Sannu Damo Sarkin Hakuri Yaya Dr, Da Farko Kace alhamdulillah Saboda Allah Ya Sanya Ka daya daga Cikin Mutanenda Yake Son Su da Alkhairi Shiyasa Ya Ke Jarabtan Ka Yaya Dr, Sannan Allah da Kansa Yake bawa Bayinsa wadanda Yake Jarabtar Su Hakuri: FASBIR AlAMA -YAKULUN! Sannan katuna da Labarin Annabi AYUBA Alaihissalam Yanda Allah Ya Jarrabe Shi kuma Yayi Hakuri daga Karshe Allah da Kansa Ya Yebeshi da Cewa; INNA-WAJADNAHU SABIRAN -: Mun Sameshi Mai Hakuri Ne inji Allah! Sannan Tarihin IMAM AHMAD Rahimahullah; Wanda Yakeyiwa Makiyin Sa Addu'ar Shirya A yayinda Makiyin Yake Fadamasa cewa La'anakallah Shikuma Imam Ahmad Yace Masa ZADAKUMULLAHU IMANA! Sannan Mabiyan Imam Ahmad Suka ce Wannan Mutumin Yana La'antarka amma kanama Sa Addu'ar Shirya sai Yace dasu Eh Idan Na rama Abinda Yake Min FA'AINAL QUR'AN! Iza Hadaba-humul Jahiluna Qalu Salama. Shiyasa Allah Ya Ce ;WAMA-YULAKKAHA ILLALLAZINA SABARU, Yaya Dr Allah Dakansa Yace; Inna HaLak-Nahu Kulla-Shai'in Bi-kadar, sannan ita kadara kuma tana zagayawa akarkashin abu4; 1.Al-ilimu 2.Al-kitabatu 3.Al-Mashi'atu 4.Halkuhu Wa Tampihihu. Daga Karshe Don Allah Yaya Dr Ka Yawaita Fadin Kullan Yusibana illah Ma Kataballahu Lana, Insha Allah Zaka Ci Jarawa Yaya Dr.
Masu Hikima Suna Cewa; Ba A gane Abokin kirki Sai Ka Shiga Matsala wanna shine matakin ilimi Na farko azaman takewar kyautata wa Juna. Rayuwa bata Yuwa idan babu makiya Ma'abota Hassada Yaya Dr, Hakika Makiya Mabudin Nasara ne da Daukaka ga Wanda Allah Ya Zaba, katuna da Tarihin Annabi YUSUF Alaihissalam. Daga Karshe Allah Ya Ce INNALLAHA -LA-YUDI'U AJRAN-MUHSININ! Duk wani Abunda Allah Ya Daukaka Shi Sai Ya Saukar da Shi Inji Annabi MUHAMMAD S. A. W; Marafa'a-Shai'in-illah-Wada'ahu. Yaya Dr Kayi Murmushi idan ka ga masoyin Ka, Zai Ji Dadi. Kayi Murmushi Idan Ka ga Makiyin Ka Zai Ji Tsoro. Kayi Murmushi Idan Kaga Wanda Ya Guje Ka Zai Yi Nadama. Kayi Murmushi ga Wanda ka Sani da Wanda ba ka Sani ba Kamar Yadda Ka Tsaba Yi Yaya Dr. Yin Hakan Sadaka Ce kuma Takobi Ne gare ka Yaya Dr. Tunatarwa Ce da Koyi da Ma'aiki S. A. W. Daga Masoyan Ka kuma Kana cikin Addu'ar Mu Akullum Insha Allah Yaya Dr.
🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Cv
Har yanzu kanawaƙa
Aeff
Sannu Damo Sarkin Hakuri Yaya Dr, Da Farko Kace alhamdulillah Saboda Allah Ya Sanya Ka daya daga Cikin Mutanenda Yake Son Su da Alkhairi Shiyasa Ya Ke Jarabtan Ka Yaya Dr,
Sannan Allah da Kansa Yake bawa Bayinsa wadanda Yake Jarabtar Su Hakuri: FASBIR AlAMA -YAKULUN!
Sannan katuna da Labarin Annabi AYUBA Alaihissalam Yanda Allah Ya Jarrabe Shi kuma Yayi Hakuri daga Karshe Allah da Kansa Ya Yebeshi da Cewa; INNA-WAJADNAHU SABIRAN -: Mun Sameshi Mai Hakuri Ne inji Allah!
Sannan Tarihin IMAM AHMAD Rahimahullah; Wanda Yakeyiwa Makiyin Sa Addu'ar Shirya A yayinda Makiyin Yake Fadamasa cewa La'anakallah Shikuma Imam Ahmad Yace Masa ZADAKUMULLAHU IMANA! Sannan Mabiyan Imam Ahmad Suka ce Wannan Mutumin Yana La'antarka amma kanama Sa Addu'ar Shirya sai Yace dasu Eh Idan Na rama Abinda Yake Min FA'AINAL QUR'AN! Iza Hadaba-humul Jahiluna Qalu Salama. Shiyasa Allah Ya Ce ;WAMA-YULAKKAHA ILLALLAZINA SABARU,
Yaya Dr Allah Dakansa Yace; Inna HaLak-Nahu Kulla-Shai'in Bi-kadar, sannan ita kadara kuma tana zagayawa akarkashin abu4;
1.Al-ilimu
2.Al-kitabatu
3.Al-Mashi'atu
4.Halkuhu Wa Tampihihu.
Daga Karshe Don Allah Yaya Dr Ka Yawaita Fadin Kullan Yusibana illah Ma Kataballahu Lana, Insha Allah Zaka Ci Jarawa Yaya Dr.
Masu Hikima Suna Cewa; Ba A gane Abokin kirki Sai Ka Shiga Matsala wanna shine matakin ilimi Na farko azaman takewar kyautata wa Juna. Rayuwa bata Yuwa idan babu makiya Ma'abota Hassada Yaya Dr, Hakika Makiya Mabudin Nasara ne da Daukaka ga Wanda Allah Ya Zaba, katuna da Tarihin Annabi YUSUF Alaihissalam. Daga Karshe Allah Ya Ce INNALLAHA -LA-YUDI'U AJRAN-MUHSININ!
Duk wani Abunda Allah Ya Daukaka Shi Sai Ya Saukar da Shi Inji Annabi MUHAMMAD S. A. W; Marafa'a-Shai'in-illah-Wada'ahu.
Yaya Dr Kayi Murmushi idan ka ga masoyin Ka, Zai Ji Dadi.
Kayi Murmushi Idan Ka ga Makiyin Ka Zai Ji Tsoro.
Kayi Murmushi Idan Kaga Wanda Ya Guje Ka Zai Yi Nadama.
Kayi Murmushi ga Wanda ka Sani da Wanda ba ka Sani ba Kamar Yadda Ka Tsaba Yi Yaya Dr.
Yin Hakan Sadaka Ce kuma Takobi Ne gare ka Yaya Dr.
Tunatarwa Ce da Koyi da Ma'aiki S. A. W. Daga Masoyan Ka kuma Kana cikin Addu'ar Mu Akullum Insha Allah Yaya Dr.
Maryam know
1:25
🙏🙏🙏🙏🙏🙏