Martanin Imamu Ahlussunnah ga kalaman Farfesa Maqari

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 28 лис 2024

КОМЕНТАРІ • 121

  • @bawaaliyu9821
    @bawaaliyu9821 Рік тому

    Jazakallahu hairan Masha Allahu sheik abdulwahab abdallah imamu ahlisunna

  • @ahmaduharuna4316
    @ahmaduharuna4316 Рік тому +2

    Allahu Akbar abokin sheik Ja'afar Allah yasaka da alkairi

  • @Maryamzubair240
    @Maryamzubair240 Рік тому +7

    MU YAWAITA SALATI GA ANNABI MUHAMMAD (S.A.W)🌍

    • @bashirsalihu6835
      @bashirsalihu6835 Рік тому +1

      Da kuma kokarin bin sunnar annabi Muhammad, da sahabban annabi Muhammad SAW.

    • @Maryamzubair240
      @Maryamzubair240 Рік тому

      @@bashirsalihu6835 Kai din da kagane sunnah kudi kabada allah ya rzutaka da binta ??? Dawane uslubi akebi wajan nunawa mutane cewa suyi koyi da sunnah???

  • @mohamedcisse1766
    @mohamedcisse1766 Рік тому +3

    جزاك الله خيرا يا شيخ

  • @engrmbu6516
    @engrmbu6516 Рік тому +1

    Allahu Akbar mash Allah sheik Abdulwahab🙏🙏🙏🙏🙏

  • @abubakarmuhammedaliyu3928
    @abubakarmuhammedaliyu3928 Рік тому +3

    Allaahu Akbar jazakallahu bi khair

  • @yusufjabir9422
    @yusufjabir9422 Рік тому +2

    Jazakumu Allahu Khairan Wa Shukran Lakum

  • @balamuhammad8860
    @balamuhammad8860 Рік тому +2

    Very interested Allah ya sakawa malam da alkairi

  • @malamgumel3547
    @malamgumel3547 Рік тому +2

    Jazakallah Ya Sheikh Allah ya saka maka da Alheri Malam ya yi magana ta gaskiya tsakani da Allah

  • @naziruabdurahman
    @naziruabdurahman Рік тому +2

    Allah saka da alkhairi Malam, ya tsare imani da mutunci da lafiya, ya ƙara mana son Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama. Mutane ya kamata su nisanci ta'assubanci su rika yin insafi cikin abinda suka ji, musamman cikin abinda ya shafi matsayin Annabi.

  • @aminagibrahim797
    @aminagibrahim797 Рік тому +2

    Jzkllhu khair, Allah ya bada lada,

  • @تيجانيممن
    @تيجانيممن Рік тому +1

    بارك الله فيكم يا شيخ

  • @idrissouzenabou6604
    @idrissouzenabou6604 Рік тому +2

    Masha Allah! Sheikh

  • @bashirabdullahi2086
    @bashirabdullahi2086 Рік тому

    Allah ya kara lafiya da nisan kwana, ya imam ahlulsunnah wal jamaa.

  • @gazaliabubakar3494
    @gazaliabubakar3494 Рік тому +1

    Imamu Ahlulsunnah Waljamah Allah Ya daukaka Darajar ka Ya Shaikh

  • @inoussaassoumane5505
    @inoussaassoumane5505 Рік тому +1

    Allah ya kara wa malam lafia Allah ya kara mana son manzo Allah s a. W

  • @yaqubabdulsalam.
    @yaqubabdulsalam. Рік тому +2

    Allah yasaka maka da Alkhairi malam.

  • @jamilugarbaabdullahi6611
    @jamilugarbaabdullahi6611 Рік тому +1

    Masha Allah Sheik

  • @hauwakano-w4l
    @hauwakano-w4l Рік тому +1

    Allah ya kara rawa mlm lpy da nisan kwana mai amfani

  • @umaryawule4407
    @umaryawule4407 Рік тому +5

    Allah ya kara muna son annabi Muhammad s a w 💕

  • @abdulazizabubakar6539
    @abdulazizabubakar6539 Рік тому +1

    Allah ya qara Lafiya da Ilimi Mai Anfani.

  • @jamilbuba9216
    @jamilbuba9216 Рік тому +2

    Allah ya karawa malam lafia 🙏

  • @alassansaidou1688
    @alassansaidou1688 Рік тому +1

    Allah ya Saka Da Alkheri Malam

  • @haroontahir4693
    @haroontahir4693 Рік тому

    Jazakallahu Khair ya shaikh

  • @HamzaAhmad-dh4ze
    @HamzaAhmad-dh4ze Рік тому +6

    S A W ❤

  • @abdurrahmanlawal9798
    @abdurrahmanlawal9798 Рік тому +1

    Gaskia ne Mallam, Allah ya Kara daukaka

  • @aminuori307
    @aminuori307 Рік тому +3

    Ameen malam

  • @SalmaSalma-tj8oc
    @SalmaSalma-tj8oc Рік тому +2

    ALLAH YAKARAWA MALAM LFY ALLAH YAKARA MANA SON ANNABINMU

  • @maryammuhammadali9480
    @maryammuhammadali9480 Рік тому

    Allah yasaka da alkhairi mallam. a gayamusu gaskiya. basason gaskiya.

  • @sadiqsulaiman388
    @sadiqsulaiman388 Рік тому

    Allah unbangiji yakarawa manzon Allah daraja da sahabbansa

  • @ousmanerabiou8367
    @ousmanerabiou8367 Рік тому +2

    Malan allah yasaka damafifici alheri

  • @nasurumohammed2463
    @nasurumohammed2463 Рік тому +1

    Allah ya kara lafiya da imani Sheikh

  • @DrMukhtar-
    @DrMukhtar- Рік тому

    Ka ji magana ta mai ilimi. Allah ya saka wa Malam da alkhairi

  • @muhammadyusufmuye8087
    @muhammadyusufmuye8087 Рік тому

    Allah SWT Ya kara wa mallam lafiya da nisan kwana.

  • @ahmadyunusa7145
    @ahmadyunusa7145 Рік тому +1

    Allah yabiyaka masoyin Annabi na gaskiya

  • @bashirsalihu6835
    @bashirsalihu6835 Рік тому

    Sannu a hankali asirin munafuqai, maqaryata, d km wakilan kasashen waje zai tonu. Allah Ya saka d alkhair sheikh, Allah Ya tsare Justice Ibrahim S. Yola.

  • @abdurrahimyunusa1474
    @abdurrahimyunusa1474 Рік тому +1

    Allah qarawa sheikh lafiya

  • @jamilumjameel3125
    @jamilumjameel3125 Рік тому

    Wallahi gaskiya Prof ya fada,siyasa ce,ai akwai wainda suka zage manzon Allah, acikin ku kuma kunsansu

  • @ibrahimbalarabe7609
    @ibrahimbalarabe7609 Рік тому +1

    Assalamu Alaikum WarahmatullahiTa'alah Wabarakatuh.Ya Jama'a muji tsoron Allah gameda maganan Abduljabbar Nasiru Kabara Kano,domin anbashi Shekara daya yakawo hujjojinsa amman yakasa kawowa,to don Allah tunda bai kawo inda yaganiba to yanuna cewa shine ya kirkiro miyagun maganganu ga Shugabanmu,Annabinmu,kuma Manzonmu Annabi Muhammadu S A W,to kuma hukunchin Wanda yazagi Annabi kisane koya tuba.To yanzun da Annabi Muhammadu S A W da Abduljabbar wanne kafi sone ? kuma musanifa saika kaunaci kuma kaso Annabi fiyeda kanka, Mahaifinka,Mahaifiyanka,Danka ko Yayanka da dukkan Mutanen dake Duniya gaba daya sannan imaninka ya cika.To muyi hankali gameda maganan Abduljabbar domin yanzune za'a gane masoya Annabi na hakika dana karya.Duk Wanda keson Annabi Muhammadu SAW Allah yasanshi kuma Allah yana sonshi,kuma duk makiyin Allah yasanshi kuma Allah baya sonshi kuma zai kamashi cikin Duniya da kuma ranar Alkiyamat.

  • @abdulsaeed8882
    @abdulsaeed8882 Рік тому +1

    Barakallahu Khair

  • @nuraddeensabo7622
    @nuraddeensabo7622 Рік тому

    Allah ya saka da alkheri Malam.
    Prof maqari dan interfaith ne shi yasa baya goyan bayan hukuncin da aka yankema Abdul-Jabbar

  • @kamalabdullahi1578
    @kamalabdullahi1578 Рік тому

    Don Allah mom kukyaleshi makari makari Allah yashirya

  • @aminusirleh2321
    @aminusirleh2321 Рік тому +2

    Masha allah

  • @aminumahmoud1690
    @aminumahmoud1690 Рік тому

    Duk yadda malamai suka dage wajen nasiha akan harshe qaddara ta riga fata ,wasu munafukai da suke jin zafin hukunci da aka yankewa jabberi dole su raka shi wuta tunda basa ganin kima ko haqqin manzon Allah da jabberi ya shiga

  • @IsaUsmanMohammed
    @IsaUsmanMohammed Рік тому

    Allah Sarki Wasu Na Masa Hassada She Kuma Ba Tata Su Yaki Ba Kai Wayi Wannan Sheni MAULANA prof Ibrahim Maqari

  • @adamuyusuf5723
    @adamuyusuf5723 Рік тому +1

    Gaskiya ne Malam, ALLAH ya saka da alkhairi,, gaskiya professor magari yayi babban mistake Kuma ya maida mutane Basu San me sukeyiba kace gwara ka muta da sauraron jin maganar alduljabbar Kuma kace ba'a mar adalci ba,to wannan wanne irin soyayyar manzo kakeyi??

  • @nurasharifbalamashaallah1735

    Gaskiya kuyi adalci kukyara Kuna prof maqari Kari amagar sa ba haka yace ba

  • @zinniraaassiyatou3158
    @zinniraaassiyatou3158 Рік тому

    Allah ya bah da lafiya
    Allah ya bah da lafiya

  • @mubarakabdullah1365
    @mubarakabdullah1365 Рік тому

    True talk

  • @nassirouniger
    @nassirouniger Рік тому

    Baka fahicechiba mallam ka kara bibiya waazina nasi dan Allah

  • @mustaphachikada372
    @mustaphachikada372 Рік тому

    Babu Wanda ya fitar da martani Daidai da fahimtar ãmmawa kamar taka BA,,,,,,

  • @ibrahimbako557
    @ibrahimbako557 Рік тому

    ALLAAH YA karawa Annabi drama ya sakawa malaman mu da alheri.

  • @bbzango
    @bbzango Рік тому

    Wannan gaskiya ne 👍🏼

  • @yaumuhammad7663
    @yaumuhammad7663 Рік тому

    wawa

  • @shamsuddeensaleh3935
    @shamsuddeensaleh3935 Рік тому

    Prof. Maqari gaskiya ya fada

  • @Jabir5511
    @Jabir5511 Рік тому

    Makaryacin banza kayi farin gemu Amman babu gaskiya

  • @abdulhamidaminu6947
    @abdulhamidaminu6947 Рік тому

    Kaji Wani Sabon wawan A haka kake Cewa kuma yana tsotsar gaban Hassan Da Hussaini,

    • @faisalsulaiman1432
      @faisalsulaiman1432 Рік тому

      Innalillahi wa inna ilaihi rajiun. Ka fadi alheri ko kayi shiru. Kuma wannan mummunar zancen naka

  • @aliyuaminu308
    @aliyuaminu308 Рік тому

    Kuji Wawa bagwarin wofi! WALH Ku MUNAFUQAI ne

    • @faisalsulaiman1432
      @faisalsulaiman1432 Рік тому

      Kaji tsoron Allah. Idan ubanka ne aka kirashi wawa zakaji dadi ne. Kuma wannan yafi Ubanka daraja a duniya da lahira

  • @Al-maarif-Channel
    @Al-maarif-Channel Рік тому

    Ai yafiku gaskiya

  • @yaumuhammad7663
    @yaumuhammad7663 Рік тому

    kugayawa wannan ba gwaren wawan ya sani izala da makar raben ta basufi cikin cokali ba a kan yan tijjaniyya inkana tunani zaku yi fitonatito da yan tijjaniyya baza ku kailabariba kasani

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 Рік тому

    Jawahirul ma'ani Bishop ne kirista ya rubuta

  • @ألحاجإمامأتثاتثغني

    Gaskia malam bakiyi adalciba wanan magana bahaka yakiba munmuna tanadi dakecikin zukatanku ga por shekekaiku gawanan ciwa yayi akwai siyasa aciki kuma babu shaka akwai siyasa kuma prof yaci abdul jabar jahililne shashashane zindeki ne dukka prof yafada akan Abdul Jabar amma kaci baici kumaiba habba malam

  • @habibuahmaddmalam2464
    @habibuahmaddmalam2464 Рік тому

    Wlh mamaki nake gaskiya prof makari bamusan da wanne irin yare yake maganaba. Wai ya akai dik idan yayi magana mutane da yawa basa fahimta. Abinda yacefa yawancin malaman da aka yankewa haddi rikicin siyasane yake hadasu da masu mulki to kuje ku duba tarihi mana hakane ko ba haka bane shikenan. Amma kun tsaya sai zagin prof kuke akwai ALLAH fa to

  • @illasouleymane2814
    @illasouleymane2814 Рік тому

    Kai ma wata mata ta tambaye ka ka che tataye ta tado annabi saw a kabari ta tambay chi

  • @shamsuddeensaleh482
    @shamsuddeensaleh482 Рік тому

    Prof. Maqari gaskiya ya fada. Gaskiya ne wannan siyasa ne. Dan Gidan gumi da Haifan da Idris na Bauchi duk sunyi maganan banza akan Manzon Allah, meyasa kukaqi hukunta su? Kunja bakin ku kunyi shiru. Wannan ai munafurci ne. Kazo kanata wani kame kame. Mallam kayi shiru idan bakada abin fada.

    • @naziruabdurahman
      @naziruabdurahman Рік тому

      Wannan fahimtar kace da mummunan kullin da ke ranka na bidi'a, shi ya sa, shi yasa Allah yake fallasa ku, kuna wa mutane kurin san Annabi, ashe munafukai ne, Allah shiryeku in masu shiruwa ne, inba masu shiruwa bane, Allah ya wadaranku

  • @marininomaouzakariyya
    @marininomaouzakariyya Рік тому

    Gaskia

  • @abdullahibarrister2370
    @abdullahibarrister2370 Рік тому

    Kaidai tsinanne jaki tsohon kwando

  • @umarkaila4284
    @umarkaila4284 Рік тому

    Allah ya karemu daga nifaka

  • @auwalishak6487
    @auwalishak6487 Рік тому

    Bagware kenan inda akai daban da inda kanufa

    • @issahuthman4724
      @issahuthman4724 Рік тому

      Shege makiyin annabi, kai da perpesu.

    • @yakubumohammad594
      @yakubumohammad594 Рік тому

      زادك الله الشرف والصحة والعافية شيخنا الجليل جزاك الله خيرا

    • @auwalishak6487
      @auwalishak6487 Рік тому

      @@issahuthman4724 Isa ne makiyin annabi ga zamani ya lalace bagwari a rigar malanta

  • @shaayaahmad2717
    @shaayaahmad2717 Рік тому

    To ina jalo ina Ahamedt gumi makar yacin ɗan izala mikukace akan wahabiyawa ɗan renin hankali

  • @shamsuddeensaleh482
    @shamsuddeensaleh482 Рік тому

    Ai bamuce hukuncin Abduljabbar bai halatta ba, kawai munaso muji dalilin ku ne meyasa baku hukunta naku ba

  • @zakariyamr4417
    @zakariyamr4417 Рік тому

    Lallai hakane wato ahalusunna wahabiya yabada wani kaikayi imam makari shiyasa baraina magarshi saisunta yayatawa har abulwahab abdallah ne yake magana akan furop abinnanfa akwai lauje cikin nufi maganarku tanada manufa aduba maganganunsu

  • @hamzachafiou8689
    @hamzachafiou8689 Рік тому

    Kufara gahra gidan Ku San nan

  • @dahirugambo7504
    @dahirugambo7504 Рік тому

    Labari

  • @younoustv6871
    @younoustv6871 Рік тому +1

    Kakoma kasake dubamaganar frop bakakalla dakyauba akoma asakedubawa

    • @abdoultankson9476
      @abdoultankson9476 Рік тому

      Ya za'ayi su tsaya su saura tunda izala ba addini Allah bane kuma kungiyanci yacishi

  • @ibrahimiliyasu5246
    @ibrahimiliyasu5246 Рік тому

    Bai ce maganar abduljabbar ba, yace cin mutuncin manzon Allah. Kuma in har ku kuna da gaskiya bai kama sunan kowa ba kuma yace wasu to kai kana cikin wasun ne? Lallai mallam ku daina yiwa mutum karya domin akwai madakata. Kamar yanda ake jin maganarka haka aka ji nashi. Nidai ina yiwa masu shawarar suje su kalli abinda sheikh Ibrahim makari ya fada kafin ka yanke hukunci akansu

    • @abdurrahmanlawal9798
      @abdurrahmanlawal9798 Рік тому

      Kaima ka saurari makari yace daya ji abinda Abdujjabar ya fada gara ya mutu don bayanin da yake akan hukunci da aka Yanke ma Abdujjabar ne, Kuma ya nuna ba'ayi adalci ba. Haba ???? Me yake nufi kenan??

  • @isahsahanunumuhammed4870
    @isahsahanunumuhammed4870 Рік тому

    Wato dug girman mutum idan Dan izalane to wlh bashi da adalci, Dan Allah kaduba ga farin gemu amma Sai karya kake ta zubawa

  • @abdoultankson9476
    @abdoultankson9476 Рік тому

    Gaskiya anyi tsohon banza wuriga

  • @muhammadbellosulaiman7289
    @muhammadbellosulaiman7289 Рік тому

    Wannan bagwarin munafuki ne wlhy

    • @aminumahmoud1690
      @aminumahmoud1690 Рік тому

      Bagwaren yafi tsofinka alheri ga alummar musulmi

    • @issahuthman4724
      @issahuthman4724 Рік тому

      Kamanta da ubanka kenan
      Shege dan banza makiyin annabi!

    • @harounamahamadou3890
      @harounamahamadou3890 Рік тому

      @@issahuthman4724 gwarawa n'a gida ka bari

    • @yahayagoumbi8340
      @yahayagoumbi8340 Рік тому

      @@issahuthman4724 La'anallahu man la'anaa walidaihi!kuma kana nufin sanarwa da Maqari ya fitar a wanga lokaci deydey ne?mi yassa tunda bai fitar da ita ba sai yanzu?shi baida hangen nesa ne?to,bari in tambayeka,ka tambayo kin amshen shata Maqari:miye hikimar da tasa Maqari ya fitar da wanga sanarwa a wanga lokaci?kuma kai bakaga ya taba mutuncin manyan malamai Kano ba a fadin haka?to,yanzu dan sun fito kare mutuncinsu shine sunyi laifi?shi kuma shehunka da yacci mutuncinsu shi bai yi laifi ba ko?amma kai bakada tarbiya a gidanku,dan wanga malami ya girmi mahaifinka,kuma kake zarginsa akan barnar shehunka,to ayanzu Maqari shima ya shiga jerin malamai masu kawo rudani a Nigeria ko taima dadi ko taima ciyo,karku rena muna da hankali shida ya ce gwara ya mutu da ya saurari barnar Abdul Jabbar kuma zaizo ya ce muna akwai siyasa da kana wani iri kuma kaimai uzuri amma ta'assubanci yasa Kakasa yima masu sukar shi uzuri

    • @issahuthman4724
      @issahuthman4724 Рік тому

      @@yahayagoumbi8340
      Kayi gaskiya dan uwa, Allah ya saka da alkhairi

  • @adamumustafah8279
    @adamumustafah8279 Рік тому

    Kai bagwaren banza inbasiyasa akama jalo dakuma haifan dagiro dakuma bello yabo

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 Рік тому

    BOKO HARAM, MAI TATSINE DA KUNGIYAR LAIFUKA NA NIGERIA (C.A.N): GASKIYA MAI DACI.
    “Marwa Maitatsine, Kirista ne har zuwa rasuwarsa!!
    A baya a cikin 1954, akwai jerin tarurrukan ta hanyar
    babbar kungiyar kiristoci a arewacin Najeriya a Jos, wanda I
    ya zama sakatare, yana ɗaukar bayanan taron (to, ni ne
    dalibin digiri na farko na Tiyolojin Kirista). Wani bangare na sakamakon hakan
    taron shine, don daukar nauyin wasu mutane daga cikin
    ‘mu’ mu je kasashen Larabawa a matsayin sabbin musulunta, mu koyi Larabci da Musulunci.
    Manufar su ita ce su dawo Najeriya a matsayin malaman addinin Musulunci, su yi amfani da addininsu na Musulunci
    ilimi don wa'azin tashin hankali, gurbata koyarwar Musulunci na asali kuma idan
    zai iya haifar da tarzoma a Arewa wanda zai mayar da Arewacin Najeriya tarihi.
    An zabi mutane biyar don aikin, kuma an tura su Sudan don fara nasu
    manufa. 3 daga cikinsu sun ki dawowa su aiwatar da shirinsu, amma sun kashe
    sauran rayuwarsu a Sudan a matsayin musulmi na gaskiya. Sauran biyun; Muhammad Marwa
    sai Birema ya dawo, aka aika Marwa Kano, Birema kuwa Yamai
    Jamhuriyar Nijar.”….Farfesa Dauda Ojobi
    ++++++++++++++++++++++++ +++++++++
    Farfesa Dauda Ojobi, tsohon sakataren
    Kungiyar Kiristocin Arewacin Najeriya (CAN), Farfesa mai ritaya a Benue
    Jami'ar Jiha ta Jami'ar Jiha, Malami na uku daga arewacin Najeriya.
    bayan Paul Gindiri, da GG Ganaka, Mai kula da Baptist na farko na Najeriya
    Coci da ke Kaduna, kuma kwamishinan shari’a na lokaci daya a jihar Bauchi.
    ++++++++++++++++++++++++ ++++++++
    Mai Tatsine tsohon sigar Boko Haram,
    wanda ya fara sarauta a karshen shekaru 50 a Kano da wasu sassan Arewa
    Najeriya, akidunsu irin na Boko Haram ne, sun hana me
    Musulunci ya yarda, kuma ya halatta abin da Musulunci ya haramta. Sun yi da'awar yamma
    ilimi zunubi ne, sun ƙi duk wani abu da fasaha ta kawo, sun kasance
    ya shahara da cewa, sanya agogon hannu haramun ne, amfani da rediyo da
    talabijin haram ne e.t.c. (la'akari da ci gaban fasaha na hakan
    lokaci). Shugaban ruhin kungiyar Maitatsine shi ne Muhammad Marwa a.k.a
    Mai Tatsine. Sarkin Kano Sanusi, ya taba zargin Maitasine a matsayin musulmin karya
    lokacin da ya gano Maitatsine ya karbi kaya daga Fadar Vatican. Bayan sarki ya tabbatar
    bincikensa, ya kori Maitatsine daga Kano, a farkon shekarun 60’s. Mai Tatsine
    Daga baya Gwamna Rimi ya dawo da shi Kano a 1979. Rimi ya yarda da haka
    Maitatsine zai taimaka masa ya ci zabensa ta hanyar fara'a. Bayan da
    Mutuwar Maitatsine, Shagari, Shugaban kasa na lokacin ya kafa kwamitin Anya Goru
    bincika rikice-rikice. Farfesa Dauda ya gabatar da jawabinsa a waccan kwamitin, amma
    da Shugaban kasa, ya ga rahoton, sai ya ce a’a, farar takarda ba za ta kasance ba
    da aka bayar a kan wannan rahoto, saboda yana iya haifar da rikici, don haka farar takarda ta kasance
    ba a bayar, har zuwa yau.
    Farfesa Dauda ya musulunta ne a shekarar 1966, bayan ya zama musulmi
    ya dawo daga Roma, inda ya je ya ci gaba da karatunsa, a cikin Kiristanci
    Tiyoloji. Har yanzu yana raye kuma ya zama musulmi mai wa’azi sama da shekaru 40.
    Abin da na kawo a sama shi ne daga laccarsa da na halarta a Bauchi, 2002.
    ++++++++++++++++++++++++ ++++++++
    -Tun daga lokacin, babu wani malamin kirista ko CAN
    Hukumar zartaswa ta musanta wannan magana ta Farfesa Dauda. Shin suna jiran nasa ne
    mutuwa kafin su karyata?
    -Jami'an tsaron da a koda yaushe suke ikirarin so suke
    kawar da rikicin Boko Haram bai yi bincike a wannan bangare ba, me ya sa?
    -Me yasa dangantakar dake tsakanin Jerry Gana (CAN
    jigo) da Muhammad Yusuf, wanda ya kafa Bokoharam? Tsohon ya bada belin
    daga baya daga hannun 'yan sanda sau da yawa.
    -Na ga tsari biyu da munafunci ta
    jami'an tsaro, a cikin bincike.
    -Na fara yarda cewa Boko Haram ce aka kirkira
    wasu makiya Musulunci mai yiwuwa CAN (ba Kirista ba), ba halittarsu ba ce
    Musulmi.
    -Ka tuna, Hillary Clinton ta taba cewa Taliban ce
    halittarsu, don yakar Rashawa.

  • @haidarsalissou7764
    @haidarsalissou7764 Рік тому

    Abdulwahab ko dan iska,malamin alert da ogansu barawon Doller kano....aladai

  • @babakuraali7208
    @babakuraali7208 Рік тому

    Malan maganaka gaskiyane, maqari jahiline, Kuma munafikine

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk Рік тому

    Shi munafuki ne

  • @namalamfaruk2837
    @namalamfaruk2837 Рік тому

    Prof munafikine.

  • @zakirugarba5289
    @zakirugarba5289 Рік тому

    Kajimin wannan jahili wai imamu wahhabiyya

  • @idrissousseni7477
    @idrissousseni7477 Рік тому

    Munafiki ne

  • @shaayaahmad2717
    @shaayaahmad2717 Рік тому

    Kai baka sanmi kakeyiba kaikan bakada hankali kai zaka gayami shi manzon Allah wawa jahili

  • @asmauibrahim2739
    @asmauibrahim2739 Рік тому +1

    Masha Allah

  • @auwalishak6487
    @auwalishak6487 Рік тому

    Bagware kenan inda akai daban da inda kanufa

  • @sadiqsulaiman388
    @sadiqsulaiman388 Рік тому

    Masha Allah

  • @Sulaiman-qb1sn
    @Sulaiman-qb1sn Рік тому

    Masha Allah