Kadan daga cikin dalilinda yasa Fulani ke daukar makami_dr bashir Aliyu yayi tsokaci kan haraji

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 9 січ 2025

КОМЕНТАРІ •

  • @CreativeOthmanVlogs-js3nw
    @CreativeOthmanVlogs-js3nw 19 днів тому +1

    Gani Ga Wane Ya Ishi Wane Tshoron Allah.

  • @IsahYusuf-kd8pw
    @IsahYusuf-kd8pw 19 днів тому +1

    Allha yaisa

  • @ibrahimashfiu
    @ibrahimashfiu 19 днів тому +1

    Gaskiya ne ya ku manyan mayen mutane wadanda za su iya taimako danganci da irin wannan ku shiga al'amuran nan a kwatan mu bayan allah hakkin su

  • @ibrahimashfiu
    @ibrahimashfiu 19 днів тому +1

    Kuma dai a ji tsoron allah duk abinda zaka rubuta gadda ka rubuta son zuciya

  • @SaniAbubakar-h8w
    @SaniAbubakar-h8w 12 днів тому

    Inar kira ga hausawa kuqyale fularni kada kayarda ahadamu duk abu dayane ko wane gida akui fularni

  • @YauOil
    @YauOil 20 днів тому +2

    Jikukin and ta ada Dan fudiwa NE fulan jinita ta adachi NE kufulani bakuda asuli fulani

  • @PeterAllahnana
    @PeterAllahnana 20 днів тому +1

    Kasa na su ne?dole a tashe su ,don ba kasa su bane.

  • @umarrabiu6298
    @umarrabiu6298 20 днів тому +1

    Ai haka suke a gonakin mutane suke camping ba dole a tashe su ba suje su zauna asalin gurin zamansu mana su gani idan zaa tashe su

  • @janaidumuhammad3167
    @janaidumuhammad3167 18 днів тому +1

    Maqaryata karyane editinne

  • @NuradeenIliya
    @NuradeenIliya 19 днів тому +1

    Kai dalla in zaku gayawa fulani gaskiya to ku gayamusu in bazaku gayamusuba to ku daina zugasu duk Wanda kagan shi da gida ko shago to saya yayi ko gadda daga wajen mahaifansa to amma fulani yan kama waje zaunane sai kuma mai abin yazo amsar kayansa sai suce ai nasune kuma ba saya sukaiba

  • @l.b.mohamad6546
    @l.b.mohamad6546 20 днів тому +1

    TOH suwa sukayi musu rishin adalcin? Sarakuna da eyan siyassa da malaman hodiyawa dukkan su pulani ne a yankin dakuke Kira arewa. Don minene pulani ke kisan hausawa dayi musu taadanci marar misali a duniya?

    • @HussainAbubakar-yh3gc
      @HussainAbubakar-yh3gc 20 днів тому

      Kai dan ta addane ko kasani ko bakasaniba

    • @l.b.mohamad6546
      @l.b.mohamad6546 20 днів тому

      @HussainAbubakar-yh3gc jikokin kataparen kapuri Usman dan hodio tushan eyan taadaa kuma Qasurgumin dan taadaa. Allah ya rugurguza dukkan eyan taada na mumbari da na siyassa da birane.