KABI A HANKALI. Shwarin wani mutum ga mallam Salihu zariya SEDAI RAI YAYI HALI INJI MALLAM SALIHU ZARIYA 😭😭😭😭ua-cam.com/video/9xsWXNVsadU/v-deo.htmlsi=T3VwaPLXHJFg6t25
Yo imma baqin gaskiyaba Dan kafadi abin dayake faruse kailefi inbakwaso afada kugyaramana jakuna kai dabbobi masu mulkin kama karya Allah ya ISA bamuyafeba tsakanimu da shuwagabanni
Aliyu sai mun karyaka in sha allah sai kayi da nasani wallahi
Allahumma y tsare mana ke hamdiya gaba da bayan ki hamdiya y Allahu y rahaman
Gaskiya Bai Keautaba Allah ya Keauta
Gaskiyane ALLAH yaqara bata kariya ya ubangiji Allah kakawomana karshen duk wani azzalimi
Ameen ya Allah😊
Alhamdulillah Allah ka kawo mana karshen wadannan azzaluman shuwagabanni
Allah Yatsinewa gwamnan sokoto
Jaki wawa
Allah ya saka wa Barr. Ordinary president da alheri da sauran masu protecting mutane muna godiya 1000 1000
Allh kahadasu da mala, ikon axaba da ruwan bala,i baka tabayiba
Allah yasa mudace duniyadai bagidan zama bace
Duk masu halin keta irin wanna Alla yakarya su da karnukansu amiin
Allah yabatakariya
Allah ya Yi albarka
Yakamata tunda ABBA Hikima Fage yana kano a Nigeria, ya kamata shine zai shiga wannan magana ya wakilci Hamdiyya
👍👍
Hakika tana bukatar taimako Allah ubangiji ya bada nasara
Akwai rashin wayewa a gurin gwamnan sokoto
Allah ya kyauta !..
KABI A HANKALI. Shwarin wani mutum ga mallam Salihu zariya
SEDAI RAI YAYI HALI INJI MALLAM SALIHU ZARIYA
😭😭😭😭ua-cam.com/video/9xsWXNVsadU/v-deo.htmlsi=T3VwaPLXHJFg6t25
Alhakin Sarkin sabon birnin gobir ne yakamusu sai Allah yatona musu asiri guda guda
muna goyan bayan ki hamdiyya
Kukuma.maluman..midia.mekukayi.wurin.kwatowa..talakawan..arewacin.nigeria.hakinsu..meyasa.bakuzagi.tambuwalba.shidayayi.zamani.dabuhari.ajistoron.ALLHA.wurin.fadar.magana
Aa badan ali neba
Dabanzane
Hamdiya allah yayi miki jagora😭😭😭
Yo imma baqin gaskiyaba Dan kafadi abin dayake faruse kailefi inbakwaso afada kugyaramana jakuna kai dabbobi masu mulkin kama karya Allah ya ISA bamuyafeba tsakanimu da shuwagabanni
Hamdiya Allah yaqara maki lafiya
Don allah ina bukatan number Bulama bukarty .
✅☝️☝️☝️✅🕋🕋🕋✅🤲🤲🤲✅
Fadin gadkiya yanzu aka fara
Agaskiya ya kamata ya bi mata hakinta
To ai abinka dayaru yana famada kuruciyane
Sugabanin mu abindasuka iya kenan musgunawa talaka
😂😂