ASIRIN ME ZAGIN ANNABI S.A.W YATONU😳GWAMNAN KADUNA YASA AKAMO SHI CIKIN GAGGAWA

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 30 лис 2024

КОМЕНТАРІ • 31

  • @murtalamuhammad6455
    @murtalamuhammad6455 2 роки тому +1

    Jazakallahu Khairan sarki Zaki. Muna baiwa Babachir Lawal hakurin zargin da 'yan uwa musulman suka yi masa. Allah Subhanahu Wata'alah ya bashi hakurin zargin.

  • @asiyayero7113
    @asiyayero7113 2 роки тому

    MashaAllah malam Nasiru jazakallahu bikhair, wallahi Allah yayi mana gata akaduna da mal.nasiru yakasance shine governor, yana kokarin gyara jihan kuma wallahi yana da kishin addinin shi tun ba yau ba.ko akan hutun jumu'a da ya sanya a jihar ya nuna shi dan khalas ne

  • @fatimamustapha7655
    @fatimamustapha7655 2 роки тому +2

    Wallahi soja karya yakeyi ,idan wannan mutumin mahaukacine ,to Ashe kowani Dan taaddama mahaukacine ,my munganeku kuma Allah zaiyi maganinku insha allahu.

  • @moussanaannabibornotv
    @moussanaannabibornotv Рік тому

    Aslm sarki zaki

  • @moussanaannabibornotv
    @moussanaannabibornotv Рік тому

    Inaimaka fatan alkairi

  • @zaraulawal6839
    @zaraulawal6839 2 роки тому +1

    To abamushi Mukashe don ubanshi idan gaskiyane Kuma wallahi duk shegen da yasake cin zarafin MANZON ALLAH kisa kawaii zamuyi

  • @fiddausisbaki3794
    @fiddausisbaki3794 2 роки тому

    Allah dai ya fito da gaskiya.

  • @zuwairabala9218
    @zuwairabala9218 2 роки тому +1

    shikuma govnor allah shisakamashi da alkhairi

  • @zuwairabala9218
    @zuwairabala9218 2 роки тому

    alhamdulilla allah ya wulankantar dasu yarbbil alamin

  • @nelsonamaikiye5944
    @nelsonamaikiye5944 2 роки тому +1

    Allah yaqara tona asiri maqiya annabi s a w

  • @osmanabdrafi9798
    @osmanabdrafi9798 2 роки тому

    Allah kyauta

  • @mukhtarabdullahi8939
    @mukhtarabdullahi8939 2 роки тому

    Sai karika bincike kafin kayi video

  • @alisani1423
    @alisani1423 2 роки тому

    Alhamdulillah

  • @sanibk8600
    @sanibk8600 2 роки тому

    AlhamduLillah,amma kada ayi Mana ungulu da kan zomo

    • @fiddausisbaki3794
      @fiddausisbaki3794 2 роки тому

      Shi ne ai.
      A yi amfani da voice dinsu dan tantace gaskiyar tunda ba typing ne aka yi ba.

  • @aminaalkali1080
    @aminaalkali1080 2 роки тому

    Yakamata AA rufai yadiuki matakin gaggawa akan wannan shedinin Dan ko,kokonto banayi inhar yatabbata anbincika shine yayi wannan magana todaman asirinshine yatanu shine yahadi fadin kafanchan

  • @abdulkarimwaziri8000
    @abdulkarimwaziri8000 2 роки тому

    Malam Nasiru ba daganan ba

  • @musaali8622
    @musaali8622 2 роки тому

    Mh bamu yardaba dama suna haka yadade sunacin zafin musulmi kan yankan

  • @IshaqIbrahim3
    @IshaqIbrahim3 2 роки тому +1

    Guilty until proven innocent OR Innocent until proven guilty. 🤣

  • @muhammedhussain4356
    @muhammedhussain4356 2 роки тому

    Duk akamasu.har yanzu muna zargin wancan na farkon.akama dukansu abincike su.

  • @jameshassan9208
    @jameshassan9208 2 роки тому +1

    Malam idan baku daina tura kiristoci jiking bango ba to fa zaku sa kasanan acindamuwa, ku sani ku musulmai ni kuma wa Allah kukiyi, ama maganan zaku diga kashe mutani dung annabi, bazai tamake a kasanan ba

    • @officialabz5397
      @officialabz5397 2 роки тому +2

      Kudaina zagin addinin mu tunda bamu zagi naku ba idan bahaka ba munfison ayi yakin duniya na uku ma hakan bazai damemu ba Bama tsoron mutuwa ko kadan james

    • @ibrahimsule8734
      @ibrahimsule8734 2 роки тому +1

      Don Allah James idan aka samu Wani musulmi ya zagi yesu,ko iyayenka zaka jidadi? To achema baza kadamu ba,mu musulmai Muna matukar girmama shugabanni da iyaye,idan ku bakuyi sai kuce muma sai munzama kamarku?mutum ko yesu yazaga agabanmu bazamu kyale Shiba domin munsan darajar yesu Annabin Allah ne, to kuwa maizaisa ace kullum ku saidai kutada zaune tsaye taneman rigima.kukadaine kuke da wanna halin aduk addinai,Kuma sai musulmai kawai kukeyiwa wanan abubuwan, Kuma munsan cewa Sabi da kuntara makamai da kukeso kuyakemu dasu shiyasa kuke nemammu da rigima,to kusanda cewa Allah yanabawa Mai gaskiya nasara.

    • @balabulusbenjamin3430
      @balabulusbenjamin3430 2 роки тому +1

      Ga Allah mahallici muke dogara Kuma gareshi Muke sa ido

    • @ibrahimsule8734
      @ibrahimsule8734 2 роки тому +1

      Kuna zagin addininmu kuci mutunci annabimu , ku Kona Alkuranin mu,Wanda mu bamayi muku haka Amma kace Muna turaku abango.ka gaya min musulmi daya daya taba zagin yesu ko ya Kona bible, abinda. muka sani shine kuntara makamai da kukeso kuyi amfani dashi akammu shiyasa kuke nemammu da rigima,to kusani Allah yana bayan Mai gaskiya a kowanne lokaci.

  • @tahiryyibrahimmn1150
    @tahiryyibrahimmn1150 2 роки тому

    Please Ina BUQATAR link din shafin sarki Zaki na Facebook