Ni inaganin ai irin wannan zaman da kakeyi ba martani bane. Yakamata kayi magana akan karatun da Sheikh Lawan Triumph yakeyi kai tsaye, kazaƙulo mana kurakurensa sai kazo da gyare gyare mugani. Inkayi haka sai mugane gaskiya sosai. Ko kabuga waya alokacin da akeyi kayi ƙalu-bale sai mugane gaskiya sosai. Allen dai Ya shirya Ya ƙara nuna mana gaskiya ƙarara Ya bamu ikon binta!!!
Wallahi lawali tramul baya tsoron Allah baya jin kunyar qarya
Gaskiya lawali turamol baya tsoron Allah Wallahi
Masha Allah sadaukin faila
Jezakumallahu khair❤
Masha allah munagodiya masoyi manzon allah sallallahu alahihi wasallam..... Izala sallafiya wahabiyawa iskanchine bamayi dolene makiya manzon allah sallallahu alahihi wasallam
Da Sheikhu Ibrahim za'a yi...... Izala kafurce ne kawai 😮😮😮😮
Wallahi ya zo da sabon abu
Thank you
Wannan magana daka kawo na asarul israeli toh fa malam har yanzu baka kawo a littafan hadisi inda wannan hadisin ya inganta.
Ni inaganin ai irin wannan zaman da kakeyi ba martani bane.
Yakamata kayi magana akan karatun da Sheikh Lawan Triumph yakeyi kai tsaye, kazaƙulo mana kurakurensa sai kazo da gyare gyare mugani.
Inkayi haka sai mugane gaskiya sosai.
Ko kabuga waya alokacin da akeyi kayi ƙalu-bale sai mugane gaskiya sosai.
Allen dai Ya shirya Ya ƙara nuna mana gaskiya ƙarara Ya bamu ikon binta!!!
Ku dai yan dariƙa kunji kunya
duk kun tada hankalinku saboda ana bayyana sharrin da ke cikin ɗariƙar ku.
Wane sharri ne lawali tramul yabbayana? Kaji tsoron Allah iden kuma bakada ilimee kayi shuru kawai
Sadauki zakin paila baje she danu Hawan jinin wahabiyawa makiya manzon Allah munagodiya
Da Sheikhu Ibrahim za'a yi...... Izala kafurce ne kawai 😮😮😮😮