Masha Allah gaskiya mai dubun isa kacika gwarzo wllh na yarda da tafiyarka da masu irin halinka na gamsu dadukkan lamarinka a tafiyar annabi ina ciki yanzuma na na Kara mu baya a wllh
Yasayyadi sheikh mlm usman mai dubun isa ai mushiriki bazai iya zuwa ba sai dai yai ta halakar da jahilai wanda basusan komaiba saidai shirme kawai kuma har abada bazasu iyaba mudai tuni mun saki kowa mun kakama manzon Allah munbar kowa
Masha Allah dama darika abinda yaja mata farinjini awurin jahilai shine kide kide da raye raye da bokanchi wannan shine yaja mata farinjini awurin jahilai
Wallahi malan bakai adalchi ba kuma karyane bawannda ya che zaizo wiring mukabalanba da gaskiys ne d kufadi sunansu mana wane ya che zaizo wiring mukabala ku baizoba kufadi su nayensu nana
Masha'allah Allah ya taimaki musulunci da musulmai Allah ya taimaki sunna da ahlu'sunna Allah ya saka malan usman.yadda kaké karé addinin musulunci kaima Allah ya kareka
Mungodewa ubangijin sammai 7 da kassai7 Allah yakara kunyata masu yada son zuciyarsu Allah kakarama malam usman kwarin gwai tare da goyon baya akan wannan tafiya
To me yasa musulunci yarabu gida uku maana isilam iman ihisan nafarko a isilama lailahaillalhu Muhammadu rasullullah saw dashi zaka shiga musulunci imani kuma anan ne
Na fara kallo na tariyeshi zuwa QARSHE banga BARHAMA GWAMBE yazo ba to wannan ai baza akirashi da MUQABALA BA sabi da abokin muqabalan bai iso ba nasan wasu zasuyita magana ganu marasa dadi akan hakan bakusan wani uziri ya hanashi zuwaba amma dai ina da yaqini wannan zama za ayita INSHALLAH
Assalamu alaikum waramatullahi wabarakatuhu Alhamdullilah. Masha-Allah Wallahi na son ka da alkali saboda Allah. Tun lokacin da ka fara Wannan tafiya nasan Allah zai ye wani budi daga gari ka. Kawan kar da zuciyar da ta bunkasa da shakkoki na haqidan tasriffi da hakika da kuma kowa allah ne. Allah yasaka da dubun alkhairi, ya kuma sa aljannace ma komar mu
Gaskiya wannaa ba aikin musulunci kukeyiba domin raining kace kazo Kare martabar manzon Allah (sallallahu alaihi wasallam ),wai kuma kace wani yazo kare shehu ibrahim akan Annabi (SAW )ai sakarci ne wanaa
Wannan ba mukabala akayiba ba ayin mukabala da mutum daya kawai kunyi sanzuciyarkune kuma karkuman shehu tijjani jikan Annabi ne dik Wanda yazagyeshe to yasan makomarsa
wllh wllh baza iyaba idan ku baku da hankali mumuna dashi shifa barhama gombe fa yana magana ne akan zagin shehu ibrahim daka ke zagi shine zai kare wai kana maganar cewa zakaka re shugaba annabi muhammad s a w ai idan soyayyar annabi s a w ai barhama gombe yafika qaunar annabi muhammad s a w allah yasa mudace alfarmar say yadul wujudi🙏🙏🙏
To kai da wannan alkalin naka daukaka shirya wannan film din fa kunyi kokari, episode one sauran episode two, amma kunsan me ake nufi da ilimi kuwa, kodayake in aka biyaka kudin contract to dole sai angama kudi yazama naka kayi kokari kagama dan kasami wani contact.
Masha Allah jazakallahu Khairan 🙏🙏💯❤️
Allah yakara mana san annabi Muhammad sallallahu alilaihiwasallam Allah yakara wa malam usman lafiya
Allah ya sakawa mai dubun isa da alkairi
Madallah da karamcin Manzon ALLAH (S.A.W)
Allah ya kara mana kishin Annabi s a w
الله اكبر ولله الحمد❤❤❤❤❤❤❤
ALLAH SAKA DA ALKHAIRI SHEIKH USMAN MAI DUBUN ISA HAFIZAHULLAH
Baba Allah yasaka da alkhairi
Allah yasaka da alkairi
Masha Allah
Me nene fassaran lailahaillalhu Muhammadu rasullullah saw
LABBAIKA SADAUKI UBANA MAGANIN KUKANA, SHIEKH DR ABDULJABBAR SHIEKH MUHAMMAD NASURU KABARA HAFIZAHULLAH
Allah ya saka da mafificin Alkhairi Malam 🤲🤲🙏❤
Alhamdullih maa sha Allah
Allah yacigaba da kare mana addinin mu
❤صلى الله عليه وآله وسلم ❤❤❤❤
Wlh wlh wlh basuda hujja shiyasa sukaki xuwa mahaukata masu bautar wanin ALLAH
wallahy wallahy babu yan tijjaniyar da zasu iya kare wannan darikar nasu alhamdulillah da sannu mutane zasu gane gaskiya insha allah
Allah yakara kusanci da manzan allah
Sannan afassaramin al auwalu al akiru azzahiru al badilu
Kafara rubutawa da kyau sai a fassara Maka shi daidai Amma wannan kwaba kayi
Allahu akbar
Masha Allah gaskiya mai dubun isa kacika gwarzo wllh na yarda da tafiyarka da masu irin halinka na gamsu dadukkan lamarinka a tafiyar annabi ina ciki yanzuma na na Kara mu baya a wllh
Zaman sha shayi
قل جاء الحق وزهق الباطل إن الباطل كان زهوقا❤
Yasayyadi sheikh mlm usman mai dubun isa ai mushiriki bazai iya zuwa ba sai dai yai ta halakar da jahilai wanda basusan komaiba saidai shirme kawai kuma har abada bazasu iyaba mudai tuni mun saki kowa mun kakama manzon Allah munbar kowa
wallahi koni ada wannan tahaideen nake amma da mallam usman yayi bayani nagane❤
Masha Allah dama darika abinda yaja mata farinjini awurin jahilai shine kide kide da raye raye da bokanchi wannan shine yaja mata farinjini awurin jahilai
Allah ya sareka da sarewansa
Allah yaa saka muku da mafificin alkairi. Lallai tauhidi shi ne farko. Duk wanda ya rasa tauhidi kuma ya mutu a haka ba zai shiga aljanna ba.
ALLAH YA KARAWA ANNABI MUHAMMAD SALLALLAHU'ALAIHI WASALLAM DARAJA DA WASILA DA FADILA 💯💯💯
Masha allah allah kara lafiya Malan alhamdoulillah karamana son Manzan allah sallallahu alaihi wasallam
Wallahi malan bakai adalchi ba kuma karyane bawannda ya che zaizo wiring mukabalanba da gaskiys ne d kufadi sunansu mana wane ya che zaizo wiring mukabala ku baizoba kufadi su nayensu nana
Malam mudi monrki Ahha da mnzo shi
Mai dubun sirme
Alhamdulillah Allah ya kawa Annabi s a w daraja
Masha'allah Allah ya taimaki musulunci da musulmai Allah ya taimaki sunna da ahlu'sunna Allah ya saka malan usman.yadda kaké karé addinin musulunci kaima Allah ya kareka
Mungodewa ubangijin sammai 7 da kassai7 Allah yakara kunyata masu yada son zuciyarsu
Allah kakarama malam usman kwarin gwai tare da goyon baya akan wannan tafiya
Alhamdulillah..Allah ka Kara tsira da aminci bisa shugabanmu annabi Muhammad..🎉❤
Ku mahaukatan inane ya fada muku kusaki kowa kukama annabi صلى الله عليه وسلم kukuma kun kama mai dubun tsiya
Masha Allah Allah ya karawa Rayuwa Albarka Malam
Allah yadoramu akan gaski mugane gaski che mubita alfarmar annabi Muhammad salallahu alaihi wasallam
Allah ya karawa Annabi daraja 💖💗
Masha Allah ilimi yayi ❤❤❤
To me yasa musulunci yarabu gida uku maana isilam iman ihisan nafarko a isilama lailahaillalhu Muhammadu rasullullah saw dashi zaka shiga musulunci imani kuma anan ne
Masha Allah Allah yasaka da alkairi
Mlm Usman wallahi Kai bajahili bane Allah yaja kwananka
Mashaallah,Allah ya karawa annabi daraja
Malam usman allah ya saka maka da alkairee yasa wannan jihadi da kake yazama sanadiya amsar tubanka da kuma kyawawan ayyukan ka
Shedanin zamani
Basu da hujja dubunsu ta cika babu abinda yarage masu sai maulidi shi dinma kawai suna daiyine don su bata mana rai darika tijjaniyya kafurci ne
Na fara kallo na tariyeshi zuwa QARSHE banga BARHAMA GWAMBE yazo ba to wannan ai baza akirashi da MUQABALA BA sabi da abokin muqabalan bai iso ba nasan wasu zasuyita magana ganu marasa dadi akan hakan bakusan wani uziri ya hanashi zuwaba amma dai ina da yaqini wannan zama za ayita INSHALLAH
Wlh duk duniya dan uwa babu wanda ya isa ya kare wannan kafurcin na shehu
Cewa akayi idan mutum yanada uzuri ya aiko ko ya kira yayi bayanin cewa yanada uzuri. Amma bai aiko ba kuma bai kiraba
@@SanusiAdamuAmbursayayi magana aha a kowane shafi ko gidan radio yaushe zaizo Kano agidan wani ahadu awani shafin mana
Anyi bayani ai dama
To wannan shine muqabalar??? Kuce kunyi zaman shan sha'i dai
MashAllah Allah ya kara soyayyar manzan Allah
Allah yasa da Alkhairi
Malam usman Mai dubun isah ............
Assalamu alaikum waramatullahi wabarakatuhu
Alhamdullilah.
Masha-Allah
Wallahi na son ka da alkali saboda Allah.
Tun lokacin da ka fara Wannan tafiya nasan Allah zai ye wani budi daga gari ka.
Kawan kar da zuciyar da ta bunkasa da shakkoki na haqidan tasriffi da hakika da kuma kowa allah ne.
Allah yasaka da dubun alkhairi, ya kuma sa aljannace ma komar mu
Mashaallah
Masha allah
Wannan tijjani da inyas ba karamin shaidanu bane
😂😂😂😂😂😂
Gaskiya wannan zallar abun dariya ne wlh yanzu ko kunya ba kuji ba😂😂
😂😂😂😂😂😂😂😂Dramah ashe basai yan kannywood Bah 😅😅😅 Best actor piano izala
Masha Allah ❤
Sunji tsoro kenan Allah yakaro mana irinku malam Usman
Kai Dan Allah bakaji kunyaba mutum yaxo garunku Amma kagudu
Baki metsinim baki kenan
Gaskiya wannaa ba aikin musulunci kukeyiba domin raining kace kazo Kare martabar manzon Allah (sallallahu alaihi wasallam ),wai kuma kace wani yazo kare shehu ibrahim akan Annabi (SAW )ai sakarci ne wanaa
Masha Allah mlm usman Allah ya saka da alkairi Allah ya Kara kusanci da rasullahi
Asaki kowa Akama Annabi Muhammad wlh
waya kawo maka manzon Allah ne?
@adamumuhammad4779 Allah subhanahu wata'ala
Gaskiya ina goyon bayanka, amma gaskiya baka iya Nahawu ba
😢😢😢😢😢
Gaskiyane malam
Wannan ba mukabala akayiba ba ayin mukabala da mutum daya kawai kunyi sanzuciyarkune kuma karkuman shehu tijjani jikan Annabi ne dik Wanda yazagyeshe to yasan makomarsa
Inji urban waye yace shehu tijjani mushirki jikan annabi ne
Sannan me ake nufi da Islam iman ihisan
Allah yasaka da alkhairi, Allah yakara basira malam
masha allah
Gaskiyane mlm usman Allah ya qara ilimi mai amfani 😢
Allh yasa ka da Alkhairi mln Usman Allah yaqara kusanchi
Allah kakara mana son manzon Allah
Mabiyansu zasu fara cewa ai wani uzuri ya rikesu karyan banza
Masha Allah mlm
Me ake nufi da baqau fanau
Malam Usman Allah ya tsare mana kai
wllh wllh baza iyaba idan ku baku da hankali mumuna dashi shifa barhama gombe fa yana magana ne akan zagin shehu ibrahim daka ke zagi shine zai kare wai kana maganar cewa zakaka re shugaba annabi muhammad s a w ai idan soyayyar annabi s a w ai barhama gombe yafika qaunar annabi muhammad s a w allah yasa mudace alfarmar say yadul wujudi🙏🙏🙏
😂 barhama ku maibaruta hhhhhh
Maidubu isa allah yasaka
Ai barhama bazaiso azagi shehu ba tunda yakafa hujja da failah yana abunda Annabi yayi hani dashi koni hujjace wlhy
Nifa Nazaci Dashi Barhama Gombe din kuka zauna Ashe Harigido ne😂😂
Allah ya Kara dafama Baba
Alhamdudillah masha Allah mlm Usman Allah yakara kare mana Kai Dan mutuncin manxo jahile ne daman baxasu zo ba Dan Haka wlh Allah mune a Saman su
Kwarai Dan uwa
yanzu haka koka koma yen qarya kwanan sa 2 a kano sai da yq koma sanna kasakawa kanka camera qarya masifaci a addine musulichi
Kanaga anas zai yarda duk Wanda yace lailaha Allah musulmena
Allah shiqara basira.
Allah ya bada lada
Meyasa bakafitoba lokacinda yakoma ihu bayan hari
Comedy dadi
Muna fiki baiyiba walllahi
Hmmm masu bautar shehu yane
Mai dubun isa❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
LABBAIKA SADAUKI UBANA MAGANIN KUKANA
Gaskiya ne mlm hau katafi aljannah ba munafukai
😂😅😂😂😅 mai Dubun iskan Ci Anjiyuya 😂😅😂😂😅😅😂😂😅😅😂😅
To kai da wannan alkalin naka daukaka shirya wannan film din fa kunyi kokari, episode one sauran episode two, amma kunsan me ake nufi da ilimi kuwa, kodayake in aka biyaka kudin contract to dole sai angama kudi yazama naka kayi kokari kagama dan kasami wani contact.
ga al'qale yana magana kai allah yasa mudachi hhhhhhh
Lafiya zaka gama papa ❤❤
Wanna alkaline bai iya alkalanci ba domin ya dauki bangare da sai ya saurari da ya ban gareen domin shi ta ya m Usman aiki yake
Sun zo ne da za'a ji daga garesu?
Wllh Bazasu iya ba Baba
Directed by Aminu saira
😂😂😂
Wlh tallahi kuni sai nabada amsa tambayarsa acikin kuru ani sannan zaman muna fukai kukayi annan
Ka amsa mana ai kofar abude take