Yanzu_Yanzu: Babu Wanda Ya Hanamu Karantarwa || Saurari Cikakken Bayanin Ustaz Bin Muhammad

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 27 лис 2024

КОМЕНТАРІ • 34

  • @VithinhaAdam
    @VithinhaAdam 7 днів тому

    Allah ya saka da alheri malan aci gaba da kiran al'umma kan musilnci addinin gaskiya karka damu kanka wanan ba komai bane sharrin kungiyanci ne haka abin yake ba Wanda ya isa ya hanamu addini sai inda karfin yakare❤❤❤❤❤

  • @BeblloAbdllahi
    @BeblloAbdllahi 8 днів тому +1

    Masha Allah muna godiya sosai

  • @anasabdullahiismail7159
    @anasabdullahiismail7159 6 днів тому

    Allah ya shiryar da al amuranka Allah yasa ka koma makaranta gaban mallamai kayi karatu mai dauke da ladabi a cikin sa muna kaunarka a matsayin musulmi Allah ya datar dake amen

  • @RabiumohdInuwa
    @RabiumohdInuwa 8 днів тому

    Hafizahullahu ya sheikh❤❤❤

  • @iymaikaita
    @iymaikaita 6 днів тому

    Masha Allah. Muna maka fatan alkhairi mallam. Ina gani akwai bukatan Mallam yayi bayanin tarihin karatunsa saboda ya warware shubuha dake yawo bayan maganan wani mallami akan karatun Mallam.
    Allah ya bada iko. Jazakallahu khairan

  • @babangidashuaibu-j5n
    @babangidashuaibu-j5n 8 днів тому

    Masha Allah yasa har abada

  • @saidibrahimmahamad3471
    @saidibrahimmahamad3471 8 днів тому

    Alhamdu lillahi da wannan dakatarwa

  • @alhassansalisu4811
    @alhassansalisu4811 9 днів тому

    Wallahi wnn. Yanzu zai Sha zagi Kala Kala kamar yadda AKEYI wa Dr Idris

  • @HelpTheNeedy-y4m
    @HelpTheNeedy-y4m 8 днів тому +1

    kayi Amfani da daman dakatarwan nan kayi karatu sosai don Allah.
    Hanyar ka na bukatar Matukar karatu.
    saboda Masu ikirarin Sunna sune Makiyan Ka.
    Kuma suna da karatu.
    wasu ma sun fika sosai da sosai.
    don haka kayi amfani da daman don Allah kayi bincike sosai.
    kayi karatu sosai.
    Allah ya bamu ilimi mai Amfani.

  • @AbbaRimandi
    @AbbaRimandi 9 днів тому +1

    Wannan gaskiyane in Sha Allah ❤❤❤

  • @BabagedaMuhammad
    @BabagedaMuhammad 9 днів тому +2

    Gaskiyane allha yataimakemu akan gaskiya mukaunar Shara a allha wallahi bama fada ita allha yataimakemu da karfinsa

  • @IssiakouAhmadou
    @IssiakouAhmadou 9 днів тому

    Macha Allah malam . Allah ya kare malam

  • @mubarakdanyaro8973
    @mubarakdanyaro8973 8 днів тому

    Baya iya jawo aya seya duba,amma kuma yake bada fatawa. Allahul mustaan .

  • @IbrahimHabeeb-g8i
    @IbrahimHabeeb-g8i 8 днів тому +1

    Gaskiya gwamnati yakamata
    Kakai wannan Dan iskan wajan hukuamar NDLE saboda yayi kama da Dan shalisho

  • @IbrahimRabiu-sy1mj
    @IbrahimRabiu-sy1mj 9 днів тому

    Masha allah

  • @YusufNamiji
    @YusufNamiji 9 днів тому

    Allah saka da alkhairi

  • @yarosulaiman8704
    @yarosulaiman8704 9 днів тому

    Wannan daga ni ba Wanda yafi ilimin.

  • @UsmanAbdullahi-o3w
    @UsmanAbdullahi-o3w 9 днів тому +1

    Kullu nafsin za ikatul maut allah yabaka juriya akan bin sharia da bin allah

  • @AbdurahmanBala
    @AbdurahmanBala 9 днів тому

    Allh yadaukakagaskiya

  • @MaimeleAbubakar
    @MaimeleAbubakar 9 днів тому

    Ka bar Yan Iska Yan Izala gashi gwamnati tana kabar kudin ruwa RIBA basuce Babu kyau ba sai Da'awar Musulunci ne Babu kyau. Yan Iska anyi muku Bara'a sai kun koma ga Addinin ku.

  • @faridaumar4896
    @faridaumar4896 8 днів тому

    Yanxu Wanan kuma yanada mabiya ko?
    Allah kashiryar damu tafarkin gaskya

  • @sulaimanhamza8047
    @sulaimanhamza8047 8 днів тому

    Dan shegiya ba komai acikin kanka
    Kai ba haddaci ba Kai ba muhaddisi ba Kai ba faqihi ba
    Baka San komai ba sai rainin hankali

  • @muhammadsani129
    @muhammadsani129 9 днів тому +1

    Malam akwai gyara cikin karantarwar ka kaje gurin Malamai sukarantar dakai addini ba Zafi bane dukkanin Sa.

  • @atoumbayahaya582
    @atoumbayahaya582 9 днів тому +1

    Allah ya saka da Alhéri Malan Muna Maka Fatan Nassara Allah ya kiyayé ka daga shérin Mahassada Ameen !

    • @abdullahiauwal9404
      @abdullahiauwal9404 8 днів тому

      🙄toh menene abun hassada wajan wannan sakaran stupid man aikin banza kawai 😏

  • @ibrahimfahad4740
    @ibrahimfahad4740 9 днів тому

    Allah ya temakeka malan akan yaɗa gaskiya

  • @SulaimanDauda-nz7mo
    @SulaimanDauda-nz7mo 8 днів тому

    Matsiyaci ba addinin musulunci kake karantarwa ba

  • @PetiPeti-d6b
    @PetiPeti-d6b 9 днів тому

    ❤❤❤

  • @dalhatIsah-y9t
    @dalhatIsah-y9t 9 днів тому

    Good luck my

  • @SaniIdrisUmar-zd9eg
    @SaniIdrisUmar-zd9eg 8 днів тому

    Karta mutum yake yache wanan malamin baiyiba karatuba

  • @leny559
    @leny559 9 днів тому

    Ci gaba da Da' awarka Mai gaskiya ya na cikin kariyar Ubangiji...Mu mun fahinci in da aka dosa....Su makiyanka sun ruguza Sunnah ....kuma wai basu son ayi na su gyara don tsabagen munafucci

  • @GaddafiAdamu121
    @GaddafiAdamu121 8 днів тому

    Kaci hoto haramuni wanikamafa

  • @MaimeleAbubakar
    @MaimeleAbubakar 9 днів тому

    Allah ya saka da alkhairi