Slm mlm dan Allah a fassaramin mafarkina,,inada wanda nakeso su biyu narasa Wanda xan xaba,toh sainayi mafarkin xa.amin aure amma bbu miji sai daga baya daya daga cikin wanda nakeso din nafadamishi hankalin shi yatashi ,sai nafarka amma ba.a riga andaura bah,anata dai shirye shirye
Wa'alaikumus salam, Lallai Wannan Mai Mafarki Zai Samu Wasu Kudade da Alkhaurai kwanan nan bada jimawa ba Insha Allahu. Allah shine mafi sani da daukaka.
Assalamu alaikum warahamatullah wabarakatuhu malam wata 'yr uwata ce tiyimin mafarki ammin aure har dunje gida na zasutafi ina takuka ,kuma nagode dai buduruwa ce bantaba aureba har su anko taga anyi blue kuma kayan dakina fari da gwaldin ne ,malam inabukatan a fassaramin dan allah
Wa'alaikumus salam, Wannan Mafarki yana Nuni da Zuwa Wani Sabon Labari na Farinciki ga Dangin ki, Sannan Yakan Iya Zama Kusantar Lokacin Aure Gareki Insha Allahu. Allah shine mafi Sani da Daukaka.
Malam Ina tambaya minene fassarar mafarkin munatafiya nida wani bawan Allah sai naga munatafiya yana badasadaka duk wandayagani adamuwa saiyabashi sadaka munacikintafiyarne saiyaga watamace tanacikin damuwa sai naga yaje indatake yacemata baiwar Allah lafiya kike kuka sai nagayadauko wani abu cikin aljihunshi yabata
Hakan Yana Nuni da Mai Bada Sadaka Zai Samu Wasu Arziki Masu Yawa da Dukiya Cikakkiya, Ta dalilin Wani Aiki ko Gado Insha Allahu. Allah shine mafi sani da daukaka.
Aslm wanda yayi mafakin kanin maman shi ya rasu wanda ya rasun shaikaran sa 27 ama bayan an masa wanka an masa sallah ama ni ina gani sa ya zama yaro mae shaikara 7 munje makabartan an gama gina kabarin sae nace zan dauko shi bayan na kawo shi za asa sae ya farka sai ya tashi malam mae ye fasarar
Slm malam barka da warhaka ni ina yawan yin mafarkin na yi aure wani da miji na wani kuma da wani da bansanshi ba kuma ina da aure amma koda natashi inajin nafison wanda na aura a mafarki fiye da miji aure na
Nayi mafarki yayana ance yamutu sai komayatashi awani Rafi inamurna Sai yabini dagodo Amma dama a fili ankasheshi bashidarai
Babu komai, Mafarkine Mai kyau Aga Wanda ya Mutu A Raye.
Malam nayi mafarki wai anamin kwalliya xa,asamin rigar da,akesawa irinta dinner aure wai sainaga Yan uwana duk sunxo anatacin abinci anata gyaramin daki dakin yahadu ga shi ancanxamin kujeru masu kyau harda kekendinki dakin yaji penti sainashiga nacemusu toh Ina dubulan din sai nacemusu toh sannunku nagode
Nayimafarki nataimaki wani bafulitani bayannan saiyacemin gayarsa in aure sainaganta doguwa kuma farace tanadakeu sosai sannan naga fuskanta nahaske kuma na aureta
Mallam nayi mafarkin nayi aure Ina kukan rabuwa da tsohon mijina,Kuma Inada aure a bayyane,nikuma Ina cikin damuwa gamin tsohon mijina cikin wani hali
Wannan Samun Alkhairi ne Insha Allahu. Ba Mummunar Mafarki bane, Musamman Idan Ansan Wanda Aka Aura.
Allah Shine Mafi Sani Da Daukaka.
@@Zakanyatv001 thank
Malam nayi mafarki na auri Wanda muke soyayya dashi
ماشاء الله تبارك ❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Malam idan nayi mafarkin na auri wani bawan Allah Kuma nasanshi har inaganina agidansa shi Kuma mijina ya auri wata yar uwarsa
Wannan Samun Sauyin Rayuwa Ne Zuwa Mafifici Da Kasantuwar Auretayyar ku Cikin Murna da Farinciki Insha Allahu.
Allah Shine Mafi Sani Da Daukaka.
Malam nayi mafarkin Ina tafiya nida wata yar uwata munsha sababbin rigunada takalmi masu kyau Muna tafiya
Malam nayi mafarkin agidanmu ana tambayata wanikeso wanikeso Kuma Ina yawan mafarkin wani bawan Allah nasanshi
Irin Wannan Mafarki ba komai bane sai zallar Samun Farinciki.
Insha Allahu.
Malam nayi mafarkin Inacin soyayyen nama da kwakumeti da dubulan sai Kuma naga kudi da dubu da naira Dari biyar
Wanda yayi mafarkin budurwarsa tayi aure fa
Slm mlm dan Allah a fassaramin mafarkina,,inada wanda nakeso su biyu narasa Wanda xan xaba,toh sainayi mafarkin xa.amin aure amma bbu miji sai daga baya daya daga cikin wanda nakeso din nafadamishi hankalin shi yatashi ,sai nafarka amma ba.a riga andaura bah,anata dai shirye shirye
Wslm, Wannan Mafarki babu komai Acikin sa, Muna kuma Fatan Allah Ya Zaba Miki Mafi Alkhairi.
Assalamu alaikum mallam nayi mafarkin cewa nabargidan MIJINA na aure wani namiji daga baya nafara kuka nace baxansoshikumaba inaso Inkoma wajan yarana, harmutanen sa sunzo sunsameni inasallah
Meye fararsa pls
Wa'alaikumus salam, Wannan Mafarki Isharane Da Samun Alkhairi Da Arziki Cikakke Ga Matar Aure Insha Allahu.
Allah Shine Mafi Sani Da Daukaka.
Aslm Allah yasaka da'alheri
Malam,idan ya kasance ita macen nada aure fa tayi mafarkin ta auri wani attajiri.
Assalam alaikum malam mutum ne yaga ya sake auren matarsa suna tare ba rebuwa sukayi ba mene fassaran mafarkin nagode
Wa'alaikumus salam, Lallai Wannan Mai Mafarki Zai Samu Wasu Kudade da Alkhaurai kwanan nan bada jimawa ba Insha Allahu.
Allah shine mafi sani da daukaka.
Aslm
Nayi mafarkin abokina yayi aure, bai taba aure ba, kuma wadda ya aura budurwar sa ce sosai , na Santa kuma Shima haka
Alsm malan inada tabbata nayi mafarki yayana yayi aure Mata ta 2 kuma dama yanada Mata biyu
Wslm, Hakan Na Nufin Insha Allahu Zai Samu Wani Fatahi Da Karuwar Arziki Nan Bada Jimawa ba.
Allah Shine Mafi Sani Da Daukaka.
Assalamu alaikum warahamatullah wabarakatuhu malam wata 'yr uwata ce tiyimin mafarki ammin aure har dunje gida na zasutafi ina takuka ,kuma nagode dai buduruwa ce bantaba aureba har su anko taga anyi blue kuma kayan dakina fari da gwaldin ne ,malam inabukatan a fassaramin dan allah
Wa'alaikumus salam, Wannan Mafarki yana Nuni da Zuwa Wani Sabon Labari na Farinciki ga Dangin ki, Sannan Yakan Iya Zama Kusantar Lokacin Aure Gareki Insha Allahu.
Allah shine mafi Sani da Daukaka.
Salam malam nayi mafarki na auri wani balarabe naganshi Amma bansanshiba Kuma banasin auran acikin zuciyata Shima angon bayaso
Assalamu alaikum wa Rahama tullah wa barka tuhu malam ni nayi mafarki aure amma wanda na aura na santa ƙanwar abokina na aura a mafarki
Yakan Iya Zama Dalilin Auren ko Hada Zuri'a Tsakanin ka da Ita.
Allah Shine Mafi Sani Da Daukaka.
Mallam nayi mafarki zan aure wata,naa ga huskan ta,she huskan ta ku ma sake zuwa wata daban
Aslm mllm nayi mafalki nayi aure Ina zaune da angona a daren farko ya aza hanun sa a kaina Yana mu adu'ar
Masha Allahu, Allah Yatabbatar da Hakan Amin.
Slm malam barka da warhaka kayi hakuri na komo kuma yau nayi mafarkin mijina yayi aure suna cikin farinciki n
Wslm, Hakan Yana Nufin Mijin naki Zai Samu Wani Fifiko, Fatahi da Sauyi Na Rayuwa Insha Allahu.
Allah Shine Mafi Sani Da Daukaka.
@@Zakanyatv001 malam minene fatahi
Matar tayi mafarkin mijinta yayi aure Kuma batasaniba minene na,anar haka?
Mijin Zai Samu Wani Sauyi Da Fatahi Na Rayuwa Insha Allahu.
Allah Shine Mafi Sani Da Daukaka.
In na mace ne tayi mafarkin fah
Aure daliline na Alkhairi Gareta, Sannan yakan Iya Zama Dalilin Kusantar Lokacin Auren Gareta.
Allah shine mafi sani da daukaka.
A taimaka min da lambar watsapp dan Allah ina son karin bayani
09078416325 A Tuntubemu a Whatsapp kawai
Nikuma nayi mafarkin zanyi aure har andauko kayan gara tin Kafin adura auren munashirin tafiya wajan daurin auren sai nafarka
Aslm nayi mafarki anyimana baiko da budurwa ta mutane suna tayimin murna, menene fassar mafarkinnan?
Wslm, Insha Allahu Hakan Na Nufin Akwai Yuyuwar Auren Tsakanin ku.
Allah Shine Mafi Sani Da Daukaka.
Malam Ina tambaya minene fassarar mafarkin munatafiya nida wani bawan Allah sai naga munatafiya yana badasadaka duk wandayagani adamuwa saiyabashi sadaka munacikintafiyarne saiyaga watamace tanacikin damuwa sai naga yaje indatake yacemata baiwar Allah lafiya kike kuka sai nagayadauko wani abu cikin aljihunshi yabata
Hakan Yana Nuni da Mai Bada Sadaka Zai Samu Wasu Arziki Masu Yawa da Dukiya Cikakkiya, Ta dalilin Wani Aiki ko Gado Insha Allahu.
Allah shine mafi sani da daukaka.
Malam mutum ne mace tanada aure saitai mafarkin anacemata watakeso watakeso tafadi Wanda takeso
malam nayi mafarkin anadauramin aure da wani Kuma inadamiji
Wannan Mafarki Isharane da Zuwan Wani Arziki Da Farinciki Nan Gaba Kadan Insha Allahu.
Allah Shine Mafi Sani Da Daukaka.
Malam nayi mafarkin na haifi diya mace inatabata nono
Mallam na yi mafarkin wata yar sister wanda Batayi aure ba, ta yi aure. Kuma har na kalli mijin. Me haka yake nufi Dan Allah.?
Salkm,mlm nayimafarkin watayarinya karama tanarke dabindiga tanaso taharbeni saiwata mace tahanata yarinyan dataga bata harbenibä saitaharbikanta tamutu
Aslm wanda yayi mafakin kanin maman shi ya rasu wanda ya rasun shaikaran sa 27 ama bayan an masa wanka an masa sallah ama ni ina gani sa ya zama yaro mae shaikara 7 munje makabartan an gama gina kabarin sae nace zan dauko shi bayan na kawo shi za asa sae ya farka sai ya tashi malam mae ye fasarar
Slm
Slm alaikum mallam nayi mafarkin nayi aure kuma matar farace, sai naga muna tafiya, Ina gaba tana bayana muna tafiya
slm Malan Nayi mafarkin Nayi Awra Anma Banga matarba Anma day Naga Jama'a Suntaru Kuma Naga dakin Anata sa kaya
Wa'alaikumus salam, Rashin Ganin Wanda Aka Aura a Mafarki ba Alkhairi bane ga mai Mafarkin, Allah yasa mudace.
Allah shine mafi sani da daukaka.
Amineee summa Amineee Nagode sosay
To Anma Malam Naga Naga taro Jama'a Kuma Naga dakin da kaya
Slm malam barka da warhaka ni ina yawan yin mafarkin na yi aure wani da miji na wani kuma da wani da bansanshi ba kuma ina da aure amma koda natashi inajin nafison wanda na aura a mafarki fiye da miji aure na
Wslm, Babu komai, Hakan yana Nuni ne da Samun Farinciki da Arziki A Rayuwar Auratayya Insha Allahu.
Allah shine mafi sani da daukaka.
@@Zakanyatv001 nagode malam Allah ya saka da mafifincin alqairi
Nayi mafarki na auri matar abokina
Allaho yakara danu kaka
Asslm alaikum Dan Allah a Wacce number zan sameka
Mlm dan Allah nayi mafarki antaru xa,adaramana aure cikin taron daurin auren kuma duk ga kananan macizainan akasa senace wa mutane kuyita yankawa kukawowa maxa yan daurin auren suci kafin ayi daurin aure kuma sena farka
Shin Mai Mafarkin Budurwa ce ko Tanada Aure, Sannan Wanda tagani Za'a Daura Masu Auren Tasanshi?
Salam alaikum mallam menene fassaran mafarkin wanda yayi mafarki yayi aure amma bega matan ba kuma besan sunanta ba kuma daya tashi bacci yaga maniyi
Wa'alaikumus salam, Wannan Babu Komai Tunda Anyi Maniyyi, Adgasu Ahlamin ne kawai.
Wato Yaye yayen bacci, Bashida Wani Ma'anar Fassara.
Allah Shine Mafi Sani Da Daukaka.
Fasarr mafarki walliyin allah
ALLah saki
Assalamu alaikum malam nayi mafarki nayi aure ni budurwace bantaba aureba kuma nasan wanda na aura
Masha allah
Wa'alaikumus salam, Hakan Yakan Iya Zama Dalilin yin Auren Insha Allahu. Allah shine Mafi Sani Da Daukaka.
Good
Rabilu umar
Nikuma budurwace amma kawata tayimin mafarkin nayi aure da saurayina malam maikenan
Hakan Na Iya Zama Yuyuwar Auren kine da shi Saurayin, Ko Kuma Samuwar Alkhairai gare ki Insha Allahu.
Allah shine mafi sani da daukaka.
@@Zakanyatv001 Ngd sosai
Mafarkitoubasaniyatanaaoure
Ba Munagane abunda kake nufi ba dan'uwa.
Good
Malam watace tayi mafarkin munje masallaci sai muka tadda masallaci yacika Babu guri Saini kkadai nasamu guri natsafa inayi Amma su basusamuba
Hakan Zuwan Arziki ne da Alkhairi Ga Mai Mafarkin da Wanda Akayi Mafarkin Dashi Insha Allahu.
Malam inada tambaya idan mutum yaji idonsa na hagu yanarawa mihakankenufi sannan shimanasama mi hakankenufi
Good
Slm inama Malam fatan alkhairi nayi mafarkin na auri shugaban kasa Kuma ni matar aurece nagode