Shi yasa ake samun koma baya Kasarmu saboda da izgili da Addini da jamaa wanda har da aka ce wasu da ake dauka matsayin malamai Allah ya kyauta ya kara karemu da alummar musulmi da yin izgili da Addini Ameen
Gaskiya ne Allaah SWT ba abun wasa bane! Tsarki ya tabbata ga Allaah. Allaah SWT ya tsare mu da sake sauraron don muyi dariya muyi nishadi sai don kafa musu hujjah.
Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakaatuh, Abu Aisha barka da wuni, muna roko please ayi hakuri idan da hali a daina saka mana music a farkon shiri da sauran bangarorin shirin in da hali.
Wannan ba zai yuwu ha a wannan lokacin na social media, mutum yagi abu a bainar jamaa wajibi je ayi kagana a bainar jamaa domin a warwarewa wadanda suka rudu dashi ahubuhohin da ya dasa musu, irin wannan basa ma karbar gyara ta sirri ko kwanaki da yayi wata kwaba saida akayi ca akansa a social media sannan yazo yavr ya janye maganar
Dr. TAWHEED ya war ware, Alhamdulillah. Allah yasa tsare mana Imani, Ameeeen.
Allah yasakama malam da alkairi da jajircewa wurin fadin gaskiya
Dr idrees ikon Allah fatan alkairi zuwa ga malam ,Allah sa muxika da imani
Ma sha allahu yasaka da alkhairi
Masha Allah Gara awarware wa mutane zare DA abawa saboda ana batar DA mutane
سبحان الله الذي خلق السموات والأرض و من فيهم
Insha Allah anisi baze bar duniya ba sai Allah y jarrabeshi d masifar d bb mai maganin ta sai Allah
Allah ta'ala ya shirya su tun sunce su musulmaine
Macha Allah mallam
Shi yasa ake samun koma baya Kasarmu saboda da izgili da Addini da jamaa wanda har da aka ce wasu da ake dauka matsayin malamai Allah ya kyauta ya kara karemu da alummar musulmi da yin izgili da Addini Ameen
Allahu akbar Jazakallau khairan
Gaskiya ne Allaah SWT ba abun wasa bane! Tsarki ya tabbata ga Allaah. Allaah SWT ya tsare mu da sake sauraron don muyi dariya muyi nishadi sai don kafa musu hujjah.
Allah yashiryeshi yaganardasgi
Attalili attagazuti😂😂😂😂
Yake malan
Allah yasa mudaci
Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakaatuh, Abu Aisha barka da wuni, muna roko please ayi hakuri idan da hali a daina saka mana music a farkon shiri da sauran bangarorin shirin in da hali.
Assalamou aleykum
Idan zakuyima malamai fada kundinga dinga zuwa wazensu kuji manufarsu.
Wanan malan na izala ku bashi lokaci.
Allah swt yasa mudace.
Amine 🙏
Wannan ba zai yuwu ha a wannan lokacin na social media, mutum yagi abu a bainar jamaa wajibi je ayi kagana a bainar jamaa domin a warwarewa wadanda suka rudu dashi ahubuhohin da ya dasa musu, irin wannan basa ma karbar gyara ta sirri ko kwanaki da yayi wata kwaba saida akayi ca akansa a social media sannan yazo yavr ya janye maganar
Lalai izala kafurcine arnan zamani makiya iyayen manzon Allah s.a.w
Gaskiya abu aisha bakason gaskiya yazakace bakason Rigi rigiba
😅😅😅. Toh sanin shi wani abun daraja ne ?
الله أكبر
Atalili atagazuti 😂akace ya abu aicha
Wanan abin gatanatu wanan abin walahi chirmene kawaye
Amma don Allah, Malamin da ya yi Magana a kan Malam Alkali Zaria din nan kam, yana da Alaka da Alhaji Badaru na Jigawa ne?
Suna kama
Haha gaskiya suna da kama sosai.
@@Speedyvampir2 Wallahi kuwa...🤣
Duk wanda yace in dariqa suna mai chihunnansu bama kamar Allah bah koh kamar annabi karya yake a in dariqa akw vrai akw faux
Alkali, dan comedy ne kawai kuma yana yin barna cikin Qur'ani da cikin Fatawa shi yasa kwata-kwata bana ganin shi a matsayin dalibin ilimi.
tabbas munatare wlh nima haka nake fahimta