Kai ne Binta, kai a'Isa, kai ne Zakari, kai ne Iro, kai ne Dalandi, kai ne kuma Ya'u... Daga salon Naramba'da a wakar 'Ibrahima na gura-guri. ...Idan wakar Ibrahima na Gura-guri ta riga ta Mammada dan Sambo Shata ikon Allah
MashaAllah mun kalla kuma munyi subscribe Muna fatan kuma zaku taimakawa channel dinmu mai suna HIBBIN NABIY TV da subscribe Dan musamu mukai labari muma Muna godiya Allah kara daukaka
Allah yajikanshi da rahama da dukkan musulmi
Kai ne Binta, kai a'Isa, kai ne Zakari, kai ne Iro, kai ne Dalandi, kai ne kuma Ya'u...
Daga salon Naramba'da a wakar 'Ibrahima na gura-guri.
...Idan wakar Ibrahima na Gura-guri ta riga ta Mammada dan Sambo
Shata ikon Allah
Ma sha Allahu
Allahu Akbar shata mai dogon zamani. Har yanzu dakai ake. Kulli yaumin sai na saurari waƙoƙinka.
Gaskiya haryanzu dakai ake.
Wallahi
Jiya ba yau ba! Allah ya jikan sa da rahama da dukkanin yan uwa musulmi
Allah yajiqan shi da rahma duniya labari 😭😭😭
Ameeen
Murya kamar a yanka achi Allah yai maka rahama amin
Allah yajikanhi
ALLAH UBANGIJI YA JIKAN ALH. MAMMAN SHATA - AMEEN YA RABBI.
Indai wakace, Allah ya lamince
Wallahi
Allah ya kyauta kwanciya amin
Shata,Ikon ALLAH.ALLAH Shi jikan Mamman Shata.
Allah ya jikan musulmi amin
Habu darma
Shata iKon Allah
Allah yajikan maza da mata da dukkan musulmi
Waye AD da aka yi WA Waka?
ALLAH ya jikan Shata
Wannan haka yake zamah daram zazzau
SHATA
Wakan Fulani shanunun Fulani ya Kate
MashaAllah mun kalla kuma munyi subscribe
Muna fatan kuma zaku taimakawa channel dinmu mai suna HIBBIN NABIY TV da subscribe Dan musamu mukai labari muma
Muna godiya Allah kara daukaka
Kar ku damu
Opb
2023 ❤
Allah jikan maza
Allah ya gafartawa Alh. Mamman Shata
Allah ya jikanka
Dan Allah me a ke cewa a amshin wakar farko
Hakananne mamman kanen idi yan yalwa
Jiya bayau ba
Haka nanne, Mamman kanin Idi yayan Yelwa .
Shata ne kanin Idi Kuma Wan Yelwa
Jiya ba yau ba
Shata ikon Allah
Amine
Alhaji Dr.Mamman Shata
Allah yayi mashi rahama amin daga Shehu Ahmad Kanti Dutsinma
Hakanan ne mamman kanan idi wan yalwa sukece
Yes