Wallahi tsakanin mu daku Allah ya isa ranar umuar nan bandit suka zo qawyen mu tun misalin qarfe tara na safe suna tattara shanun mu har zuwa dare mun kira duk wanda yakamata afada masa anfada masa har gomnan sokoto da mai bada shawara fanin tsaro amma haka munaji muna gani suka tafi da duk dukiyar mu wani yanki daga tambuwal local government shagari local government gumi local government
Masha Allah, komi yayi farko yayi karshe,inn shaa Allah
Allah shibaku Nasara shiyimunakariya
Allah yataymaka mana
Gaskiyane aminu jton
Allah yataimaka yabamu zaman lafiya
Allah ya taimaka yabada sa,a Amee summah Amee
To Allah yasa dagaskene Amen
Masha allah
Daga baya kenan
Allah ya isamuna gareku
Masha Allahu
Ankaimusu ma kamai ne Nawa Allah ya Issa
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Uhmm
🤲🤲🤲🇳🇬
A gaskiya ni bazan ji dadi ba idan sojoji basu kama ko kashe bello turji ba.
Mekukazo yi? Sai yanzu bayan angama kashe Alummah. Allah naganinku.
Tazo mijita
Wallahi tsakanin mu daku Allah ya isa ranar umuar nan bandit suka zo qawyen mu tun misalin qarfe tara na safe suna tattara shanun mu har zuwa dare mun kira duk wanda yakamata afada masa anfada masa har gomnan sokoto da mai bada shawara fanin tsaro amma haka munaji muna gani suka tafi da duk dukiyar mu wani yanki daga tambuwal local government shagari local government gumi local government
Very poor sound quality.
ce mungani akasa
Shin an umarce ku da ku dawo Sokoto, ko Kuma kuyi maganin su Turji?
Translate to English
Karyane
Matsalar mu ae kenan babu haɗunkai bawan Allah inbazakace masha Allah ba ae bazaka qaryataba
Munifuki jikukin Dan ta ada danfudiwu karyakakiyi monafuki jinin ta adanch ne kufulani
Wannan munafikin bamu yarda da duk abunda ya fada ba. Shi daure musu gindi Sanda Yana gwamna. Munafuki