SubhanaAllah one of my favorite old Hausa movies...I literally watch this movie over and over again i don’t get tired of it🙏May Allah’s Rahma be with you Ahmed S.Nuhu in your grave😔😭Ali Nuhu you are currently my favorite 😔😍
Ina kara yima sarki Ali nuhu jajen rashin Dan uwan sa kuma Rabin jikin sa Allah ya jikan sa da rahma Allah yasa aljannace makomar sa kai kuma Allah ya kara maka hakurin rashin sa
This film is a masterpiece. I watched it as a boy. This is 2022 and I'm still in love with it. The soundtrack and everything resurrect the fond memories for me. Hausa movies were really far better then.
Fil azal is one of my favourite Kannywood movies. The song sparks a lot of my childhood memories. Mun yi kuka sosai a film dinnan😂😂. Allah sarki rayuwa. Ina cigiyar jaruma Ummi Nuhu. Allah Ya jikan Ahmad S. Nuhu da Hajiya Saratu Daso
Ayya Allah sarki wlh film din nan yana tuna min da abubuwa dayawa ya Allah ka jikan bawan ka Ahmad s nuhu ka albarkaci rayuwar wayanda sukayi film din nan wlh nakanji tamkar rayuwa ta koma baya
Allah sarki Dunia haka take Allah yajiga Ahmed S Nuhu da gafara yasa aljana makoma Ahmed😭😭😭 Amine Ya Rabbi Ali Nuhu Allah yabada hagurin rachin masoyi ❤️❤️❤️da kayi da sawra in films
OMG I love this movie , it brings back lots of beautiful memories, pls upload Sai wata rana too it’s my late sister’s favorite movie, she made me love the movie even though I break into tears anytime I watch it 🙈, thank you 🙏✊
My late sister loved the songs in this movie Soo much and she dreamed of watching the movie too but unfortunately she never watched it and I'm here watching it for her💔 I miss you sis💔💔May the Almighty have mercy on our dead loved ones
Allah paix l'âme de Ahmed a chaque fois que je pense à lui larme me sort au yeux j'aime lui beaucoup me manque trop y'allah donne lui les paradis merci beaucoup Ali nuhu mon roi
Allah sarki Ahmed Allah yajikin ka da rahama Allah yasa aljannace mako amin ya rabbi ya Karim ya Rahim ya rahama ya mutakabbar 🤲🤲mar ka gaskiya nayi jimamin mutuwar ka😭😭 allah ya gafar tama zunubban ka allah ya has kaka makuncin ka 😭😭😭😭Ali nuhu allah ya karama juriyar rashin Dan uwan ka da kaiyi Amma duk mai kallon filim Nigeria bai ji dadi ba ra suwar sa Amma haka allah yassu duk mai rai mamaci ne muma idan tamu tazu allah yasa mucika da Imani amin ya rabbi amin ya rabbi amin ya rabbi 🤲🙏
@@alinuhu74 thank you for your kind response, really appreciate it. But sir you're very influential in kannywood, I believe you can make suggestions to the relevant authorities to upload. Thank you once again
Allah sarki dunia ❤allah jikan Ahmed da mama Daso da sauran dasuka rigamu gidan gaskiya
SubhanaAllah one of my favorite old Hausa movies...I literally watch this movie over and over again i don’t get tired of it🙏May Allah’s Rahma be with you Ahmed S.Nuhu in your grave😔😭Ali Nuhu you are currently my favorite 😔😍
He was a great actor, may his soul be with his maker,he is missed forever ❤️❤️❤️🌹🌹🙏🙏
Ameen Summa Ameen
🥰
Ina kara yima sarki Ali nuhu jajen rashin Dan uwan sa kuma Rabin jikin sa Allah ya jikan sa da rahma Allah yasa aljannace makomar sa kai kuma Allah ya kara maka hakurin rashin sa
Allahu Akbar Allah ya jikan Ahmad S Nuhu da rahama da yan uwa muslimai da suka riga mu gidan gaskiya ameen ya Allah 🙏🏼🙏🏼🙏🏼
Ameen
2024 still one of my favorite , songs, dialogue, and so emotion Allah ya jikan wadanda suka rasu we miss them!
Wato Ali nuhu baya tsufa jama a😅 Allah dai ya karama rayuwa Albarka Ameen ya hayyu ya kayyum 😊
Kuma haryanzu inayimana ta'aziyyar Wanda muka rasa wato marigayi Ahmad S Nuhu Allah, yajikan shi yakuma kyautata namu karshen
This film is a masterpiece. I watched it as a boy. This is 2022 and I'm still in love with it. The soundtrack and everything resurrect the fond memories for me.
Hausa movies were really far better then.
Fil azal is one of my favourite Kannywood movies. The song sparks a lot of my childhood memories.
Mun yi kuka sosai a film dinnan😂😂. Allah sarki rayuwa.
Ina cigiyar jaruma Ummi Nuhu.
Allah Ya jikan Ahmad S. Nuhu da Hajiya Saratu Daso
Wayyo dadi, dama bantaba kallon film dinnan bah duk tashen da yayi, may Allah bless u my king
FKD prdctns! Allah Ya kara muku fikra da basira domin kuci gaba da fadakar da kuma nishadantar damu
Wallahi dane akai film yanzo duk shirme muke kallo 😢😢😢
Allah yaqara basira sarki, Allah yaji kanka S Nuhu
Sarki Allah yakara daukaka, ya kuman jiqan Ahmed S. Nuhu ya aljanna ce makoma
Allah ya jikan Ahamed s nouhou Allah yasa aljan.a cemako masa 😢
Sarki Ali nuhu Allah yasaka da alkhairi Allah yajikan Dan uwan ka da rahama
Ayya Allah sarki wlh film din nan yana tuna min da abubuwa dayawa ya Allah ka jikan bawan ka Ahmad s nuhu ka albarkaci rayuwar wayanda sukayi film din nan wlh nakanji tamkar rayuwa ta koma baya
Allah ubangiji ya kyautata makwanci Ahmadu, Mutumin kirki.
Allah sarki Dunia haka take Allah yajiga Ahmed S Nuhu da gafara yasa aljana makoma Ahmed😭😭😭 Amine Ya Rabbi Ali Nuhu Allah yabada hagurin rachin masoyi ❤️❤️❤️da kayi da sawra in films
Till watching now my best childhood movie, Ahmad may ur soul continue rest in peace...
Allahu akhbar Allah ya gafartawa Ahmad da Ibrahim😭😭
Allah sarki rayuwa. Duniya kenan.
a yau 9/08/2024 na kara kallon wannan film din. Har yanzu tambaya nake wai ina ummi nuhu?
Masha allh allh yajikan ahamad s nuhu Dan allh ya labarin aminu hudu
Jiya ba yau ba. Allah yasa Albarka da dacewa.
Allah sakahuta Ahmad s nuhu 😢😭😭😭😭🤲
Allah sarki ubangiji Allah yagikan margayi ahamed s nuhu
Mun'gode da wannan Dan Allah atai Maka nama da film din Azal
Gasikiya
Masha Allah tun INA yarinya naganshi amma dukna manta mngd sosai sarki Ali nuhu
Pls. @Ali Nuhu
You shall upload old MAHAKURCI
CAST ARE
ALI NUHU
ZAINAB INDOMIE
JAMILA NAGUDU
Allahuakbar Allah yajikan Ahmad s Nuhu
Masha Allah sarki Ali nuhu Allah ya kara basira da daukak
OMG I love this movie , it brings back lots of beautiful memories, pls upload Sai wata rana too it’s my late sister’s favorite movie, she made me love the movie even though I break into tears anytime I watch it 🙈, thank you 🙏✊
Q
My late sister loved the songs in this movie Soo much and she dreamed of watching the movie too but unfortunately she never watched it and I'm here watching it for her💔 I miss you sis💔💔May the Almighty have mercy on our dead loved ones
Angelika Usman Allahumma Ameen ya Allah
@@angelikausman4808 may their gentle soul rest in peace
Wai dan Allah ali nuhu wanan flm shekarashe nawa da allah
Masla Allah sir Yaya ali munayinka sarki kobasaso
Wato tunjiya kake sarki kuma baya goya marayu
Good Sarki Allah yakareka
Allah tsarki Ahamad Allah yajikansa
Oh my God kai rayuwa ina gaisuwa Ali nuhu
Allah ya jikan Ahmad s nuhu yasa aljana ce gidansa na gaskiya
Ameen
Ameen
One of the best movie I have ever loved
Masha Allah... Allah taimaka sir Allah tsare mana rayuwar ka 🙌
Allah yakare f k d da ma'aikatan chikinta
Fil'azal since my day one.... (Childhood)
Good movie ❤
Masha Allah hakz yayi
Masha Allah agaskiya ada akayi film bayanzuba
We luv u so much sarki allah ya jiqan Ahmad
Allah paix l'âme de Ahmed a chaque fois que je pense à lui larme me sort au yeux j'aime lui beaucoup me manque trop y'allah donne lui les paradis merci beaucoup Ali nuhu mon roi
Ameen ya Allah 😟☺️
Allah sarki rayuwa Allah jikan s nuhu
ماشاء الله والله الدنيا قصير ة
So very very nice
Allah sarki rayuwa ahamad Allah yajikanka darahama
Dan Allah koh sakamana film din Azal
Gaskiya ayi mana remarks din film din nan
Allah sarki rayuwa Nayi Kuka sosai Wlhi
Allah sarki Ahmed Allah yajikin ka da rahama Allah yasa aljannace mako amin ya rabbi ya Karim ya Rahim ya rahama ya mutakabbar 🤲🤲mar ka gaskiya nayi jimamin mutuwar ka😭😭 allah ya gafar tama zunubban ka allah ya has kaka makuncin ka 😭😭😭😭Ali nuhu allah ya karama juriyar rashin Dan uwan ka da kaiyi Amma duk mai kallon filim Nigeria bai ji dadi ba ra suwar sa Amma haka allah yassu duk mai rai mamaci ne muma idan tamu tazu allah yasa mucika da Imani amin ya rabbi amin ya rabbi amin ya rabbi 🤲🙏
Nice film fkd no 1
Muna godiya amma ina bukatar kallon shirin Sansani
Alhamdulillah shikuran yarabbilaamin
Ma Sha Allah nadade Ina Neman finafininnan.
masha Allah muna godiya so sei
Y'a allah kajikan marigayi s nuhu
Dan allah a samana fim din azal
Eh wlh Don Allah asa Mana azal Ina karama akaye yau gani da yaro shikara 9na girma alhamdulillah
Allah yajikan wayanda suka mutu
Gaskiya mama daso tayi A.rayuwa 🤣🤣🤣🤣
Msha Allah Dan Allah Ina ummi nuhu Muna gyd fkd Allah yjiƙan Ahmad s Nuhu y Raya Mai sunashi Ahmad Ali nuhu
Old but gold❤😅
2024 who is here
Allah yajikan wadan da suka rasu A.wannan fim din
Old is Gold😢😢
Namanta su na maharazu
Hajjajy Daso 😂👍
Daz so interesting to watch it rily....
What's up sai wata Rana ?
Sarki merci Qu'Allah te protège
alinuhu gsky kamana laifi meyasa kuka dauke fim din gargada baku sanar mana ba mu yan kallo ai muna hakki a kanku
I wishes more blessings to you Ali Nuhu, Long life.
ألله يرحمهو أحمد 😢😢😢😢😢😢😢😢😢
Ameen
Wlh flm nanna yasani kuka sosai 😭😭😭😭
wai dan ALLAH ina ummi NUHU?
Masha Allah💜💕
Very Nice
😭😭😭
@@zulaihaumar385 👎
Good nice the king
Nice firm
Dan Allah kasaka mana fim din Jnsi pls dan Allah
Thank you ❤⚘
Pls am in love with the movie sai wata rana, can upload it pls and pls?
We will upload a better version of it
Masha Allah yaya umar
Am also waiting for the latest version sir...because the one you uploaded has no sound please🙏🙏
@@alinuhu74 please sir I need a better version of the movie sai wata Rana...because the one you uploaded has no sound please🙏🙏🙏
DA Allah Asa sansani Da Allah 😭🙏
Pls can you upload Ali.that old movie
Dis movie is good
We're grateful
king 👑
Sir Ina Ummi Nuhu
wow Masha Allah king
Da kyau
Masha Allah
Finally it’s out 🙏🙏❤️
Yeah
@@alinuhu74 gaisuwa mai yawa
@@alinuhu74 Masha Allah
Pls ataimaka mana da babban gari
Muna jiran film din adamsy
Yana nan tafe
@@alinuhu74 yaya
Pls upload Gambiza
Please can you upload 'munafukin mata' the first parts? Thank you
It is not an FKD Movie, we are not permitted to upload it
@@alinuhu74 thank you for your kind response, really appreciate it. But sir you're very influential in kannywood, I believe you can make suggestions to the relevant authorities to upload. Thank you once again
@@alinuhu74 gggggggggggsgggggggsgegggeggggggggggggggggggg
Ahjia Saratu mmm God bless u long inshallah this was happen in my huase walahi thanks oooo my dear mother 👆👆👆👆👆
@@alinuhu74 Don Allah azal
Le moment mais je suis disponible
Allah Sarki sunsani kuka wlh
😭😓ali nuhu 😰
2022 till watching