Hatsarin jirgi: An ayyana zaman makoki na mako ɗaya a Koriya ta Kudu

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 31 гру 2024

КОМЕНТАРІ •

  • @MuhammedHaruna-l6f
    @MuhammedHaruna-l6f 2 дні тому +7

    Wallahi mugun tane mukan Allah ya isan mu in Sha Allah baza sugama da duniya lafia ba

  • @ManiruShehu-v5f
    @ManiruShehu-v5f День тому +1

    Fatan alkhairi inatare koda yaushe Allah shikara daukaka bbc hausa daga Nan jahar sakkwato birnin shehu

  • @SanusiInusa-m5y
    @SanusiInusa-m5y 2 дні тому +4

    Assalamu alaikum

  • @AtikuSahabi-v7i
    @AtikuSahabi-v7i 2 дні тому

    Masha Allahu Allah Ubangiji Tabaraka Wataala
    Yaba Yan Sanda Nasara Cecke Matarda Da Zargi Tana Kaima Yan Bindiga Daji Makamai
    To Inda Shugabanin Arewa Cin Nigeria Sunaso Cigaba Da Tausayin Talakkawa
    Dawanan Mata In Ankayi Bincike Anka Tabbatadda Abinda Aka Zargi Gaskiyane
    Yakamata Ayankemata Hukuncin Kisa
    Kuma Bayana Kisa Kowa Yagani Don Ya Kiyaye

  • @Inusa__gaye
    @Inusa__gaye 2 дні тому

    Good, BBC news

  • @MuhammedHaruna-l6f
    @MuhammedHaruna-l6f 2 дні тому +2

    Barkan mu da safia

  • @AwalYusuf-j7r
    @AwalYusuf-j7r 2 дні тому

    Aslm