Kai gaskiya banji dadin season din nan ba haba duk fadin duniyar nan babu wanda zai tai makawa baiwar Allah 🙏 nan gaskiya bana iya ci gaba da kallon irin fim din nan Saboda haka idan na kalli cigaban season 2 naga yarinyar Nan ta bada kanta toh bana kara kallon fim din nan
I can't stop watching this unforgettable series, saira and sarkin waka You can continue with this series, this series yanada tsararren labari da ingantaccen sago I don't think missing of some actors or actress that lead the major role will affect him. Birniwa, Nazifi asnanic and you Saira dukkaninku kwararraru ne masu gogewan aiki Na dogon lokaci pls back to a new episode. Abbas sanusi Yari
Masha Allah, I'm beyond impressed. I've seen a number of hausa movies, only a few have captured my interest. Been hearing alot about this drama series so i finally decided to give it a shot, I'll definately continue watching it. I hope you guys will keep me captivated till the very end.
Gaskiya wllh Aminu Saira yaraina mana wayau wllh sai wulaqanci yake yimana akan labari na
😂😂😂😂😂
wannan naga baa saka shi ba tun farko ko?!
@@Hausa_Sudan na farko ne wannan ansaka shi
wani rainin wayu wannan
Muna godiya, muda bamu samu damar kallo na baya ba
Kai gaskiya banji dadin season din nan ba haba duk fadin duniyar nan babu wanda zai tai makawa baiwar Allah 🙏 nan gaskiya bana iya ci gaba da kallon irin fim din nan Saboda haka idan na kalli cigaban season 2 naga yarinyar Nan ta bada kanta toh bana kara kallon fim din nan
Masha Allah saira movies
Allah yakara daukaka da basira
Naji dadi sosai da mani bankalli na
Farkoba
Mungode sosai. Allah shi kara daukaka dan annabi s a w
ماشاء الله تبارك الله أحسنته كايسنو من متين
Menene amfanin sanya abun baya kuma ana gogewa abari sai lokacin yayi mana
Bakuji ance season 1 episode 1 ba. Nikam nayi murna. sbda banta6a gani ba, afara daga farko
😂😂😂Allah ka rabamu da kuncin rayuwa
Nous Sénégalais voulons regarder en français
Dan Allah adawo da labarina
Macha Allah gaskiya naji dadi da wannan
Allah ya bada sa
Wannan ai tsohone
I can't stop watching this unforgettable series, saira and sarkin waka You can continue with this series, this series yanada tsararren labari da ingantaccen sago I don't think missing of some actors or actress that lead the major role will affect him. Birniwa, Nazifi asnanic and you Saira dukkaninku kwararraru ne masu gogewan aiki Na dogon lokaci pls back to a new episode.
Abbas sanusi Yari
A gaskiya ficewar nafisa abdullahi(sumayya) da Nuhu abdullahi (mahd) cikin labarina babbar BARAZANA ce ga film din na masu shi
dakyau.
AMINU SAIRA
NafisA kidawo dan allah
Barka da Sallah
Rewatching in 2024❤
Babu ranar dawowa kenan
Salam Malan aminu saira dan Allah ahigaba dahirin
Keep it up 👏
Slm de la semaine❤❤❤❤❤❤❤❤❤😅
اللهم اجرنى في مصيبتي واكلف لى كيرا منها
اللهم اجرني في مصيبتي وخلف لي خيرا منها ✔️
Masha Allah
Masha Allah saira man banga na farkoba
Thank You brother i miss this
ya kuma naga haka?
Munsan komai badamuwa zamuyi maleji da kallo na baya kafin ku dawo
Mungode
Masha Allah Iabarina
Kudai kunji kunya wlh... Sbd babu wasu a cikin shirin kun kasa cigaba da shiri duk kunbi kun hargitse.. wlh anji kunya dai
Kai meye damuwar idan mun kasa cigaba, ba’ace dole sai ka kala ba ai
@@SairaMovies akwai damuwa da idan babumu babuku
Please kusakamana na 2 🙏
Masha Allah, I'm beyond impressed. I've seen a number of hausa movies, only a few have captured my interest. Been hearing alot about this drama series so i finally decided to give it a shot, I'll definately continue watching it. I hope you guys will keep me captivated till the very end.
me too i start watching today and it looks intresting.
Farouk can you remember this comments ?
Amma da fatar dai ba canxa muna Summayya zakuyi ba ?
Saira masu aiki da ƙwaƙwalwa❤❤❤
Oyoyo ❤️
Oyoyo third views
Why??
💕💕💕💕💕
Wayyo duneya,,😭
Wannan shine murna ya koma ciki
aslm
Labarina
Walakanci kawai
Wanan Eaei
shirmen banza
Allah ya Kara basira
Haba dan Allah ya za ayi mana haka? Bakyau fa
❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉
❤😂🎉😢
Yu❤❤❤❤
Machaallah
Wayio allah 🤦🤦🤦🤦🤦🤦🤦
IZZAR SO EPIZDE 123
❤❤❤
Akau nafissa aciki
Waw😂
Wow very interested
Wannan ai wulakanci ne
Nifa banganeba ?
Zaka gane
🥰🥰🥰💚
Good
Kadawo sawa a channel naka kenan?
Yes, zamu saka guda 2 Duk sati kafin mu kammala daukar season 5&6 zuwa karshen wata nan in sha Allah 🙏
@@SairaMovies Allah yasa agama lafiya kuma adawo lafiya MAL. AMINU SAIRA
😭😭
Please English subtitles for those that are not versed in the Hausa language.
This is old one now we are in season 6
@@muhammadabdulkareem4595 Is is subtitled?
Please when is the next season?
Middle of August Season 5 will come in sha Allah
Please how can I get the one with English subtitles
❤
😢
Da alama ankusan dawowa kennan????
Eh
When will the new season begins 😫
Next month
@@SairaMovies you said July 💁🏽
What's this please 🥺
See now
English Please
😢
That doctor is a disgrace to woman hood
👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯💯
مبالغة عديل والله
muna godiya Allah yakara basira ❤️
Masha Allah
Labarina
Masha Allah
Labarina