Assalamu alaikum barkanmu da juma'a mai albarka, kuma duk shekara da fatan kun tashi lafiya, dan ku Ezzedine Bashir daga kasar Hausa Sudan, ina mika sakon taya murna ga al'ummar Najeriya baki daya da kuma rayuwata ga shugaba Bosho, Uncle Dale. , Dan'uwa Bisami, Abu Nura da Muhammadu, Ina muku fatan Alkhairi da albarkar wannan shekarar, Allah ya kare Nigeria da Africa baki daya, daya daga cikin masu bibiyar ku kuma mai sha'awar tashar talabijin ta Bosho TV, Allah ya taimake ku da bankin ku, Ezzedine. Bashir, yana zaune a Saudi Arabia
Hhhhhh fatan alkairi agareku baba bosho Allah yakara fikra daga naku Ibrahim yahaya kainuwa TV Pantami Gombe a Nigeria, to ae kai da'ile a'ina kayi karatu ne kakeyiwa mal bosho musu mutumin da yayi karatu a barta Sudan, bosho fa jinin larabawa ne fa.
Labari da Dumi Duminsa⁉️ Bayan nazare da tataunawa da Jami'ar Finland taye Mr Robert Shogaban Jami'ar yace da manima labarai anfasa bawa Mr Bosho Degree sabida ko litafin akhdari da kawa'idi bai saniba ❌(Mr Da'ile ne yakai karar Mr Bosho a Jami'ar Finland)
MATSALAR DA'ILE GUDA DAYA CHE, BAZAI SAUKE GIRMAN KAI YA TSAYA BABA BOSHO YA FADA MASA INDA AKE SIYAR DA KAWA'IDI BA, A SHAGON SHEHU DAN KWARAI MA ANA SAMU, SAKO DAGA ( SHAFI'U AHMAD SHEKA)

Salam oga bosho makarantarku nebada yaba kumakai mezeikaika jahannama mû in allahya yaddamuna aljanna dubungaisuwa dafatan alkairi atahilafiya
Gaskiya su o.o an yi asara ina mahamadu walahi oga bocho yabar gidan nan ko kuma hizba sukama chi su saka chi makaranta
Slm bosho tv agayawa (mr janaba) yazo ghana muyimaiwanka daruwan teku koyadawo a,(suleman boshonshi)
hhhhh harhawaye ne daile kaine malamai bosho gaskiya
Assalamou aleykum, yanzu Bosho wankan janaba ma baka iyaba, amma ka shiga uku, Da'Ile ka mishi kukan ya mutu ya lalace
Masani bosho
Hhhhhh fatan alkairi agareku baba bosho Allah yakara fikra daga naku Ibrahim yahaya kainuwa TV Pantami Gombe a Nigeria, to ae kai da'ile a'ina kayi karatu ne kakeyiwa mal bosho musu mutumin da yayi karatu a barta Sudan, bosho fa jinin larabawa ne fa.
Salam aleykoum bosho tvi👍
😂😂gaskiya da’ile yakamata kaja bosho shima kamaidashi makaranta
Bosh wai dagaske bakasn wakajanaba
Hhh kai zabairu har yanzou ba a daina ba
Wayyo ciki na😂😂😂
Kai bosho dai '🤣🤣🤣🤣🤣🤣😂😂😂
Kayi hakuri kahaw kujaraa🤣🤣🇳🇪🇱🇾
Da'ile maganin mutumin, Yakaamata ya koma makaranta islamiya Don ya fika bukata. Ka gaggauta kaishi wajen muhi ko yan hisba🤔🤔🤔
Labari da Dumi Duminsa⁉️ Bayan nazare da tataunawa da Jami'ar Finland taye Mr Robert Shogaban Jami'ar yace da manima labarai anfasa bawa Mr Bosho Degree sabida ko litafin akhdari da kawa'idi bai saniba ❌(Mr Da'ile ne yakai karar Mr Bosho a Jami'ar Finland)
MATSALAR DA'ILE GUDA DAYA CHE, BAZAI SAUKE GIRMAN KAI YA TSAYA BABA BOSHO YA FADA MASA INDA AKE SIYAR DA KAWA'IDI BA, A SHAGON SHEHU DAN KWARAI MA ANA SAMU, SAKO DAGA ( SHAFI'U AHMAD SHEKA)
AAA tofa daile inkatachi kabi da commanda makaranta fa ,
Kaijamaajamaa
Masha allah
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Hhhhhh
Ina yinka da ile
🤣🤣🤣🤣 to mister janaba kutai makarantai taré 😂😂
😂😂😂😂😂
xxx
xxx
xxx