IKON ALLAH ❗SALATIN SABUWAR SHEKARAR MUSLUNCI (1446)
Вставка
- Опубліковано 3 лип 2024
- Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
#annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV #Maishadda_Global_Resources
Jazakallahu Khairan ya Sheikh
Mash Allah Allah ya saka da Alkairi ❤
Tabarnak Allah Macha allah ❤❤
Masha ALLAH
Alhamdulillahi 🥰
جزاك الله خيرا يا سيدي
❤❤❤❤❤
جزاكم الله خيرا ، انك امرء ذو قلب نقي .
تقبل الله منا ومنكم صالح الأعمال
Ga fita daga talauci ga samin kusanci billahillazi❤😊
Maa Sha Allah.
Allah ya saka da mafificin alkhairi mlm kace akwai sirrin da zaka karamana wanda mukayi salatinan na shekara kuma mlm yarana yar shekara sha hudu da yar shekara sha iyu sunyi salatinan harsai da akazo wata na shadaya kullun suna dubu shadaya sanan suka daina dalilin haddar alqurani da sukeyi ankara musu yawan shafukan da suke hadda cewa to abin ya dameni basuyi na watan shabiyuba yaya zanyi kenan Nagode Allah ya saka da mafificin alkhairi
Insha Allah zamu kokari muyi mungode 🙏🙏🙏
اللهم صلى على سيدنا محمد الفاتح لماأغلق والخاتم لماسبق ناصرالحق بالحق والهادي إلى صراطك المستقيم وعلى إله حق قدره ومقداره العظيم
جزاك الله خيرا
ALLAH ya Faranta BIJAHI ANNABI MOHAMMAD Sal'laLLAHu Ta'ala AlaiHi Wa'aliHi Wassallam ❤❤
Alhamdulillah masha Allah jazakallahu bikair malam Allah Yakara Lafiya Da Arziki 💖 ❤ 🎉
Allah ya saka,kuma mallam ina tunama akan kace in an gama wannan aiki na salati,akwai wani sirri Wanda zaka bawa wayanda suka yi su qara akai
Allah yaqara lpy dan Albarkar Annabi S.A.W MAL Sirrin samun machine
Masha Allahu ko bayan wannan akwai wani na shekara
Damu za'ayi inshaAllah.
Alhamdulillahi Allah mun gode.
Masha Allah
MASHA ALLAH
ALHAMDULILLAH ❤
Ma Shaa Allah
Alhamdulillah❤❤❤
Muna godiya sayidi
Jazaakallah
الحمدلله
AlhmduLLIHI Hamdaan Kasiraaan Dayyiban Mubarakan Fihi, Muna Gdy Imamu 🤲.
Allah ya biya da gidan aljannah Firdausi 🤲
❤❤❤
Akaramukallah muna godiya.
Aikin a zama daya za ayi ko za a iya kasawa?
Malam su nana roufai daga Cameroun da Allah miye fasara nayi mafarki ina doukai mata na da rake bayan hanka na sayamata rake?
Masha Allah
Masha Allah
Masha Allah