Banga abin zagi da aibatawa ba idan munga irin Haka addua ce tamu ba aibatawa ba,duk Wanda Allah ya shirya shine shiryayye,muma da Allah yaso da wani labarin ake ba wannan ba, Allah ka yafe Mana mu dashi ka tsaremu da mummunan qaddara
Allah Sarki rayuwa kaga talaucin ya maida shi. mara yancin Yasai da mutuncin sa saboda niman abin duniya Allah ya bashi lafiya dare da gaba daya. Allah ya tsare mutuncin mu
Wlh tsabar tausansa kamar nai kuka,km masu zagi mekukayi Dan temakon irinsa Dan a kaucewa afkuwar irin nasan ,Dan nasan shi yanzu baya bukatar temako,gashi naji yayi nadama,mu kyautata Masa zato,sauran km shida ubangidansa me babu ruwanku, baa shiga tsakanin bawa da ubangidansa,idan yaso saiya yafe masa, Allah yai Mana Rahma mu dukanmu
Inna lillahi wa inna ilayhi rajiun Ke duniya ina zaki damu Kai ni wlh Har yanzu banyada cewa tsohon nan qalau yake Dan allah yen uwansa su samasa hannu cikin wann lamarin
Inna lillahi wa inna ilaihi Raji'un ya Allah ka kare mu daga mummunar ƙaddara Nifa gani nake kamar a mafarki nake wai wannan mutumin shine da gaske ki kuma ido na ne? 🤔 Ko matansa dake rawa a kannywood kakarf ba wanda ya iya rawa haka Allah yasa mufi karfin zuciyan mu
Banga abin zagi da aibatawa ba idan munga irin Haka addua ce tamu ba aibatawa ba,duk Wanda Allah ya shirya shine shiryayye,muma da Allah yaso da wani labarin ake ba wannan ba, Allah ka yafe Mana mu dashi ka tsaremu da mummunan qaddara
Allah Sarki rayuwa kaga talaucin ya maida shi. mara yancin
Yasai da mutuncin sa saboda niman abin duniya
Allah ya bashi lafiya dare da gaba daya.
Allah ya tsare mutuncin mu
Oh my Good God Meyasa wasu basa Kama girman su Wannan wace irin rayuwa ne haka.
Nikuma abin tausayi ya bani wallahi.
Wlh tsabar tausansa kamar nai kuka,km masu zagi mekukayi Dan temakon irinsa Dan a kaucewa afkuwar irin nasan ,Dan nasan shi yanzu baya bukatar temako,gashi naji yayi nadama,mu kyautata Masa zato,sauran km shida ubangidansa me babu ruwanku, baa shiga tsakanin bawa da ubangidansa,idan yaso saiya yafe masa, Allah yai Mana Rahma mu dukanmu
Allah yayi Miki albarka yar uwa
Allah yasani ni dai sam banji dadin wannan abun ba! Allah yarufa mana asiri Duniya da Lahira.
Kayya wallahi tsufa yayi gardama, ina tayaka rokon Allah ya baka wata sanaa kuma yayi maka arziki kadai zubda mutuncin ka a idon duniya ameen
Daman bamasu mutunci bane
Ya Allah Kar ka jarabe mu da mummunar jarabawa
Allah ka kyautata tsufan mu
Shi yake Yi ni nake jin mugun kunya😭
Allah ya kara rufa mana asiri, ya rabamu da shiga halin kaka nikayi
Gaskiya wannan abun yadameni wallahi kunya nakeji masa kashh Allah yasa yagane
Wannan sana'ar batayiba wallahi,
Har kunya naji, Kai!!!
HASBIYA-ALLAHU WA NI'lMAL WAKIL
Wlh talaucine ya bugeshi harkar film din an daina yi dashi, dan haka yake dan rabawa gidan gala
Wallahi nima kunya kawai takamani wallahi haba dan Allah,
Ai ko rawar zakayi kayi ta girma mana
@@drinkskhalifa7153 to ai bamasu girma bane
@@drinkskhalifa7153 jahilaine basu Adana komaiba Arayuwarsu
Tahir ya samu matsala kwarai, rayuwa ce ta masa ɗaurin demon minti dole ya fito ya nemi na abinci
gaskiya wannan sharrine kawai akayi ma bawon allah bana tunanin shine yayi haka dakanshi
Gaskiya mutumin nan Ashe dan rawa ne sosai kaiiiiii jama'a Allah yasa mudace da rahama
Muchkila kabir
Allah kamama tsari da talaici
Naji dalilin yasa Haka ta faru nayimasa uzuri allah yabashi lapia
Kaiii jama a, haba tahir kadinga duba baya ko ba komai karkabar abun magana g iyalanka, Allah yakyauta
The latest dance that ever done by any actor😂😂😲😍
Allah yasa mudace 🙏
hmmmm Allah mai iko wai anya yan firm akwai nagari kuwa
Tooo Wannan Tahir fagge ne ikon Allah
Allah raba.muda talalaci yaban t'ai sayi wallahi
Allah wadaran girman Rakumi yashanye Ruwan kasko...
Oh My God! So this guy knows how to dance like this? 🤔🙄🤔 May Allah make it easy for us Ameen Ameen
E shock you?🤣. Ameen
Shohon.banzan.allah.ya.chinema.ko.su.ali.nuhu.basa.yin.wanna.jahili.mahaukace.
Wayyo 🥺 wly baban mu ya iya rawa 🥰 allah ya kara tsawon rai
Allah ya timaka
Gaskiya kafado a wajena
Ashe dama wannan tsohon ya'iya rawa harhaka
Inna lillahi wa inna ilayhi rajiun
Ke duniya ina zaki damu
Kai ni wlh Har yanzu banyada cewa tsohon nan qalau yake
Dan allah yen uwansa su samasa hannu cikin wann lamarin
Ikon Allah
Oh Allah ya shirya yasa mu fi karfin zuciyar mu
Allah shiryemu amma abundai d kunya sirikai yrasugani
Allah ya shirya,,ina jiyewa yaranka zagi da jin kunya
Inna lillahi wa inna ilaihi Raji'un ya Allah ka kare mu daga mummunar ƙaddara
Nifa gani nake kamar a mafarki nake wai wannan mutumin shine da gaske ki kuma ido na ne? 🤔
Ko matansa dake rawa a kannywood kakarf ba wanda ya iya rawa haka
Allah yasa mufi karfin zuciyan mu
Superb
Gaskiya Tahir fage intafita aban garen uba yafikyau sede haryan zun,innayinshi Dan star dinane gaskiya ya,iya wasan kwaikwayo intana acting sekaga kaman abin dagaske
Allah ya chirya
Ikon allah sai kallo😭😭
Haba haba haba girma ya fadi haba bawan Allah ba girman ka bane
Wanna abin kunya har ina
Lalle samari su baka wuri domin baka gama yayin ka bah
Sha bani duniya ce fa
Great Video ❣️
Nagode tahir fage, adade anayi sai gaskia
Allah ya gyara
Ni wallahi t'ai saï né ya ke ba ni
Allah ya e tahir fageu
Gaskiya anyi babban banza Allah ya shirya
Hargarashi tunda halak yake nemah
Bariki sai kallo
Allah Sarki
🤭🥰🥰🥰🥰🥰
kaiiii jamaah
Yasin akwai matsala
Subhanallahy girma yafadi wlhy
Aatsoufa asan atsoufa
Subhanallahi
Rawa yayi kyau 🤣🤣🤣🤣
Allah yashiryeshi
Allah yasa mudace
Qara'i😀
Subhanallah
Haba baban nous😭😭ina guirmamaka sosay
Anyi tsohon banza
love
Duniya kenan
Girma ya fadi
WALLAHI DAI KAM
WALLĀHI Lokachin da zan duba comment abinda yake baki na shine Girma ya Fadi katsam kuwa sai naga haka aka Rubuta
Subhanallah 😂😂😂
Allah yasa baida yara
In angirma asan angirma
Abin kunya da girman ka
Nashine yafito fili
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣 Kaiii duniya hayaqin taba😤
Subbahanallah 🤔🤔🤔🤔🤔
Stofa yayi gardamah aga ban sa ar yar kah kake tika rawa
Un un wa'iyazu billahi.. Asha sha mtsw
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Tofa Sabon Salo 😂😂😂
Girma yafadi
AllahYaRufaAsiri😈😈😈😈😈😈
Haba dattijo bakada 'ya'ya ne??
Hamisu braker
Babu kyawun gani🤮🤮🤮
Aikin banza
Subhannallahi 🤭
Kayi kukari
Hmmm
Gskya beyiba
Allah ya kyata
Hadda twerking 😂😂 lallai baba yasha dadi
GSK kam🤭
Lallai tsoho yasha twerking kam. 😂😂 2nd girl dinnan ba sauki fa.
Har tuntube nake wajen zuwa duba comment 😂😂😂
Hhhhhhhhh Allah ya shiryemu
Amma baida yara
😂😂😂😂😂😂🔥🔥🔥🔥
😃😂😂💥✅
🤣🤣🤣🤣هههههههه
العمر مجرد رقم استمتع بحياتك 😂😂
🤣🤣🤣
Ana girma amma kuma ana cin ƙasa
Inna lillahi wa Inna ilaihil raji'un
Girma ya fadi😏😭
Gwara wata wainar da ta wake
Gaskiya wannan wawane arr
wllh girma yafadi Allah wadaran naka ya lalace👎❌❌❗❓❌❌❌🚫⛔