Sanin Hakikanin Tauhidi
Вставка
- Опубліковано 5 лют 2025
- Sanin Hakikanin Tauhidi tare da Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Bauchi. malam yayi jan hankali akan Hakikanin Tauhidi, kuma yayi bayani kan matsayin fiyayyen halitta Annabin mu Sallallahu alaihi Wasallama صلى الله عليه وسلم. Allah ya bamu iKon saurare kuma mu fahimta.
idan wannan ne zuwan na farko wannan channel mai albarka to kayi subscribe domin bada gudunmawar ka wajen yada Addinin Musulunci.