Ina bada Shawara akai Baba' Lami wajen Hisbah a hanata kwace Gidan Asma'u saboda ko a Addini Gadon Asma'u yafi na Baba Lami Yawa kuma Marigayi Kabir Yanada Yara kunga Gadon zai koma wajen Asma'u da Yaranta Amma idan kuka bari Lami ta kwace Gidan Asma'u bakuyi Amfani da Basira ba
apart from labarina wannan ne series din dazan iya ci gaba da bibiya, ya mun kyau sosai last week na fara gani a arewa24 Shifa nazo UA-cam na ciro duka 😁🙌🏽 dan Allah kada ku faɗaɗa film yanda bazaku iya karike wa bah. Allah ya kara basira, UK Entertainment tun ina karami fah 🤭 lokacin a dvd 📀😁
Tunda na fara kallon film din nan naga kamar nasan labarin 😊 Sai yanzu na lura da *story and screenplay Fauziyya D Sulaiman* na Karanta littafi mai wannan labarin ❤ Allah ya qara Basira,lafiya da Nisan kwana 🙏😍
kowanenmu da irin kasuwanchisa, kuma kunsan kasuwa anayine danriba... Tallar da suke sawa shine ribarsu mukuwa sai films dayayi mana zamu kalla sannan baruwanmu da nawa sukakashe aciki nawa suka samu/rasa itama tallar ai muakewa kuma muke karuwa da ita... Ni ina goyan bayan haka
Ya kamata fa masu film dinnan su gane babu inda babu doka da zaace mata da yaran mutum bazasu iya gadonsa ba. Director din nan ya kamata ya koma makaranta baisanma abunda zai iya faruwa ba, this can never happen anywhere in the world.
ALHAMDULILAHI NAJI DADIN SAKO HUKUMAR HISBA A CIKIN WANNAN FILM DIN.WANNAN YAN NUNA WA DUNIYA CEWA ADDININ MU NA MUSULIMCI DA AL ADUN MU BASU GOYON BAYAN AUREN TILLAS DA ZALUNCI. MASHA Allah
Kuyi haquri da kudin tallan da muke sakawa ake samu ayi film din ,dan haka yawan tallan shine zai sanya muyi ta yin aiki mai kyau❤ 🙏🙏🙏
Manta dasu Mai gida
Allah ya taimaka
Aikinku na kyau
Allah ya kara rufa asiri
😢😢😢😢
😢😢😢😢
Ina bada Shawara akai Baba' Lami wajen Hisbah a hanata kwace Gidan Asma'u saboda ko a Addini Gadon Asma'u yafi na Baba Lami Yawa kuma Marigayi Kabir Yanada Yara kunga Gadon zai koma wajen Asma'u da Yaranta
Amma idan kuka bari Lami ta kwace Gidan Asma'u bakuyi Amfani da Basira ba
Babu wani dan iska kamar babanta
apart from labarina wannan ne series din dazan iya ci gaba da bibiya, ya mun kyau sosai last week na fara gani a arewa24
Shifa nazo UA-cam na ciro duka 😁🙌🏽
dan Allah kada ku faɗaɗa film yanda bazaku iya karike wa bah.
Allah ya kara basira, UK Entertainment tun ina karami fah 🤭 lokacin a dvd 📀😁
Tunda na fara kallon film din nan naga kamar nasan labarin 😊
Sai yanzu na lura da *story and screenplay Fauziyya D Sulaiman* na Karanta littafi mai wannan labarin ❤
Allah ya qara Basira,lafiya da Nisan kwana 🙏😍
Dan Allah meye sunan littafin ?
Please kitaimaka kifada mana sunan littafinan
Masha Allah fauziya D Sulaiman your the best kai wanan film din akoi ilimi aciki ❤
Gaskiya wannan episode din is one of the best in this series.
Well real n comprehensive.
Congratulations
kowanenmu da irin kasuwanchisa, kuma kunsan kasuwa anayine danriba... Tallar da suke sawa shine ribarsu mukuwa sai films dayayi mana zamu kalla sannan baruwanmu da nawa sukakashe aciki nawa suka samu/rasa
itama tallar ai muakewa kuma muke karuwa da ita... Ni ina goyan bayan haka
Masha Allah, watching from Sgy Taura
Film nafarko dayafara burgeni a kannywood
Masha allah watching from dakata kawaji❤❤❤
machaAllah allahyakarabasira.yayisosai❤❤❤
I really hate the way Asma'u is suffering from Gaddafi 🥺🥺🥺
Thank you UK entertainment this is exactly what happened in reality 😢
I'm watching from kabusa fct
I'm watching from bangaladash
Don girman Allah ku rage wulakancin da akewa ma'u wlh tayi yawa ni nagaji da kuka😢,haba abin tayi yawa,a rabata da banzannan
Wlh
Nima abun na damuna 😢
Gaskiya tasha sandwama da maruruka da yawa tausayi😊
Wlh dai sis Nima na gaji da kukan
Ni kamar na durawa ma un zagi bata iya ramawa in akayimata
Interesting wish u more grace❤❤
masha Allah the most wonderful amazing movie
Gaskiya tallan yayi tsawo,yana gajiyar da mai kallo
Wato Hajiya Lami: Ni ba yawon hotel b ni ba gidan rawa ba😂😂😂😂
Allah waddan wannan uban da wannan uwar
Masha Allah Allah ya kara basira Watching from Lagos state
Gaddafi 😂Baya ji fa 😂😂
Macha Allah yayi kuy sosi 🎉🎉
Dan Allah duk wahalar da Asamau zata sha a bari ta tsira da mutuncin ta
Ita hajiya uwar matar mudan bata bleaching en a kafa nee ko yaya 😅
😂😂
Ashe ba ni kadai na hango ba 😅😂
Uwar Marayu Gaskiya Yakamata Wannan Labarin Yacanza Hakanan Domin Dagacikin ɗiyanki kina Wahalar da wata. Kiyi Haƙuri Asma'u Mamanki Aunty Fauziya Tajefaki cikin wannan Halin 😂
Ke kin taba ganin inda marubuta litattafan hausa suka gama rubutu basu jefa wani a ukuba ba 😂😂😂😂
Masha Allah yanzu zan dauko nawa
Macha allah ❤❤❤❤❤
Watching from Abuja Nigeria
Iam watching from ivory cost
Allah yakara basira
Dan jaraba ina kallo ina kuka kamar anyimin dole 😢
Azzalumi in sha Allah se Allah yasaka mata😢
Masha Allah yan zu kam yau nayi dariya tun da na fara kallon fim din nan banta ba dariya ba kai garwashi muje zuwa 😂😂😂😂😂
Dan Allah Dan annabi Kar kuce zai mata fyade sbd wlh tallahi gsky akwai matsala
Masha Allah watching 👀 from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
Gsky nakusa dena kallon wannan sharin sai anyi nisa naita kalla da yawa🎉
nima last week qin kalla nayi se yau nake checking scene da ffw
Gaskiya An dan samu matsala a wannan episode din, yakamata da aka je hisbah abada labarin ya halun Gaddafi yake, sannan a daure gaddafi
Da wani hujjan 😅
Adaure gaddafi? Akan me? Meyayi za’adaureshi
❤❤❤ Masha Allah🎉🎉🎉🎉
Masha Allah
Gaskia asmaou tanabani haushi habah manna
What 11:13 😢😢😢😢
Masha allah muna godiya allah ya kara basira allah sarki asma u
Kubanidama namari baban mau
Anbaka wlh,haba me ake da uba irin wnn
Masha Allah,A cigaba da Gashi
Wannan talla yayi yawa gaskia
❤❤❤
Masha Allah muna Jin dadin ganin wannan Shirin Ga darasi a ciki Allah ya Kara basira UK entertainment
Masha Allah Amma najidadi da akamayar da lefen gaddafi😂😂😂😂Daman abokin mijinta yafi dacewa da itama muna gdy❤❤❤
Baban Asma'u😂😂😂😂😂
dan Allah karkubar gaddafi yayiwa Asama'u fade, idan anyi haka film din yabaci😢
Allah yayi jagora❤❤❤
Kai😂😂😂😂
Sai talla kuke Yi kawai bazaku barmu muga film ba
❤❤ masha'allah
Wannan uban banza ne😢😢😢😢
Wlh gsy neh innawane senakasheshi cikin dare wlh habamana
Toh ya ya iya, baida hali 🤷🏽♂️😢
@@AminaDahiruIsmael-j3s😂😂😂
Talauci ne. Allah ya mana tsari da talauci
Masha Allah ❤❤❤❤❤
I'm watching from algeria algeries city
Ku dinga rage tallan domin film din ya karbu
Ya kamata fa masu film dinnan su gane babu inda babu doka da zaace mata da yaran mutum bazasu iya gadonsa ba. Director din nan ya kamata ya koma makaranta baisanma abunda zai iya faruwa ba, this can never happen anywhere in the world.
ALHAMDULILAHI NAJI DADIN SAKO HUKUMAR HISBA A CIKIN WANNAN FILM DIN.WANNAN YAN NUNA WA DUNIYA CEWA ADDININ MU NA MUSULIMCI DA AL ADUN MU BASU GOYON BAYAN AUREN TILLAS DA ZALUNCI. MASHA Allah
Masha Allah kallow yayi kyau Allah kara basira
masha allah ❤
Alhamdullilah Allah mugode ya
Amine souma Amine
Allah y rabamu da iyaye irin wadannan 🙏🙏
From amagoro kebbi state Nigeria 🇳🇬
Nifa banyarda wnn asma,unce acikin film din labarinaba
Kafar maman samira ta sha bilicin ne ko camera man ne yayi sha haka eh
❤❤❤❤🎉🎉🎉Barka da zuwa
Ma'u best actress ❤
Mu sakwkwatawa mun gode da cin mutunci wannan character da mutuwar zuciya haka ba komai Kun kyauta zamu rama
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
Macha Allah ❤
RABBI ANNEE MASSANIYA RRURRU WA, ANTA ARHAMU RAHIMIN 📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜🌽🌽🌽🌽🌽🥜🥜🥜🥜🥜🥜🥜
masha Allah hakan yayi Allah ya taimaka ai kuna kokari
❤❤❤❤❤ Allah yabiya ❤❤❤❤
🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤❤
allah y gara basira munajin dadi
❤❤❤❤❤🙏🙏🙏👍👍👍👏👏👏👏
Masha Allah I'm watching from MKD
Wow gaskiya inajin dadin film dinnan.allah ya kara basira.watching from ekiti state.nigeria.
Waton film din nan ilmi mai girma ba Kawai ka kalla kaji dadi ba yana karantar da abubuwa dayawa kuma shine halin da dayawa suke ciki a yanzu 😢
Ya kamata asmau ta daina saurin bude kofa da wuri saita tambaya
Allah yakara daukaka da basira
Allah y saka ma Asmau mugu kawaii.
aci gaba da gashi anyi muna jin dadi
Nada de ina supporting din director yaseen Auwal
Watching from Ibadan Oyo state❤❤❤❤🎉🎉
❤
Ni wlh Kawar baba lami duk tafi bani Haushi
Iyishegiyaba banza ce garace
Ai itace ingiza kantun😂
❤❤❤❤❤❤❤❤
Gaskia wanga ba uba ne ba
Masha Allah fatan alkairi
Gaskiya moun. Godee❤❤❤❤❤❤❤❤
Walahi duk da haka advertisement yayi yawa Walahi kudnn rage mana haba
Mash allah❤❤
Wanna irin wanna irin talla hk