Assalamu alaikum allah karawa malam daraja dan allah tanbaya nake ni nayi mafarkin wani ya jehomin farar tantabara tayo kaina sai na goce ta huce ta bangaren kafadana na dama
Aslm barka da safiya malam Allah ya bamu albarka wanna rana jumaa malam munason ayimuna fasara mafarki nono macce taba nono ko shan nono munason ayimuna fasara wanna a wanna shanel mai albarka
slm malam barka dai nayi mafarkin tsintsaye akan bishiyu suna kuka sannan da ruwa ya kewaye wajan acikin yanayi mai birgewa sannan nagan ni dauke da tattabara yar sannan sai naji magana daga bayana ana cewa idan inaso intafi da ita saina roki maman ta sai ga wata babbar tsuntsu kamar agwagwa tata so daga ruwa tare da haske saina roketa kawai saina ga wani haske sama damu dan allah malam menene fassarar wannan mafarkin ina gdy
Aslm. Malam nayi mafarkin tattabaru suna wanka a kudiddifi nima inacikin ruwa harnake watsamusu ruwan sunayin nutso sudago. Don Allah malam mene fassarar . Kuma kalarsu tokane da bakake.
Dan Malan Malan atai makamin mafarkina yabani tsoro nayi mafarkin tanta bara fara goda biyu godar batada lafiya ita mai lafiya da ta tafi wadda batada lafiya seta mutu Malan dan Allah atai makamin mafarkina ya firgitani
Macha allah yabiya mln jiyama nayi mafarkin tantanbara
masha allau
Assalamu alaikum allah karawa malam daraja dan allah tanbaya nake ni nayi mafarkin wani ya jehomin farar tantabara tayo kaina sai na goce ta huce ta bangaren kafadana na dama
Masha Allah tabarakallah alhmdulillah muna godiya
Aslm barka da safiya malam Allah ya bamu albarka wanna rana jumaa malam munason ayimuna fasara mafarki nono macce taba nono ko shan nono munason ayimuna fasara wanna a wanna shanel mai albarka
slm malam barka dai nayi mafarkin tsintsaye akan bishiyu suna kuka sannan da ruwa ya kewaye wajan acikin yanayi mai birgewa sannan nagan ni dauke da tattabara yar sannan sai naji magana daga bayana ana cewa idan inaso intafi da ita saina roki maman ta sai ga wata babbar tsuntsu kamar agwagwa tata so daga ruwa tare da haske saina roketa kawai saina ga wani haske sama damu dan allah malam menene fassarar wannan mafarkin ina gdy
Alhamdulillah ❤
Masha Allah, Allah ya biya mana buqatun mu
Alhamdulillah, Allah Yasaka da Alhairi.
Allah Ya Kara Lpa Shehu 🙏🙌🙏
Macha Allah
ماشاءالله جزاك الله خير الجزاء
❤😊
Aslm.
Malam nayi mafarkin tattabaru suna wanka a kudiddifi nima inacikin ruwa harnake watsamusu ruwan sunayin nutso sudago.
Don Allah malam mene fassarar .
Kuma kalarsu tokane da bakake.
Malam nai Mafarkin Tsunyaye masu Kyawun danima ban sansuba harda dawisu Dawasu Nau’ika da nima ban sansuba masu matukar kyawun gaske nagasu ako’ina
Sadaukinfa sadaukine
Aslm
Malan dan Allah inbukatar lanber ka domin inda tanbaya
Nayi mafarkin maharbi yaharbo hankaka amma bata mutu ba sai nadauka nabashi dan Allah a fassaramin
Dan Malan Malan atai makamin mafarkina yabani tsoro nayi mafarkin tanta bara fara goda biyu godar batada lafiya ita mai lafiya da ta tafi wadda batada lafiya seta mutu Malan dan Allah atai makamin mafarkina ya firgitani
Yin mafarkin tantabara tana kwanci. Wani lokacin kuma suna da 'ya'ya fa?
Sayyadi barka da warhaka,sayyadi nine naje gidansu kawuna nayi mafarkin ana biki harma yadauko ,zuciyar kaza gasheshiya yasaka min abaki kuma na hadiyeta amafarki menene fassararsa?nagode
Slm mafarka mamaci yaji ciyo
Fassarar makin daddawa