki amira
Masha Allah Maryam Allah yakaramiki Lafiya
Allah sarki rayuwa kenan
A Maryam,a indanagankinnan banga abinda zakidawo kidauka a industries ba.allah yabamu maza nagari
Allah ya kyauta
You may rekindle your love story with him, now that both of you are singles. It's the best for both of you. Allah ya maku jagora.
Allah ya bada sa'a
Fatan alkhairi #maryam_allah_yabada sa'a
Dawowarki bawani alkhairi bane kiyi hakuri yin film bariba balle ga a mace
tabbas abin da mutane ke fada gaskiya ne Matan Kannywood basa zaman aure
Mika samu daka yadda da haka bayan wasu nacan gidan mazajensu kadaina yima mutane kudin goro
@@salisuusman7460 sorry wallahi akwai matsala ne saboda matan Kannywood masu aure a cikin kashi 100/95 duk sun kashe auren su
👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍❣️🇳🇪
First 💃💃💃💃yaya Umar aiki na kyu
Allah sarki maryam inasonki
Wayyo Allah tananan kenan
Ameen summa ameen
Agaskia ko yanzu film haussa Yana burgueni kamar izar so ,labarina da sarwan suu
Allah sarki😘
Kina ruwa, kusa da #Umar_mai_sanyi
🙄
@@TsakarGida 😅🙏🙏
Macha allah amrh
Ma sha Allah Allah takwara anya bakiyi mantawa ba kuwa? 2003 dai ko
Ke Yanzu 2003 kinada wayo kuwa?
Gsky 2003 ne lkcn ankayi Gidauniya
@@muhammadabdullahi7005 uhmm a shekarar ma nayi Aure
@@asmaubarau6033 yauwa yar uwa
Jiya bayauba
Ki ragué kiba tayi miki yawa kin yi muni dear
Dan Allah Abu inyawuceka yawuceka please an please
Allah ya baki ikon yin wani awre
Allah sarki na kalli filimdin nan
Mâcha allah takara keu
Kiyiwa Allah kidena gabadaya sabida idan Kika koma zae yiwuya kiyiwani awrei
Nima dai banbata shawarar komawa ba,kota koma din da wuya ayi da ita,sbd da yawa sun koma basu karbu ba
Masha Allah
Macha Allah
Ko sani Danja zai auretane?
She seems like a good soul
she is my dear the purest soul u will ever since she dated him since she was young because of him she start acting even though her parent dont want her she still go for because of him she love him so much she is his first love. When he married mansura she cried so hard she is heartbroken.
she never replied or come out to the media and insult him she took heart and leave everything after all the insult and small talks mansura keep shading her for in that industry. she never fight with her. she is so calm and patient.
Da Auren kika karayi da yafi miki alkhairi, duba da irin lalacewar film din yanzu, ba kamar lokacin kuba,
Godiyya muke
Allah sarki😢🙏
Tsakar gida ya labari siri zuciya
Ƙibar da tayi muni ya sata wlh
Izar so
Amma ni wlh bangane taba saida a kan tsake nuna pics nata na baya na ganeta
Kome yayi farko yana da karshe
Idan Hakan yatabatta gaskiya Maryam kici, Amana
Ta ci amanar mallama! Ita ba tata amanar aka ci ba, kuma ta hakura ta barwa Allah hukuncin sa, ba ta da bakin magana ne ko bata da masoyan da zasu yi magana ne? Mutane ku dinga tsoron Allah walhi, kawai Dan anyi hira da ita sai ya zama wani abu, to Allah Shahidi, kuma ko ma me zaku ce tayi kuje ta yi din' se me' me za ku yi mata? Aikin banza marasa tinani kawai
Allah ma ya nufa,ai syyr da tayyi da sani Danja wlh tafi ta mansura, Amman rana daya ta kwace mata shi kuma tayi hkr. kuma wlh danja yaso maryam har suna yasa mata maryam 'yar hutu
Masha Allah oga danja
Allah sarki
Dan Allah Maryam karki dawo mai zaki dauka yanzu abin duk ya kazance
Inason wakan nan
allah ya kiyaye
Hmmm wanna shi hake kira sa- toka sakasi 😄
please ina zan kalli interview nan nata? na bbc?
A cikin shafin BBC na facebook KO instangram duka sa ki samu
Hakane dik mekallon flm na hausa alokacin yasan dahakan amira da sani musa masoyane to amman....
Ay ko yanzu zata auri danja babu cin amana sani danja da ya ci amanar ta da shi da sani danja.
Amman me?
@@aysha6044 a a ita ai ba mutum bace bata da bakin magana ko bata masu goyamata baya, kyale su Vani ko ma me zasu ce su ce wanda ya ke jin ya isa ya dakatar da numfashin ta da Allah
Tinda baasan auren ta ya mutu ba sai yenzu da sani ya saki matar shi sannan itama ta tuna akoi alaka da a sakanin su
Karya kike walhi ki dora mata wani lefi, social media ta neman kudi dagangan ma za a nemota Dan alakar da ta shiga tsakanin ta da shi kawai ai hira da ita a haska a samu kudi, kuma se ki nemi ki dora mata jakar tsaba kalan kaji su bi ta su na tststsaga' to ke da Allah.
Ku rinqa fadin gasky Dan ALLAH....content and tittle are totally different @ tashar tsakar gida
Menene difference din magana tayi Akan alakar dake tsakanin su Wadda ta faru abaya da yadda suke a yanzu ina ga dai Malama Khadija kece hausar take miki wuyar fahimta 😃
Nifa Na yarda da labarai tsakar gida dan sai sun tantancesu suke fadi
Na gode Malam Sani
@@TsakarGida bakomai Malam Umar allah ya kara basira da daukaka
Wani seyayi tunani a yanxune suke dating from the title aswear😦😦
Masha Allah
Allah sarki
Masha allah
Allah sarki
Allah sarki
Masha allah
Masha Allah
Masha allah
Masha Allah
Masha allah
Masha Allah