Allah ka shiga tsakanin mu da talauci Allah ka bamu wadatar da zamu ciyar da bayin Allah kasa muji tausayin bayin Allah kasa mana son miskinai amma indai haka halayar al ummah take basa tausayin.junan su toh kuwa ba za a taba cigaba ba Allah ya kiyaye amma dai tausayi ma yana cikin imani
Gaskiya inda ma Allah suke koma ma da yin sallan dare da salatin annabi, da istigfari da lailaha illa anta subhanaka inni kuntu minazzalimeen, da sauran lazimi
Kar dai a ce, lubabatu kishiyar uwar su ce, Alhaji kuma mahaifin su neh 😢 omo amman mutane ba tausayi haka? Ai ko ba a basu magani ba, a basu abinci kyauta
Yan, uwana Dan Allah 🙏 muzama masu daimakawa mutane gwargwodon iyawanmu Dan bamusan gobenmu ya hayyu ya qayum 🙏 kabamu iKon taimakawa 😭😭😭😭😭😭
Ameen
Rabi’u rikadawa shine Babansu Halimatu luba ce tayi asiri ta rabasu a hasashena😢
Muma dai jira muke muga ya abun yake
Macha hallah 😢😢😢😢❤❤
Abinda annan y kamata ace yadda suke cikin talaucinnan suna ibada koda yaushe suna kaima allah kukansu😢amman ba a taba nuno munasu su na ibada ba 😢
Allah sarki Allah ka rabamu da talauci alfarman annabi s a w
Amine
S.A.W
S.a.w
Amen ya Allah
Allah ka shiga tsakanin mu da talauci Allah ka bamu wadatar da zamu ciyar da bayin Allah kasa muji tausayin bayin Allah kasa mana son miskinai amma indai haka halayar al ummah take basa tausayin.junan su toh kuwa ba za a taba cigaba ba Allah ya kiyaye amma dai tausayi ma yana cikin imani
Amin ya hayyu ya qayyum 😢
Ameen
Wannan film din wlh akwai tausyi sosai Allah kashiga cikin lamuran mu
Ameen
Klk
Sbd rabi,atu sulaiman kurfi nake kallon wnn film din wlh tana matukar birgeni🎉🎉
Gaskiya wannan film din yayi abin tausayi dayawa kamar inyi kuka.
Masha allah watching from dakata kawaji❤❤❤
Asiri yace rikadawa Allah kakaremu kashiryardamu
Akoi darasi a wannan film din..watching from maiduguri Borno state
Muna Godiya Sosai
Masha Allah watching 👀 from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
Thank you so much 🙏
😢😢😢😢Allah karabamu da talauci akwai tausayi film din
Ameen
Gaskiya inda ma Allah suke koma ma da yin sallan dare da salatin annabi, da istigfari da lailaha illa anta subhanaka inni kuntu minazzalimeen, da sauran lazimi
Allah yasa muyi kyaukyawan karshe
Gaskiya wannan film din dakoi ban tausaya allah yakaramouna hakouri
Ameen
Amma fa umman halimatu tana sakaya masu tsada kuma annuna mana suna talauci agyara
Bisa ga dukkan alamu da masu arziki ne. Kayan da take da su tun da, su take amfani da su. My take though.
Wannam Gaski ne@@aliyumusadada8640
@@aliyumusadada8640exactly abinda nakeson nafada kenan
Abinda annan shekarun Baya sunci daula ga alamu ae masu arxiki ne kurciyace akamasu ae gabadayansu suna saka sutura chanjin ryw ne suka samuuu
Ya Allah kasamucika da imani😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
😅😅😅😅😅😅😅
Amma talaucin kunsa yayi yawa haba duk bakinda allah yatsaga baihanashi abinci koyayane amma nasu yayiyawa
Basu da yan uwa a kauyene
Allah Sarki allah ya raba kowa da talauci
Amine alfarmar shugaban mu annabi Mohamed saw 🥰
Ma cha Allah watching from Mauritania ❤❤
Thank you so much 🙏
😅😅😅😅😅
😢😢😢😢 ya Allah answer our scrat🙏🙏🙏 prayers 🤲🤲🤲🤲🤲😭😭😭😭
The duration is very small pls add it to at least 1hr
Allah rabamu da talauci
Ameen Summa Ameen Dan Uwa
machaAllah yayi sosai 🇳🇪♥️❤
gaskiya duk al ummar da babu taimako bazata taba ci gaba ba kuma za ayi ta samun matsaloli wlh
Masha Allah Allah yataimaka
Ameen
Macha allah muna gdy sosai
Film nn Masha Allah
Allah kayi mna kyaukyawan karshe
Anya ba rikadawa ne uban su ba kuwa
Masha allha ❤❤❤❤
Mâcha allah ❤❤❤❤
Haleeeemah 😢Haleeeematuuuu😭😭😭😭
Allah ya rabamu da bakin kichi😢
Bestof Luck ❤❤
Thanks 🙏
Mashall Allah awlmk ❤❤❤❤❤6
Allah karabamu da wahala😢
Ameen
Kar dai a ce, lubabatu kishiyar uwar su ce, Alhaji kuma mahaifin su neh 😢 omo amman mutane ba tausayi haka? Ai ko ba a basu magani ba, a basu abinci kyauta
Zadai mu gani, koma meye alakarsu
Eh mn kishiyar tace
Ana arangizon like
MACHA ALLAH ❤❤🎉🎉
Allah Sarmiento
❤❤❤❤😂😂😂😂😂😂😂
Best Of Luck 🤝
Thanks so much 😊
😢😢😢😢
Comment
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Allah yayi jagora ❤❤
Ameen
Masha Allah rayuwa kenan😭
Masha Allah 🙏
Rabiatu sulaiman kurfi 😢😢😢
Allah ya Kara basira🎉
Ameen
Kuskuren marubuci babu sallah babu salati,
Kaduba sosai Dai
Allah MashaAllah ❤❤❤
Da kyau 🇳🇬❤
HALIMATU Series ❤❤❤❤
Ok)
Amin Amin
Halimatu indan bakida aure ina san ki da aure
Haleematu ❤
Haleemah baiwar Allah
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
😊😊😊😊😊
Masha Allah ❤❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤
😢
Machaallh ❤❤❤❤❤❤❤❤
My Halimatu
Macha allah🎉🎉🎉
Amin talauci masifa ne
😭🙏🏻allah y Kara basira
😢😢allah ka rabamu da talawci
Ameen
Amma yayi kyau sosai
😭😭😭😭ya Allah
rayuaw kenan ina babu kudi 😢
Don Allah Agara mana locahi 😮
Film din nan yamin dadi aci gaba da sako shi.
😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢
Merci 🇳🇪
Gaskiya masifar tamusu yawa
Masha Allah ❤❤❤❤
😢😢❤❤
❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉😅😅😅
🎉🎉🎉🎉
Macha Allah yayi kuy sosi 🎉🎉❤❤
Amma pa kukula da rage mudu😂 talla kadan ka dan
Very very amazing
Allah serki 😢😢😢😢
Allah sarki halimatu
Masha Allah tabarakalla
MashaAllah ❤
Aisha adam tamu
Masha allah😂😂
Allasaki,rayiwa😢😢😊
sim❤❤❤
Wslm
❤❤❤❤❤❤❤🙏🙏
Masha Allah
Macha allah
❤❤
Macha allah❤
❤❤❤❤❤🎉🎉😢😢😢
Ykk
😢😢😢🙏😩💔
Masah Allah
Masha Allah❤❤❤
😢😢🎉🎉❤
And