Gurfanar da gwanja a kotu saboda wakokin iskanci masu bata tarbiyya.

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 1 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 57

  • @aliabubakaralidamalibaba970
    @aliabubakaralidamalibaba970 2 роки тому +4

    Kai jama'a ni wlh wannan duniyar tana bani mamaki wai ace mutum ya zauna yayi waka ta rashin mutunci da tarbiyya kuma har a samu masu kwaikwaya suna biye masa Allah ya tsare mana imanin mu ya shiryi zuri'un mu

  • @auwalmd6307
    @auwalmd6307 2 роки тому +1

    mashaAllah hakan yayi Amin

  • @AYAGSTV
    @AYAGSTV 2 роки тому +7

    It is good that any apph that will bring about the destruction of the education of the people of the country should be closed immediately to avoid such problems.

  • @abdoulghanimouhamadadamoua8558
    @abdoulghanimouhamadadamoua8558 2 роки тому +4

    اللهم إنا نسألك الهدى والتقى والعفاف والغنى

  • @maigadagadnmry4215
    @maigadagadnmry4215 2 роки тому +1

    Aslm Allah ya sakawa malam da alkairi amen malam mudai ba abun dazamuce sai godiya ga Allah dayasa alumarmu ta farka dan bankado ira iran su gwanja su wacan karan wai shi 442

  • @lolonono7125
    @lolonono7125 2 роки тому +1

    Allah muntuba

  • @mustaphadansauki4178
    @mustaphadansauki4178 2 роки тому +2

    Ai kana magana akan malaman addini basayin magana akai gaskiya bahaka bane suna iyaka bakin kokari,
    Ammafa kasani sufa malam addini bakallon wadannan abubuwa sukeba sodayawa sai anxo majalasin karatu wasu suke samun labarin abunda akeyi a wajan dalibai masu daukan karatu,
    Mungode da kokari Allah yasaka da alkhairi.

  • @salisoulawali4081
    @salisoulawali4081 2 роки тому +1

    Gaskiya ne mlm

  • @almou75moussa36
    @almou75moussa36 2 роки тому

    Gaskiya ne malan Allah ya kareka Allah ya kara nisan kwana malan

  • @tahiremoussa7789
    @tahiremoussa7789 2 роки тому

    Allah dai ya shirya amen alumar yanzu 'sai hamdllah

  • @achahabououmarou7805
    @achahabououmarou7805 2 роки тому +1

    Macha Allah Hakan Ya Yi Ayimichi Hukuncin Da Yadda ce

  • @muhammadinuwasani1559
    @muhammadinuwasani1559 2 роки тому

    Assalamu Alaika. Mai rawaito rahoto ka saki hanya akan maganan Malamai, Sheikh Abdallah gadon kaya yayi magana, Don Allah kadunga bincike kafun kayi Magana. Inbaka yabe Malamai ba bazaka kushesu ba. Kada kasake ambaton Malamai batare da kayi adalcin magana akan su!!!
    Gargadi gareka mai rahoto Kaji tsoron Allah akan aikinka. Allah ya shirye mu kuma yabamu Mafitah. Akiyaye wajan rohotanni. Allah yabamu ikon kiyayewa. Ameen Ma'asalam

  • @harounaidrissabgdtv6798
    @harounaidrissabgdtv6798 2 роки тому +1

    Wannan gaskiyane nawa dan amana kafadi gaskiya allah yasaka malan abu aisha maimagana samariya Harouna Idrissa dan niger 🇳🇪 jahar zandar mazaunin kasar Libya Tripoli 🇱🇾

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  2 роки тому +1

      Dan uwa samariya harouna na gode, Allah ya albarkaci rayuwarka data zuriyarka.

    • @harounaidrissabgdtv6798
      @harounaidrissabgdtv6798 2 роки тому

      @@abuaishaalfurqan Amin ya allah nagode kema allah ya ma rayuwar famili gaba daya nagode so sai 🙏

  • @oumadjamila9391
    @oumadjamila9391 2 роки тому +3

    wallahi abin yana mana ciwo matuka,duk da ba kallo ba muke ba gadan gadan,amma muna cin karo da su a statuts na mutane ko makamatansu,muna kallo fina finai sun shiga sun mana illa,abin abin takaici ne,

  • @hisseinmoussa1110
    @hisseinmoussa1110 2 роки тому

    Allh yakareka barister

  • @ismoabdallah1060
    @ismoabdallah1060 2 роки тому +1

    Macha Allah Allah kachirya da bawan ka Allah ya gana da dachi

  • @gangariyasaktv
    @gangariyasaktv 2 роки тому +1

    Allah shi kyauta

  • @daninnanakowatv6461
    @daninnanakowatv6461 2 роки тому +1

    Allah yakiyaye

  • @sanitanimu6926
    @sanitanimu6926 2 роки тому

    Wlh irin su ado gwanja suna cutar da adininmu na muslunci Allah yasaka mana da gaggawa

  • @AYAGSTV
    @AYAGSTV 2 роки тому

    Salm, welcome to this time, my advice is that I am calling the authorities of Nigeria and the government

  • @mamanillamamanilla4533
    @mamanillamamanilla4533 2 роки тому

    Allah taima ka amama dai abun da sun zuciya sabu da akwai wakoki wa,inda sunfi wanan wakar muni dayawa amma ba,ataba Yin magana ba kuma yanzu ma kamata yayi dukkan sa. masu yin wakoki irin wanna dauki mataki su,baryin ta

  • @Oyatoafricatv
    @Oyatoafricatv 2 роки тому

    سبحان الله
    Allah ya kyauta

  • @hassaneabdoullahi1374
    @hassaneabdoullahi1374 2 роки тому +1

    Alhmd lillh ✨✨🙏🙏🙏

  • @nanafatima4815
    @nanafatima4815 2 роки тому

    Da Kyau

  • @mahammadsani469
    @mahammadsani469 2 роки тому

    سبحان الله

  • @jamilaseydou8623
    @jamilaseydou8623 2 роки тому

    Djazakallahu khairan

  • @AYAGSTV
    @AYAGSTV 2 роки тому +1

    They should quickly take action on social media companies such as TikTok, Facebook and UA-cam

  • @abdulkarimmuhammad6428
    @abdulkarimmuhammad6428 2 роки тому

    Ma sha Allah

  • @oumadjamila9391
    @oumadjamila9391 2 роки тому +2

    ni gaskiya ma a tawa mahangar ,wannan wake wake da su kayi yawa basu ma da anfani,saboda sai ina tambayar kaina wai duniyar nan kawai za a takaice tane a nishadi?wai shin wasa muka zo cikinta?su dai harakar fim ma gaba daya tazo da rainin hankali musulmi,in anyi duba da maganar Allah da manzo sa,minene muhallin nishadi ma irin na wake wake a rayuwar musulmi,wake wake da zagi kuma kowa yanaji,manya da yara ,munyi shiru,muna da ya ya da muke tarbiyanta,minene anfanin tsare bakin mu daga zaginsu,in har zasu fita suji wake wake ko a titi ne suna hucewa,kenan muna tufka su ado gwanja suna warware mana,lamarin akwai ciwo,musulmi mu duba dan Allah,

  • @salisdanhajiya4544
    @salisdanhajiya4544 2 роки тому +1

    Malan Ina yinka allah ya baka lpy da nisan kwana mai albarka ya albarkaci rayuwarka allah ya kareka daga makircin mutin da aljan

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  2 роки тому

      amin amin dan uwa masoyi salis dan hajiya na gode sosai da sosai.

  • @oumadjamila9391
    @oumadjamila9391 2 роки тому +1

    ya ku ahalin mawaka,kuji tsoron Allah,,mi muka muku,wai contract ne aka baku na wargaza tarbiyar mu ,kuma kuna kiran kanku musulmi,?abin yana wa kowa ciwo,amma kullun matsallar kara girma take

  • @rabiali5775
    @rabiali5775 2 роки тому

    To Allah ya shiryesu

  • @aliyugbukargbukar2847
    @aliyugbukargbukar2847 2 роки тому

    allaye taimakemu yanuna mana gaskiya

  • @aminayakubukarmanje5098
    @aminayakubukarmanje5098 2 роки тому +1

    Saura 442

  • @ounaissaamadou3990
    @ounaissaamadou3990 2 роки тому

    Salam malam ina ampani ABA na afakallha, ko ya fara amsan cihanci né 🙄

  • @abdallah791
    @abdallah791 2 роки тому

    allah kashiryemu

  • @solaymansolo1163
    @solaymansolo1163 2 роки тому

    Dunrin ouwaka danjarida

  • @AbdulMalik-ki6to
    @AbdulMalik-ki6to 2 роки тому

    Kaikaimakaryaca kuka iya gaya mana menene kalmarbatsa akan waka cacs

  • @ibrahimandi4226
    @ibrahimandi4226 2 роки тому +1

    Malam ni ina ba malamai uzuri dan Wlh malamai suna iya kokarin su amma irin su shi barista ne su ka yi karanci acikin al'ummar mu dan alhakin yafi karfi akan masana shari'a
    Malamai suna da karfin yin wa'azi wani abun da sun yi magana akan sa Kaga anyi musu rufdugu
    To amma da lauyoyi musulmi suna da kishin addini to su yafi cancanta da su shiga lamarin
    Kaga babu mai musu katsalanda dan aikin sune
    Ka tuna kwanan baya da Dr Abdallah G'k yayi magana akan likitocin da fasikanci
    Duk jama'a kowa ya sani amma dubi yadda suka yi mai
    Har sai da ya ce ya janye maganar
    Idan har malamai za su yi magana asa su janye kuma abin da suka fada gaske ne to wata ran sa'a samu jahilin shugaban da zai Hana su fadin gaskiya
    Allah shi kyauta

    • @oumadjamila9391
      @oumadjamila9391 2 роки тому

      wannan hakane,kuma gaskiya ba suma fiya bibiyar irin wadannan abubuwan ba,amma duk da haka suna kokari gaskiya,suna jan hankali su malamai,naga wa'azi bila adadin na jan hankali da tsoratar wa ga musulmi akan irin wannan abubuwan

    • @almustaphaalhassan9
      @almustaphaalhassan9 2 роки тому

      Amen

  • @Aisha-qx3cq
    @Aisha-qx3cq 2 роки тому

    🤲

  • @mahamadouhamidan3163
    @mahamadouhamidan3163 2 роки тому

    Ku kashe Munafuki wly baida Imani wawane 😳

  • @aboubacarmahamadou8614
    @aboubacarmahamadou8614 2 роки тому

    Bama kuda aikin yi mine ne gwanja yayi

  • @fatimaadam4828
    @fatimaadam4828 2 роки тому

    Bakeda abinyi sai munafunci to inkun isa kukamashi kokuje kukama naira maly

  • @oumadjamila9391
    @oumadjamila9391 2 роки тому

    abin takaici ne,abin kokawa,yanda tarbiya ta baci sanadin bin wannan wake da ya zama ruwan dare

  • @oumadjamila9391
    @oumadjamila9391 2 роки тому

    c'est un probléme très très serieux en tt cas,très serieux,ça doit ns inquièter tous,ce n'est pas de dire Allah shirya ,Allah shirya legerement comme ça,ça depasse tt ça wlh

  • @abduibrahim797
    @abduibrahim797 2 роки тому +1

    Allah ya dafamasa