Dan Allah musbahu kayi fira da aljanin Yahaya da kuma bahagon dan ladi na geza dan Allah dan Allah ❤❤❤ dan Allah 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🙏🙏🙏🙏😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭❤️❤️❤️❤️❤️🤲🙏❤️❤️👂🤲
gaskiya ne reza bunza da bakinsa ya bamu labarin damben shi da abu jirgi ✈️ da duk wani wanda sukayi dambe dashi zera yataɓa kashe Mamman raba gardama birnin Kebbi lokacin da sukajeda mai turare daga nan suka bar garin basu ƙara dambe ba
Dan Allah Malan musbahu kaci gaba daaron kawo mana tarihin mazan jiya,,,,,,,dudda kwana biyu kayi sanyi gaskiya.
Dan Allah aci gaba....
Dan Allah musbahu kayi fira da aljanin Yahaya da kuma bahagon dan ladi na geza dan Allah dan Allah ❤❤❤ dan Allah 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🙏🙏🙏🙏😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭❤️❤️❤️❤️❤️🤲🙏❤️❤️👂🤲
ALH Sambo kwana da yawa. Ina Mika gaisuwa ta gare ku. Allah ya Kara taimakawa. Da gabatar da wannan shiri
Muna godiya
Mamman yakashe Garba
Fatan alkairi
Ba gaskiya bane
gaskiya ne reza bunza da bakinsa ya bamu labarin damben shi da abu jirgi ✈️ da duk wani wanda sukayi dambe dashi zera yataɓa kashe Mamman raba gardama birnin Kebbi lokacin da sukajeda mai turare daga nan suka bar garin basu ƙara dambe ba
Fatan alkalin
Yakawo maganan jafaru bakabar shi yagama ba kuma daga baya bakucigaba da maganar ba
Garban taka lafiya da mamman 2 da 2 ake maganar gaskiya kenan
Ba gaskiya ba ne
Mamman ya kashe garba nan sokoto kuma ya kashe garba gusau
Ba gaskiya bane