Allah ya kara mana hakuri. Shi kuma wannan uba Wanda 'yarsa ta kawo maganarsa cikin tambaya Allah ya shirye shi domin abin da matukar juyayi da tausayi. Allah Ya shiryemu cikin koyarwar addinin musulunchi amin. Ina ganin ya kamata a nemi wannan uban da sauran mutanen gidan baki daya domin a sami mafita cikin tattaunawa kamar yarda shari"ar musulunchi ta tanada.
Malam, may Allah increase your knowlledge and wisdom.
Allah ya kara mana hakuri. Shi kuma wannan uba Wanda 'yarsa ta kawo maganarsa cikin tambaya Allah ya shirye shi domin abin da matukar juyayi da tausayi. Allah Ya shiryemu cikin koyarwar addinin musulunchi amin. Ina ganin ya kamata a nemi wannan uban da sauran mutanen gidan baki daya domin a sami mafita cikin tattaunawa kamar yarda shari"ar musulunchi ta tanada.
Ameen
Allah yasaka wa mallam amin. Daga Potiskum Yobe State... fully listened...
Jazakallahu bikhair
Jazakallahu khair. Ya sheik
Assalamu-Alaeikum Barkade Ya Sheikh Muna Godiya Matuka Ya Sheikh ALLAH Yasaka Da Alkairi Ya Rabbi 🙏
Rabbi yassir wala ta’assir.
Alhamdulillah a gaskiya Prof. Fantami kaci ribar rayuwa kayi hakuri malam
I love ❤ kuran
Masha Allah❤️❤️
Macha Allah Malan Ali ina gaisuwa
Allah sakawa malan da alkairi
Ma Sha Allah
Macha àllah
Good malam
Ahlla'yakarama.malan lafiya danisan kwana.sanan.yajikan magabata mugode
مشا الله
Ahlla.yakarama.malan.lafiya da'imani.danisan'kwana'mugode
Qarfe nawa akeyin wannan tafsir?😢
Sometimes I wonder if it’s really women or rather men that would major in hell
It women that is major in hell