Daliban Zamfara na leburanci a Turai

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 4 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 472

  • @kamiluaminu7917
    @kamiluaminu7917 2 місяці тому +4

    Dan Allah dan bello kudage matuqa muga mankai azzaluman shuwaganin nan a qasa, wlh zamu baku goyan baya, dari bisa dari

  • @nasibaabdullahi6519
    @nasibaabdullahi6519 2 місяці тому +5

    Allah ubangiji yasaka maka da alkhary Allah yabiyamaka bukatunka na alkhary yakara daukaka yakuma baku kariya allah ubangiji yashiryamaka naka zuria yakaramuku zaman lafiya da farinciki na har abada da kai da iyalanka🙏🙏🙏🙏

  • @noorulesslam902
    @noorulesslam902 Місяць тому +2

    Vote for dan bello 2027

  • @زيتزيت-د6ع
    @زيتزيت-د6ع Місяць тому

    Wallahi kuwa hakane danbello Allah yasakawa yagane acanza tsarin siyasa Kuma Allah yasakamaka da alkhairi

  • @yahayabalarabe8786
    @yahayabalarabe8786 25 днів тому +1

    Laifin talakawa ne,da har yanzu basu San yancin su da ciwon kansu ba.
    ALLAH ya kaimu 2027 din Dan bello zaka sha mamaki idan a kiddo da kudade zaka tabbatar da talakan Nigeria.....

  • @UmarMuhammad-k6p
    @UmarMuhammad-k6p 2 місяці тому +4

    Allah yayi maka Albarka dan Bello

  • @ahmadmuhammad8593
    @ahmadmuhammad8593 2 місяці тому +1

    subahanallah allah ya shiga tsakanin nagari da mugu
    sir dan bello allah ya qara lfy da nisan kwana me albarka

  • @Bello_Shehu
    @Bello_Shehu 2 місяці тому +3

    Subhanallah, Allah yarufa mana asiri

  • @welcomeramadan3111
    @welcomeramadan3111 2 місяці тому +3

    Hasbunallahu wani imalwakil akan duk wadda yakeda sahannu alalacewar qasarmu Nigeria Allah ISA bamuyafeba.

  • @jibrinahmadudanmaishanu2538
    @jibrinahmadudanmaishanu2538 2 місяці тому +1

    You always beat my heart Dan bello
    Nigeria ba kyau

  • @yusufmuhammed8579
    @yusufmuhammed8579 2 місяці тому +1

    Nice one Dan Bello.... ayita zakulo muna, Shuwagabannin da sukewa Tallakawa Zalunci.. Allah ya saka da Alheri Dan Bello kuma ya gyaramuna kasarmu Nigeria. Amin

  • @SabiuUmar-j6e
    @SabiuUmar-j6e 2 місяці тому +2

    Dan bello Allah ya saka maka alkhairi

  • @munirmusadalha5505
    @munirmusadalha5505 2 місяці тому +2

    Allah ya saka kama da Alkairi dan bello

  • @bmjajere
    @bmjajere 2 місяці тому +1

    Innaa Lillahi Wa Innaa Ilaihi Raji'un. In sha Allah we can change the country. Allah ya Kara basira Dan Bello

  • @abubakarabubakar1193
    @abubakarabubakar1193 23 дні тому +1

    Subhanallahi
    Innalillahi
    Allah ya Tsare su Ya Basu mafita

  • @SamailaHashimu
    @SamailaHashimu 2 місяці тому +1

    Wannan cin mutunci da me yayi kama Dan Allah...
    SubhNallah

  • @harunamusa39
    @harunamusa39 2 місяці тому +1

    Dan Bello Allah ya saka maka da alheri. Mu kuma talakawan ya kamata mu fadaka musan halin da muke ciki domin wadannan shugabanin namu na son mu suke ba. Allah ya bamu ikon ganewa.

  • @shehuzaria
    @shehuzaria Місяць тому +1

    Allah ya kawo masu mafita. Dan Bello Allah ya Saka maka da gidan Aljannah

  • @yahayaabubakar7284
    @yahayaabubakar7284 2 місяці тому

    Allah yasaka Maka da dukkanin alkairan sa..
    Yakuma qarawa rayuwarku albarka mai yawa mai amfani, yakuma Sanya mudace DUNIYA da lahira, yakuma qararufa mana asiri DUNIYA DA LAHIRA...🙏🙏🙏🌺💕💕💯❤️❤️❤️❤️
    Allahumma Amin ya hayyu ya qayyum...🙏🙏🙏💯💯💯❤️🌺🌺🌺

  • @زيتزيت-د6ع
    @زيتزيت-د6ع Місяць тому

    Shuwagabanni najeriya musammam naarewa saidai Allah yasakamana immasu shiyiwane Allah yashiryesu immasu shiryawane imbamasu shiryiwabane Allah yagaggauta rabamudasu ya canzamana da wayanda zasu tausayamana suyimana adalci yahayyu yaqayyum🤲🤲

  • @hussainiuthman
    @hussainiuthman 2 місяці тому +3

    Babu abun tausayi irin matan Nan,😢😢 Yanzu wani dagacikin suwagabanin zaiso yaga yarshi tana kwana a gefan titi kenan wa iyazubillah😢😢😢😢 Allah kadubi bayinka halin da suke ciki kakawo musu dauki🤲🤲🤲🤲ya Allah

    • @ayshbeny
      @ayshbeny 2 місяці тому

      Ai KO sai Allah Ya gwada musu. Allah Ya sa yayansu SU GA Wanda ya fi wannan

  • @mohammedmodibbo
    @mohammedmodibbo 2 місяці тому +1

    Dan Bello namu proud of you ❤

  • @usmansunusibataiya5200
    @usmansunusibataiya5200 2 місяці тому +1

    Allah şarkı, I wish you all the best my dear friends student, ku kara hkuri duk abinda yyi tsanani mganinsa Allah, bahaushe yce bayan wuya sai dadi, wnn mtsala ba kukadai kuke fuskantartaba, my advice to you is let keep up together, fight the challenge we’re facing and build a new nation in the future

  • @najeebgaya4402
    @najeebgaya4402 2 місяці тому +1

    Allah ya saka mana tsakanin mu da shugabannin mu na Arewa

  • @IsaUmar-i2e
    @IsaUmar-i2e 2 місяці тому +2

    Allah ya duba lamarin su, kai kuma ya kara tsare lafiyar ka da mutuncin ka. Well done for your concern to the masses.

  • @zakariyyasaleh6320
    @zakariyyasaleh6320 2 місяці тому +2

    Wai dan bello dan Allah me zai hanaka fitowa takarar shugaban kasar Nigeria, mugwada ka mu gani ko zamu samu chanji

  • @ToyinAdenugbaOkpaje
    @ToyinAdenugbaOkpaje 2 місяці тому

    Thanks for all you do Dan Bello

  • @BakawuChiyaman
    @BakawuChiyaman 2 місяці тому +1

    Kaijama,a wai yanzufa za,asamu wani YAZO yana kare matsiyatan shuwa gabannina ALLAH YA UBANGIJI ALLAH KAMANA MAGANIN SHUWA GABANNINA ALLAH YASA MUDACHE

  • @mrmajos1829
    @mrmajos1829 2 місяці тому +2

    Nayi kukan zuci naji bakin ciki Amma da naga basu kashe zuciyarsu ba nayi farin ciki Amma wlh Allah ya isa da wannan abun da aka yimusu 😭😭😭

  • @lantanahussaini5760
    @lantanahussaini5760 2 місяці тому +1

    😭😭😭😭😭😭Ya Allah ga bayin ka ,ka shiga lamarin su ka basu mafita ya Allah 🤲

  • @ammarmusa2689
    @ammarmusa2689 2 місяці тому +2

    Bravo 👏 Bravo 👏 Bravo 👏
    This is One of the best videos you produced.
    Please keep talking.
    Create debate Topics and keep discussing seriously.
    This is unacceptable.
    Haba...

  • @abdulsalamabubakar4226
    @abdulsalamabubakar4226 Місяць тому +2

    God, have mercy on our youths who are studying abroad and remove them from this situation they are in🤲

  • @IdirisHussaini-yp4ec
    @IdirisHussaini-yp4ec 2 місяці тому +1

    Dan Bello Allah ya sakamaka da alhairi ❤❤

  • @naziruiliyasusalihu
    @naziruiliyasusalihu 2 місяці тому +1

    Gaskiya Dan Bello Allah qara yadda dakai domin wannan qoqari da kakeyi baduk da ba

  • @HadizaAliyu-ye3lk
    @HadizaAliyu-ye3lk 2 місяці тому

    Wlh hk ne, suna cikin bala,I mai tsanani Dan Bello ubangiji Allah yabiyaka Allah yakebo wudañnan shuwagabanni akan wudañnan dalibai na zamfara alfarma fiyayyen halitta annabi Muhammad s a w 🤲

  • @muhammadusmanumar6459
    @muhammadusmanumar6459 2 місяці тому +1

    Allah subhanahu wa ta'ala yana gani kuma bazai bar duk wani zalunci ya dore a cikin duniya.
    Wadannan bayin Allah, Allah ya kawo musu dauki a kowanne irin hali😢

  • @safiyayusuf1325
    @safiyayusuf1325 2 місяці тому +2

    Bello matawale Allah ya isa Allah ya sakama wadan nan yaran Allah ya bimaku hakkinku Allah ya saka maku Ameeeen summa Ameeeen ya rabbi ya rabbi

  • @hadizasule5527
    @hadizasule5527 Місяць тому +1

    Allah yayi ma albarka Allah ya saka ma da alkhairi. Allah Ubangiji ya kawo musu dauki ameen tsumma ameen.

  • @mdr6football649
    @mdr6football649 2 місяці тому

    Allah ya biyama buqatar ka Dan Bello, su kuma azzaluman shugabanni Allah yayi mana maganin su.

  • @ISAHSAIDU-l8e
    @ISAHSAIDU-l8e 2 місяці тому

    Allah yaqara ilimi da wadata yasaka da aljannah Dan Bello aiki na kyau👏👏👏👏👏👏👏👏👍👍👍👍👍👍

  • @abdullahiyanabu3435
    @abdullahiyanabu3435 2 місяці тому

    Dan bello next president. Of Nigeria 2027 Ina Sha Allah

  • @muhammadabdullahi7677
    @muhammadabdullahi7677 2 місяці тому +2

    Allah Sarki Zamfara Dukfa dinbin dukiyare da akekwasa amma ankasa biyan kudin karatu

  • @STORIEZONE
    @STORIEZONE 2 місяці тому +3

    Subhanallah

  • @alimallamali1983
    @alimallamali1983 2 місяці тому +1

    Allah yasakamaka da alhiri dan bello

  • @AuwalHalilu-hv2op
    @AuwalHalilu-hv2op 2 місяці тому +1

    Dan bello allah yabiyaka dagidan aljana Firdausi amen

  • @MY-ml7bs
    @MY-ml7bs 2 місяці тому

    Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un. Allah ya saka dan Bello.

  • @shuaibuumar8795
    @shuaibuumar8795 2 місяці тому

    Allah yakareka dan bello daga sharrin masu sharri kuma Allah yakawo mafita

  • @abbausman8868
    @abbausman8868 2 місяці тому

    Dan Bello wallah Kayi Ina maiwa iyayenka addu a Allah ya saka musu da gidan aljanna firdausi wlh Ina jin ka ajikina tamkar Dan uwanta in sha Allah kaine silar gyaruwar Nigeria

  • @AffectionateBirdBath-wd5sw
    @AffectionateBirdBath-wd5sw 2 місяці тому +1

    Allah ya isa bazamu yafe ba Kuma sai mun yakesu ko mutum ya tsufa sai munci ubansa wallahi

  • @habibayakubu1283
    @habibayakubu1283 Місяць тому

    Bello galadanci kanayi dan ALLAH to yadda kake duba bayin ALLAH talakawa ALLAH ya dubaka a duniya da Kuma lahira yasawa iyayenka da ALLAH alkhairi

  • @abubakarsuleimanmagami6516
    @abubakarsuleimanmagami6516 2 місяці тому +1

    No one can do that but Dan Bello galadanchi💪

  • @hafsatyayaahmad5926
    @hafsatyayaahmad5926 2 місяці тому

    Hasbunallah 😢
    Ko kunya shugabannin mu basa ji...suna wulakanta bayin Allah....kuma suna wulakanta kasar mu a idon duniya😢😢😢

  • @Gaskiyatv-h3e
    @Gaskiyatv-h3e 2 місяці тому +1

    Allah ya isa tsakaninmu da shuwagabannin Nigeria

  • @BarakaIbrahim-l4y
    @BarakaIbrahim-l4y 2 місяці тому +1

    Allah ya saka maka da alkhairi dan Bello, students Allah ya kawo muku dauki 😢

  • @khadijamuhammadalkali1433
    @khadijamuhammadalkali1433 2 місяці тому +1

    Inna baku shawara ku nemi Berekete Family a saka a duniya

  • @aminuMansur-i9k
    @aminuMansur-i9k 2 місяці тому +1

    Allah sakama sukuma Allah yataimakeso tahanya maisuki

  • @MoussaDjaho-i9g
    @MoussaDjaho-i9g 2 місяці тому

    Wata kilan sune gwamnatin gobe Allah keuta ❤❤

  • @Savethehumanity12
    @Savethehumanity12 2 місяці тому +2

    Nama rasa me zance😢😢

  • @abdullahilawal9851
    @abdullahilawal9851 2 місяці тому +2

    Innalillahi wainna ilayhi rajioun Allaah ubangiji kayimusu mafita. A yanda wannan mutumen yake nunawa bazaka taba tunanin shi da irin wannan ba ace harma yayi ignoring daliban jiharsa. Amma Anya wannan saqon Yana kaiwa gareshi kuwa

  • @YauAdamu-c1e
    @YauAdamu-c1e 2 місяці тому +1

    Allah yasa Mudace ❤❤

  • @mubarakyaumashi5116
    @mubarakyaumashi5116 2 місяці тому +1

    Allaah SWT ya kawo masu mafita ta hanyar da bamu tsammani alfarmar Nabiyyi Sallallahu Alaihi Wa Aalihi Wa Sallam.
    Ubangiji ta'ala ya taƙaita mana wannan baƙin Mulkin Zaluncin.

  • @umarnasir8922
    @umarnasir8922 2 місяці тому +2

    Allah ya sawwaqe...this is exactly what we need. Dole ne politicians namu su zama accountable.

  • @rukayyamuhammad5441
    @rukayyamuhammad5441 2 місяці тому +4

    Wllhi muryasa ce ,Duk wanda yaşan murya sace yayi mn liking

  • @IbrahimUmar-m5l
    @IbrahimUmar-m5l 2 місяці тому

    Allah sarki Talaka bawon Allah
    Bashida gata Awajen shuwagabannin kasar umm
    Amman Idan yakama Allah yagama komai Allah ya isarmasa in sha Allah'
    Babu Abinda yataba dauwama Ko dadi ko wahala saiyazo qarshe

  • @AminaAdamuMuhammad-m3i
    @AminaAdamuMuhammad-m3i 2 місяці тому +1

    Allah yasa Ka musu yadawo dasu lafiyà.dan Allah kudawo mana da su.Allah ya isa

  • @abdulazizinuwa4721
    @abdulazizinuwa4721 2 місяці тому +2

    The fact that har yanzu muna tinanin Arewa na da wasu shuwagabanni toh bamu dena yaudaran kan mu ba. Ai ba wani shugaba a Arewa, ba a taba mugayen da basu da imani irin so called shuwagabannin Arewa ba, su kawai indai abu ba wai ya shafi immediate family dinsu bane toh ba abin da ya shafe su dashi. Muna gani dai yadda aka maida Arewa kaman wasu kaskantatu kwanakin nan a cikin duhu for over 10 days, ba wanda ya fito yayi magana. Yanzu ka duba bayin Allahn nan da aka bar su cikin kunci dan Allah, kuma ba wai ba kudin bane fah, kawai wani ne shi kadai yake hawa kan su yake cinye wa ba abin da ya shafe su ko mutuwa zasuyi. Kai Allah yayi mana muwafaqa kawai. Su kuma bayin Allahn nan Allah ya kawo musu mafita.

  • @TaseeuMuhammed
    @TaseeuMuhammed 2 місяці тому

    Very good Dan Bello 🎉

  • @AbdulOnenice
    @AbdulOnenice 2 місяці тому

    Dan Allah dan bello aduba Mana katsina

  • @ibrahimshariffmunnir7822
    @ibrahimshariffmunnir7822 Місяць тому

    Kai Malam. Wato Allah mun gode maka da kayi lahira ranar sakamako. Wallahi bazan yafe ba

  • @AminaAdamuMuhammad-m3i
    @AminaAdamuMuhammad-m3i 2 місяці тому

    Allah sarki harda Mata ma Ashe,Allah yasakà muku

  • @MubarakTijjani-ur5xy
    @MubarakTijjani-ur5xy Місяць тому

    😢😢😢 wlh nayi kuka nayi kuka wai ina sukeso Musa kanmu Dan Allah 😢😢😢.
    Allah ubangiji kaimana maganin wannan azzalumai😢😢

  • @akumediatv2869
    @akumediatv2869 2 місяці тому +4

    Wato idan kana kallon irin wadannan videos din zaka gane yan arewa basu san mene amfanin social media ba kwata kwata
    Wlh da wata jiha ce daga kudancin nigeria tayi irin wadan nan aika aikan da gomnatin kano dana zamfara sukayi, wlh da iwar haka social media ta dauki dumi, da an sakawa gomnati pressure ta dauki mataki..
    Amma anan arewa wlh kanada sati biyu, zakaji ba wanda yake tuno su ma

  • @yusufarmayau3319
    @yusufarmayau3319 2 місяці тому +1

    Allah ubangiji ya shiga lamarin

  • @SamboYusuf-z9h
    @SamboYusuf-z9h 2 місяці тому

    Subhanallah ubangiji Allah ya isammusu daga wannan zalunci da aka yimusu idan ansan ba a iya daukar nauyinsu miye na kaesu

  • @salisudfulanikanwa6468
    @salisudfulanikanwa6468 2 місяці тому

    Agaskiya Dan bello saidai muce allah yasàkama da mafificin alkhairi saboda bamusanma irin godiyarda zàmuyimakaba

  • @yahayaibrahimabdullahi-qp7bi
    @yahayaibrahimabdullahi-qp7bi 2 місяці тому

    Dan Bello Allah yasakamaka Alkhairi Nadade Banga Abindaya Tayarmin dahakaliba irin wannan wlh Azzamulaman shigabanninmu Bazasugama Da duniyarnnan lpia ba. Tun aduniya Zasufara wulakanta 😭 Da yardar Allah

  • @DrAbdul-g2f
    @DrAbdul-g2f 2 місяці тому +2

    Dadin abin shine, Allah yana nan yana ji yana gani, kuma yayi Aljannah ga mutanen kirki, kuma yayi jahannama ga mutanen da su azzalamumai...
    Ubangiji ya datar da mu

  • @ibrahimmodibbo4803
    @ibrahimmodibbo4803 2 місяці тому

    Welldone Dan Bello. 👍

  • @حياةهوساوي-ع7ض
    @حياةهوساوي-ع7ض 2 місяці тому

    Gayamusu dai Dan Bello Kai jama a 😭😭😭

  • @auwalahmadjibril981
    @auwalahmadjibril981 2 місяці тому +1

    Good job danbello

  • @JamiluAbdullah-n9m
    @JamiluAbdullah-n9m 2 місяці тому +1

    ALLAH ya kawomana karshen zalincinnan

  • @aishaaminu3865
    @aishaaminu3865 2 місяці тому +1

    Hasbunllahu wa ni'imal wakeel anya shuwa gabannin nageria suna son cikawa da imani

  • @ummulkulsumibrahim9962
    @ummulkulsumibrahim9962 2 місяці тому

    Allah ya bimana hakimmu, ko na jirgi a tura musu su dawo gida man, Dan Bello Allah ya saka maka da mafificin alkhairi

  • @abbausman8868
    @abbausman8868 2 місяці тому

    Allah yanaji kuma ya a gani sakayya zata biyo baya in sha Allah

  • @SurajoIbrahimIbrahim
    @SurajoIbrahimIbrahim 2 місяці тому +2

    Kadan daga ciki halayen suwagabanin zamfara ken kasu kadai suka sani sai yeyensu Allah kasaka muna garesu Allah ka hana su Jin Dade 😂

  • @Salisu_A_Mada
    @Salisu_A_Mada 2 місяці тому

    Mafita GA gareni Yan,arewa shine mu HADA kanmu kuma muyi addu,a sannan mu ja jirce mufito chanza wannan AZZALUMAN da kuri,armu
    Duk Wanda yake tare Dani ya mun like

  • @umarabubakar8045
    @umarabubakar8045 2 місяці тому

    Lahaula wala quwwata illah billa Lahaula wala quwwata illah billa 😭😭😭😭Wlhy Allah Shugabanin Nigeria azzalumai gabadayansu basuda imanj shegu tsinannu mugaye wlhy Allah ya isa Allah yasakamana Allah yabimana hakkin mu Allah ya isa kuma wlhy bazamu taba yafewa na rantseda bazamu yafemusu ba har abada kaduba zallunci dan girman Allah da yaudara da zamba cikin aminci Lahaula wala quwwata illah billah 😭😭😭😭Allah ya isa Allah ya isa 😭😭😭😭Wlhy Allah anzaluncemu mu yan Nigeria wlhy Allah 😭😭 kaikuma dan bello Allah yasakamaka da Alkhairi Allah yabiyaka Dan bello 🤲

  • @SalahuddeenSweet
    @SalahuddeenSweet Місяць тому +1

    Shuwagabannin nigeria basu dai imani

  • @un__known11
    @un__known11 2 місяці тому +2

    Ya Allah 😭😭😭

  • @IBRAHIMMALAMMUSA
    @IBRAHIMMALAMMUSA 2 місяці тому +3

    Ya kamata nan gaba idan gwamnati zata tura dalibai karatu ƙasar waje to ta biya kuɗin makarantar tun daga farkon farawa har gamawa wannan shine adalci

  • @ammarmusa2689
    @ammarmusa2689 2 місяці тому +2

    Please discuss with Abba hikima on their right to Sue Nigerian ministry of education; Nigerian scholarship board censored;Zamfara ministry of education and Zamfara State scholarship board.
    This is Terrible 😔.
    This is cruelty and in human.

  • @sul2478
    @sul2478 Місяць тому

    Mu jira mu jira DanBello 😅😅😅

  • @ahmedumarahmed-g6k
    @ahmedumarahmed-g6k 2 місяці тому

    Azzalumai kawai, Allah ya sakamuku ya hukunta yan iska wallahi

  • @abubakarmuhammad812
    @abubakarmuhammad812 2 місяці тому

    Allah ya kyauta ya Kai masu agajinsa don matsayin annabi Muhammad sallallahu alayhi wa sallam

  • @fatimamukhtar2947
    @fatimamukhtar2947 2 місяці тому +4

    so sad

  • @FALALUHUSAINI
    @FALALUHUSAINI 2 місяці тому

    Allah yakawoma yan uwanmu tallafi..ya allah yaganar da shuwagaban ninmu

  • @MukhtarAbubakar-x5x
    @MukhtarAbubakar-x5x 2 місяці тому

    Hasbunnalhu waniimal wakil Allah ya kawo mana sauki, ya ganar da shugabannin kasarmu Nigeria amin

    • @OFFICIAL-DAN-KARAMAH
      @OFFICIAL-DAN-KARAMAH Місяць тому

      BA AMEEN NA WLLH KAI ALLAH YA KASHESU DUKA SHINE MAGITA TUN 2015 AKE MUSU ADDUA AMMA INDAKASAN ANA KARA CEWA ALLAH YA LALATASUNE
      SHI ALLAH SOYAKE MUGANE CEWA BAMASU SHIRYUWA BANE
      MUKASHESU KAWAI

  • @Ayshatayyubamusa2002
    @Ayshatayyubamusa2002 2 місяці тому +1

    Allah sarki rayuwa 😭😭😭😭😭😭

  • @NajashiSurajo
    @NajashiSurajo 2 місяці тому +1

    Allah yatsinewa shuwaganannin Nigeria albarka

  • @zelani7
    @zelani7 2 місяці тому

    LailahA illallah Muhammad rasulillah ❤