Innalillahi wa inna ilaihirraji'un ya rabbi irin ciwon da nake dashi ya Allah ya bashi lfy da duk Mai irin lalurar Nan ya Allah ka karemu da nakasa sanadin ciwon sugar ya rabbi😢😢
Yau kwanaki goma da mutuwar baffa na tasana diyar wannan larura ta sugar Allah ka jikan baffa Ibrahim da sauran yan uwa Muslim marasa lfy na gida dana asibiti Allah ya basu lfy

Allah ya karamasa lafiya
Allah yabaka lafiya
Inalillahi wa ina ilaihin ra just un😢
Allah Sarki ubangiji Allah ya baka lafiya da sauran marasa Lfy ya hayyu ya qayyum ka rabamu da ciwukan zamani😢