Masha Allah. Allah yayi maku jagora, muna alfahari daku. Ina yawan bibiyan fashin baki koda yaushe. Mutumin kaduna state ne ni amma ma aikaci a kasar Saudi Arabia
Mafita a Nan kawai Daya ce jahohin mu na Arewa su shiga tai tayinsu su gyara wuta kuma Yan Arewa su dawo da headquarters din su Arewa . Sai kowa ya kama gabansa
Masha Allah, Allah ya qara kare manaku ya qara muku kwarin gwiwar Aiki tukuru domin kune kuka rage mana a kasa sauran masu gurabe ahukumance Yan son kansune kawai.
❤❤❤masha Allah bikhair allahumma amfaana bihi Ameeen ya Allah 🎉🎉🎉Allah ya kara muku daukaka Ya kareku Daga sharrin makiiya da masu hassada Da abinda kukeyi Kuma Allah yabiyaku Don yah hayyu ya qayyum Ina yimuku fatan alkairi ❤❤❤ Daga Hamisu Musa Kinfau A. Babban duhu B world Safana LGA Katsina state Nigeria 🇳🇬 Mazaunin Abuja Nigeria 🇳🇬 ❤❤❤
Manyan malamai irin su Dr. Bashir rigiyar lemo sun sami Barau jibril sunyi masa bayani akan sabuwar dokar haraji da illolinta ba gaskiya yake so bah. ALLAH ya kawo mana karshen zalin cinsu
Editor Ja'afar Ja'afar karka zama mai magana da yawun Senator Barau Jibril. 😅 Ka bari yazo yayi bayani da kan shi. Yanzu dai jirgin shi ya sauka Abuja. Amma dai maganar gaskiya naji dadin wannan shirin. Musamman bode kofa da kukayi akan masu yi muna turancin banza a gidajen television. Allah Ya biya ku.
Masha Allah Dr bulama and co, in as much as am against this but i think as a region, we Northerners need to go back to the drawing board. This lagos agenda has been a long term plan and i dont see anything about that, everyone of us needs to also get its own plan
Allah ya saka da Alkhairi da wanna babban aiki, hakika kuna matukar wayar da kan jama'ar mu kuma ina mai tabbatar muku nan gaba kadan kune zaku sanar da al'ummar wanda zasu zaba, alokacin zakupp fara ganin amfanin shirin fashin baqi. ina kallonku ne daga cairo.
Gaskiya dole su barrista a kirkiri gamayyar jam’iyya daza ta mare gurbin tsofaffi marasu kishin Al’ummar su ta arewa wacce matasanmasu masu hange da damuwa da al’ummar mu ta arewa amanar Allah da Annabi
Mafita anan gaskiya shine ko da ace anyi suspending din bill dinan an riga an gane weak point din mu , so let’s use this bill issue as challenge to Stand on our feet. Arewa idan muka tashi tsaye we don’t need any region to defend with. 2nd let our senators and reps raise a motion of opening our boarders even if it’s some particular eg cars , so that customs , will be collecting clearance and customs duty tax in our own borders because monopolizing each car to follow port in Lagos
I wish our representatives could understand the negative provisions of the proposed and stand against it. Haba dan Allah! Without going through the detail of the proposed bill, by reference to the fuel subsidy removal, what positive impact does it brings on the Nigerians especially the lower class? Instead of focusing on removing the economic hardship the country is currently facing but here our government because of their selfish and evil intent proposing brutal bill to kill innocent Nigerians through high cost of living. Insha Allahu Allah na tare damu.
Who told you there’s going to be high cost of living? Instead of listening to these people why not go to their website and read it up yourself Some of these people are ignorant of the bills itself
1) Kudin haraji Al’umma suke yarda sannan asaka. 2) ba dalilin daura haraji shine kawai domin asami kudi ba a’ah domin aiki da kudin domin yon siyasar tattalin arziki ga al’umma. Tambaya? 3) wani siyasa ne na tattalin arziki wacce ta ke temakar al’umma a Nigeria da federal zuwa state?
Balama jagora jaafar jaafar edita naziru mikail Nasiru zango Abba hikima sannunku da aiki wayar da kan talakawan arewa . Allah ya kaimu lahira acan za'a warware duk Wani kulli da mutanan nan sukai
Professor am sorry you got it wrong Derivation is base on consumption, every state will get its derivations base on place of consumption and not headquarters as it is presently Prof MTN can trace the consumption so please stop misleading people
let them first restructure the derivation based on consumption so that each state will know their status. Then they can implement the new VAT sharing formula.
@@abubakarajimonguno1091 today MYN Dangote and even my own family business we can trace our monthly consumption base on our suppliers we know who we supply to and our suppliers knows their customers this is not rocket science please don’t embarrass yourself here, this is done everyday and if anyone claim it’s not possible probably they have not run a business
I just want to be like this man called Bulama wallahi
Ga Addini ga ilimin boko ga kamun kai ga natsuwa...may God guide and protect bulama
Masha Allah. Allah yayi maku jagora, muna alfahari daku. Ina yawan bibiyan fashin baki koda yaushe. Mutumin kaduna state ne ni amma ma aikaci a kasar Saudi Arabia
Ma sha Allah ❤
Mafita a Nan kawai Daya ce jahohin mu na Arewa su shiga tai tayinsu su gyara wuta kuma Yan Arewa su dawo da headquarters din su Arewa . Sai kowa ya kama gabansa
Fatan alkhairi gareku allah yabaku nasara adukkan al.amaranku na al khairi
Duk Wanda Nauyin Ɗawainiyar Iyali, Iyaye Da Ƴan Uwa Suka Rataya Akansa
Ya Allah! Ka tsaya masa ka bashi yadda zai yi.🤲🙏
Jinjinnagareku.idon👁️arewacin.nageria.fatan.alkairi🙏
بارك الله فيكم جميعا❤
Masha Allah jazakallah khairee daga kuwait 🇰🇼
Mutumina undergraduate student of medical laboratory science ya za'ayu naxo Kuwait aiki Please 😊
Masha Allah, Allah ya qara kare manaku ya qara muku kwarin gwiwar Aiki tukuru domin kune kuka rage mana a kasa sauran masu gurabe ahukumance Yan son kansune kawai.
❤❤❤masha Allah bikhair allahumma amfaana bihi Ameeen ya Allah
🎉🎉🎉Allah ya kara muku daukaka
Ya kareku
Daga sharrin makiiya da masu hassada
Da abinda kukeyi
Kuma
Allah yabiyaku
Don yah hayyu ya qayyum
Ina yimuku fatan alkairi ❤❤❤
Daga
Hamisu Musa Kinfau A. Babban duhu B world Safana LGA Katsina state Nigeria 🇳🇬
Mazaunin Abuja Nigeria 🇳🇬 ❤❤❤
Barakallahu fikum. Audu Bulama and co Allah ya kara albarka arziki lafiya da nisan kwana.
Jazakumullahu khairan Allah yakara maku karfin guiwa, da nasara
Masha Allah
Beginning of Arewa think tank, more power to you. Allah ya kawo irin su Bulama da muƙarrabansa ninkin ba ninki ma arewa, da Nigeria gaba ɗaya.
Arewa misleading and misinformation narrative
Thanks you guys,
God bless you 🙏
Allah ya yimaku albarka duniya da lahira
Wannan tsarine na France takeyi inda tarena shine wanna yake ko Karin kawo mana Nigeria akara talau talaka
Fatan Alkairi
Manyan malamai irin su Dr. Bashir rigiyar lemo sun sami Barau jibril sunyi masa bayani akan sabuwar dokar haraji da illolinta ba gaskiya yake so bah. ALLAH ya kawo mana karshen zalin cinsu
Lol 😆 Barau yafi jin maganar shugaban ƙasa akan na malamai ai.
Masha Allah jazakallahu Khairan
Gaskiya Bukarti kana masifar burge ni.
Ina maka jinjina da fatan alkhairi.
Muna godiya da fashin baki
Allah saka da alkairi I like yours
Editor Ja'afar Ja'afar karka zama mai magana da yawun Senator Barau Jibril. 😅
Ka bari yazo yayi bayani da kan shi.
Yanzu dai jirgin shi ya sauka Abuja.
Amma dai maganar gaskiya naji dadin wannan shirin.
Musamman bode kofa da kukayi akan masu yi muna turancin banza a gidajen television.
Allah Ya biya ku.
Ai wallaahi ja'afar ja'afar ya bani haushi da naji yana wannan maganar, ko lauyar su ne shi oho. Allaah yasa dai kar ya zama mai fuska biyu.
Masha Allah Dr bulama and co, in as much as am against this but i think as a region, we Northerners need to go back to the drawing board. This lagos agenda has been a long term plan and i dont see anything about that, everyone of us needs to also get its own plan
What exactly is the Lagos plan?
Masha ALLAH😊
Allah yakyauta , tabbas Muna karuwa da ilimin da Allah yabaku Allah yabaku kariya Yakuma inganta muku ilimi
Masha Allah. To Allah ya kyauta
Kamar sun haɗa baki yau duk sun shigo da jampa da hula.
Allah ya saka da Alkhairi da wanna babban aiki, hakika kuna matukar wayar da kan jama'ar mu kuma ina mai tabbatar muku nan gaba kadan kune zaku sanar da al'ummar wanda zasu zaba, alokacin zakupp fara ganin amfanin shirin fashin baqi. ina kallonku ne daga cairo.
Editor Gaskiyah kachika katsalandan😮
Allah yayi muku jagora daga abbakar sadiq daga Kuwait
Ma sha Allah Allah yayi muku jagora
Masha Allah
May Allah bless you all.
Toh muna godiya❤
Allah ya kara dankarsu
أحبك في الله يا بلاما!
يا ليتني ألقاك!
Allah yayi muku Albarka
asslm alaikum yan uwa kumana sharing din dokar mana muma mu karanta. dan mubada namu gudun mawar. wassalam
lnalillahi Wainna Ilaihirrajiuna
Mushiga uku, Allan yakawo mana mafita
Inda rigimar ta ke VAT 15:40
Bulama bukarti Allah ya saka maku da alkairi
Bukarti ka taimaka ka gayyato mana Prof. Isah Ali Ibrahim Pantami.
❤❤❤
Gaskiya dole su barrista a kirkiri gamayyar jam’iyya daza ta mare gurbin tsofaffi marasu kishin Al’ummar su ta arewa wacce matasanmasu masu hange da damuwa da al’ummar mu ta arewa amanar Allah da Annabi
Mafita anan gaskiya shine ko da ace anyi suspending din bill dinan an riga an gane weak point din mu , so let’s use this bill issue as challenge to Stand on our feet. Arewa idan muka tashi tsaye we don’t need any region to defend with.
2nd let our senators and reps raise a motion of opening our boarders even if it’s some particular eg cars , so that customs , will be collecting clearance and customs duty tax in our own borders because monopolizing each car to follow port in Lagos
I wish our representatives could understand the negative provisions of the proposed and stand against it.
Haba dan Allah! Without going through the detail of the proposed bill, by reference to the fuel subsidy removal, what positive impact does it brings on the Nigerians especially the lower class? Instead of focusing on removing the economic hardship the country is currently facing but here our government because of their selfish and evil intent proposing brutal bill to kill innocent Nigerians through high cost of living.
Insha Allahu Allah na tare damu.
Who told you there’s going to be high cost of living?
Instead of listening to these people why not go to their website and read it up yourself
Some of these people are ignorant of the bills itself
Inda kukayi dai dai Allah ya baku lada kuskuren da kuka yi kuma Allah ya gafarta muku
Shawara: ya kamat duk wani sabon Bako a yi masa horaswa da amfani da ZOOM, don gijewa samun matsala, musamman amfani da Camera. muna godiya
Bayaso governmers su samu kudin campaign
1) Kudin haraji Al’umma suke yarda sannan asaka.
2) ba dalilin daura haraji shine kawai domin asami kudi ba a’ah domin aiki da kudin domin yon siyasar tattalin arziki ga al’umma.
Tambaya?
3) wani siyasa ne na tattalin arziki wacce ta ke temakar al’umma a Nigeria da federal zuwa state?
Allah yakara daukak
Wai a wannan shiri ba kiran waya barista?
Balama jagora jaafar jaafar edita naziru mikail Nasiru zango Abba hikima sannunku da aiki wayar da kan talakawan arewa . Allah ya kaimu lahira acan za'a warware duk Wani kulli da mutanan nan sukai
Bulama yakamata ana baiwa Abba Hikima lokaci
Professor am sorry you got it wrong
Derivation is base on consumption, every state will get its derivations base on place of consumption and not headquarters as it is presently
Prof MTN can trace the consumption so please stop misleading people
let them first restructure the derivation based on consumption so that each state will know their status. Then they can implement the new VAT sharing formula.
@@abubakarajimonguno1091 today MYN Dangote and even my own family business we can trace our monthly consumption base on our suppliers we know who we supply to and our suppliers knows their customers this is not rocket science please don’t embarrass yourself here, this is done everyday and if anyone claim it’s not possible probably they have not run a business
@@abubakarajimonguno1091what’s the point of doing that? What’s the aim?
Munagodoya bulama
But there’s no VAT on food products and majority of the households usage
If there is VAT on production companies, then it will translate to common man
@@mustaphaumar8938VAT is to encourage production and consumption and if anyone add value to a product that product is vataeble
You guys are misleading people about this VAT
Really?
tell us the real authentic news
Hassada kawai.
Ana wayarma mutanen Kai Amman hassada ta na hanaka yin jinjina da
How are they misleading, please?
@@sirdaurathey’re very misleading and spreading misinformation
@@elekzonread the bills is online
This is not how the VAT is it please go and read it very well