Yau kotu zata bayana wanene Sarkin Kano/An nemi Tinubu kori IG Yan Sanda/kotu da bukatar Abba kyari

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 19 чер 2024
  • Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta ƙi amincewa da buƙatar neman sabon belin da DCP Abba Kyari ya yi a gabanta.
    Babbar Kotun Tarayya mai zama a jihar Kano ta shirya yanke hukunci kan sabuwar dokar masarauta da ta dawo da Sarki Muhammadu Sanusi II.
    An samu takun saƙa tsakanin rundunar ƴan sanda ta kasa da hukumar 'yan sandan Najeriya (PSC).
    Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya jaddada muhimmancin sauya taken Najeria zuwa ‘Nigeria we hail thee’ a matsayin mafita ga matsalar ’yan bindiga.
    The Federal High Court sitting in Abuja refused to accept the request for fresh bail made by DCP Abba Kyari before it.
    The Federal High Court sitting in Kano state is ready to rule on the new royal law that brought back King Muhammadu Sanusi II.
    There has been tension between the National Police Force and the Nigerian Police Service (PSC).
    The President of the Senate, Senator Godswill Akpabio emphasized the importance of changing Nigeria's motto to 'Nigeria we hail thee' as a solution to the problem of bandits.
    Yau kotun tarayya zata yake hukunci kan Rigicin Masarautu Kano, An nemi Tinubu a kori IG, Abba kyari.
    ________________________________________________
    Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
    Jaruman kannywood,
    Y'an siyasa
    Abubuwan Al-ajabi
    CeCe kuce
    dama tarihin rayuwar su
    Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
    Sannan zata kawo labaran hausa novel
    MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
    Politicians
    And their Biography
    And other news about famous people around the world
    And then it will bring news about Hausar novel
    Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu
    subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc
    #mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

КОМЕНТАРІ •