Ina Da Shawara Guda Uku. 1. Karki Rabu Dashi.... 2. Kizama Mace Jaruma Ko Dai Kisiyi Gida Ki koma can ya Ringa biyoki. 3. Ko Kuma Ki tsaya Da Kafarki, Hausa Nayi Miki kinsan Abinda Nake Nufi.
She made a great mistake for marrying the man, ba sa an aurensa ba ne Yes let her sick for divorce if he's not satisfied with her status, and the way of her living. That's all 😊
N'ihi Zama namusamman da shine
Kishiya hmmm kurabu
Yes
Haka ne
J'teme
Ina Da Shawara Guda Uku.
1. Karki Rabu Dashi....
2. Kizama Mace Jaruma Ko Dai Kisiyi Gida Ki koma can ya Ringa biyoki.
3. Ko Kuma Ki tsaya Da Kafarki, Hausa Nayi Miki kinsan Abinda Nake Nufi.
Allah yasa ta gane
My sister muna godiya
Kurabu da kishiyarki tafi karffi mijiki
Ya kamata kuyi zama na musam man shine abunda ya kamata tinda kowa daban yazo duniya
Ko kuma kice ya raba musu gida😢
Gsky de kirabu da shi wlh dan gsky idan bakirabu dashiba wataran zaki rasa komai naki
She made a great mistake for marrying the man, ba sa an aurensa ba ne
Yes let her sick for divorce if he's not satisfied with her status, and the way of her living. That's all 😊