Wayyo Allahna Allah kasakamana wannan zalincin da akeyimana Allah kasa karshan jindadinsune yazo ayanzu Allah kayimana maganinsu duk Wani azzaliminaqasarnan Allah yakawomana qarshansu😭😭😭😭😭 Alfahari manzan ALLAH qarshanku yazo😭yadda kukasamu zubar da hawayee Kuma sae Allah yawulaqantaku Allah ya isa😭😭😭😭😭😭😭 wayyo Allahna wayyo Allahna Allah kakawo mana agaji
😭😭😭Ke duniya Ina zakidamu wannan abunda sukayi Basu Kyauta ba Amma darajar manzan Allah se sunyi mutuwar hulaqanci darajar manzan Allah 😭😭
ALLAH YA Yajikan bawan Allah sarkin gobir
Inna lillahi wainna ilaihi Rajiun 😭😭😭😭😭 Allah yajiqansa ai matslar kwana 7 yayi yawa zaa manta dawannan maganar shuwagabannin Nigeria Allah ISA bamuyafeba
Amen ya Allah Jannatul
Allah ya gafarta masa Allah ya saka masa😊
😭😭😭🤲🤲🤲🤝🇳🇪✅🇳🇬❤️🙏🙏🙏
Ubangiji Allah ya jikansa da rahaman ubangiji ameen Allah yasa aljana furdausu ce makoma
Mafita Dayace akan wannan abunda yakefaruwa Dayace akuma wa Allah saboda munbarsa ne muke Ganin irin wannan
Innalillahi wainnailaihi rajiun 😭 Allah ya jikansa da rahma yasa mutuwa hutuce a gareshi da sauran yan'uwa musulmai baka daya
Allah yamarahama
Inna Lillahi wa inna Ilaihi rajiun Allah kayimana maganin wannan musiba Allah yajiqansa yasa kaffarane agareshi 🤲😭
ولا حولا وألاقوة يلابله العظيم 🥺😮😢😢
Aslm muna jajatawa iyalansu
Shikuma Allah yagafar tamasa
yasayayi shahada amin.
الله يرحمه ويغفرله حبسنا الله نعم الوكيل
إنا لله وإنا إليه راجعون اللهم اغفر له وارحمه واسكنه فسيح جناته يارب العالمين.. حسبي الله ونعم الوكيل 💔
حبسنا الله ونعم والويكل عليهم
Allah yajikansa da rahama, amma iyalanshi basu kyautaba da basu siyar da Qadarorinsa sun fitar dasuba, sun tsaya jiran gwamnati😭😭😭
@@asiyayero7113 hakane nima ina ganin laifin iyalen shi ne
Allah ya jikan musulmi
Allah kajikan sa da rahama.... Ameen
Innalillahi Innalillahi Innalillahi Kai jamaA yaiyo allah duniya 😭😭😭 allah ya sayahuta allah ya sacinemakomarci allah ya bai Diyanci hakuri kawoi 😭😭😱😱
Allahu akbar kabiran allah ya gafar tamar
Amen 🙏🙏🙏
Ameen ya Allah 😭😭
ALLAH yayi masa rahama
Inalillahi wainna ilaihirrajiun
Allah yajikanmusulme
Inna lillahi wa Ina ilaihi raji un
😢😢ala yajinka hi
To Allah ys ya huta laifin waye amsa
Ameen ya allah
Allah ya isaga government sokoto
Ai baa kamashi don biyan kudin fansa ba. Sun San dalilin dayasa suka sa aka kamashi.
Wayyo Allahna Allah kasakamana wannan zalincin da akeyimana Allah kasa karshan jindadinsune yazo ayanzu Allah kayimana maganinsu duk Wani azzaliminaqasarnan Allah yakawomana qarshansu😭😭😭😭😭 Alfahari manzan ALLAH qarshanku yazo😭yadda kukasamu zubar da hawayee Kuma sae Allah yawulaqantaku Allah ya isa😭😭😭😭😭😭😭 wayyo Allahna wayyo Allahna Allah kakawo mana agaji
😭😭😭😭🤔🤔🤔
Ga dan iska
Allah yajikanya
😂😂😂😂😂😂😅😅😅
😭😭😭😭😭
Salam sabuwar mujalla muna son inda hali Kuma Ku Fara karantu muna novel
Allah ya jikan sa da rahama yasa ya zame masa kaffara
@@KarimaSani-m6s Muna saka Novel ai, idan an duba za'a ga wanda muke 'dorawa yanzu mai suna Ƙyalƙyalin Ƙauna.
@@KarimaSani-m6s Wa'alaikassalam
No Bata iya ba ai Kai ne ya kamata ka karan ta kamar na tsakar gida
@@KarimaSani-m6s To shikenan, muna matuƙar godiya da bibiyar tashar Sabuwar Mujalla 👍
Gwamnatin sokoto bata kyauta ba
Harda Iyalanshi, ai yakama su saida Qaddarorinshi su hada, sannan sunemi ciko asakosu😢, amma suka barsu wai suna jiran gwamnati😭
@@asiyayero7113gaskiya badon su karbi kudin fansa suka kamashi ba kawai Dan su kashe shi ne shine dalili
Wannan gaskiya ne@@asiyayero7113
Jinita adanch ne kufulani bakuda asuli fulani jikukin dan ta ada danfudiwu
Amma kai musulmine
Mafita Dayace akan wannan abunda yakefaruwa Dayace akuma wa Allah saboda munbarsa ne muke Ganin irin wannan
Allah ya jikan musulmi
😭😭😭😭