WANNAN BUDURWA TA SHA GUBA DON TA MUTU DON AN HANA TA AURI WANDA TAKE SO, UWAR TA KAI GA YAN SANDA

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 1 лют 2025

КОМЕНТАРІ • 21

  • @Almumtaz1000.
    @Almumtaz1000. Рік тому +2

    Allah yakareki Daga dana sani Amma dakinji maganar Ummanki Da Tafimiki.

  • @umarsulayman1661
    @umarsulayman1661 Рік тому +1

    Gaskiya baba naji Dadai kalaman ka Allah ya saka da alkhari

  • @umarsulayman1661
    @umarsulayman1661 Рік тому

    Gaskiya mama baki keyau ta ba wallahi ke mahaifi ya ce beka matah ba dan taki bin umarnin kiba ke keee tatah a gaban al umma kuma saurayin da take so bashida aibu wallahi ko rantsuwa nai bazanyi kaffara ba a koyi iyayen da suke nema yayan su mata su kawo samari da zasu auree su amma ke mama kina kin yar ki ta auri wanda take so al hali kin kasa kam sar da ja ma a da fujja kokkara kin ce baya da tarbiya in ba dan Allah ya sah yarki tana da nisan kwana da yanzu zance ya canza mama kiyi la a kari da zamanin da muke dan Allah a duk shekara yan mata nawa suke haifuwa ba da aure a ke har kin samu wanda yake son yarki wai baki yadda ba kuma mai sa a anada tabbacin zai rike yarki amma ke ba keya sonshi Allah ya sanya albarka ga auren su ya Allah ka fidda su kunya kasu zan lafiya ya Allah ka basu zuri a dayi ba ya Allah ka ganar da mama gaskiya daga karshe ina muku fatan alkhari daga libya umar dan bugaje ko buzaye ko dan buzu

  • @lawilawi-xw5bm
    @lawilawi-xw5bm Рік тому +1

    ماشاءالله جزاك اللهُ‎

  • @hwaahwaa9023
    @hwaahwaa9023 Рік тому +1

    Subbahalallah Allah yasa mugama da duniya lafiya cikin A.minci

  • @abouahmedmossi2806
    @abouahmedmossi2806 Рік тому +2

    Macha allah baban ango

  • @umarsulayman1661
    @umarsulayman1661 Рік тому +1

    Ya Allah

  • @nurausman4201
    @nurausman4201 Рік тому +1

    Aa kihakuri Dan allah

  • @missnayma4163
    @missnayma4163 10 місяців тому

    ya Allah 😢

  • @bachiroubachirou1847
    @bachiroubachirou1847 Рік тому

    Gaskiya wannan uwa kinyi bayani na fahimta Allah yasaka muku da alkairi

  • @sagirsaminu2561
    @sagirsaminu2561 Рік тому +1

    Allahu akbar,Dan Allah kuyi hakuri kubar su suyi Auran 🥺🥺🥺

  • @GaladimaMrm-n2b
    @GaladimaMrm-n2b Рік тому

    Wannan uwar Bata garibaceba gaskiya Allah ya kyauta

  • @MubarakAyaaya-gx7bh
    @MubarakAyaaya-gx7bh Рік тому

    Allah Sarki

  • @abdlmalichyabo8888
    @abdlmalichyabo8888 Рік тому

    a Bate.wadetakeso❤

  • @galadimamrm-ec2mu
    @galadimamrm-ec2mu Рік тому +1

    ke haka akamiki
    Gaskiya batada adalci
    Inshallah zasu yi zaman lafiya

  • @MuhammadIlyasu-ym4ly
    @MuhammadIlyasu-ym4ly Рік тому +2

    Wallahi wannan bakuci nasaraba indai har ta fadi ko cibi bazatabama yartaba wannan matar kudawo da ita kubata hakuri dakuma shawara don wallahi bata yafemataba kokadan taji tsoron Allah mai biredi kabani number ka zanyi magana dakai pls

    • @RufaiMusa-w5o
      @RufaiMusa-w5o Рік тому

      Gaskiya né magana ka malan ga duk alamu bata yafe mata ba da sauran zomo a kaba

  • @Momona-g5l
    @Momona-g5l Рік тому

    Kayi hakuri kar kimata baki