Bosho tv (Gidan Gwagware)

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 31 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 28

  • @johnmadu8225
    @johnmadu8225 Рік тому

    Amma dai Bosho anji kunya, ka je ka Kira Amina, wai ita ce matar mamacci, sai kuma asiri ya tonu.
    Da'ile, ka kawo kudin nan, in rike su, idan yayan marigayin sun dawo, sai kazo nan Maiduguri ka karba a wajena, ka basu.

  • @bashirmusa266
    @bashirmusa266 Рік тому

    Shawara Daga Malam Bosho. Amina kadaki rushe gidanku

  • @johnmadu8225
    @johnmadu8225 Рік тому

    Yanzu kai Bosho, ka sa wasu sun rushe gidajensu, wai zaku sami arziki da Amina, toh ga Amina ta bamu kunya, hahaha, Amina, ba'a ji dadin haliba

  • @djibobachirou6189
    @djibobachirou6189 Рік тому

    Toh handamage Su ugulu ayita

  • @inoussamaazou9938
    @inoussamaazou9938 Рік тому

    Hhh anga samu anga rachi

  • @inoussamaazou9938
    @inoussamaazou9938 Рік тому

    Kai allah ya rabamu da san zuciya

  • @suleimansultalsulta4752
    @suleimansultalsulta4752 Рік тому

    slm hhh awartaki ko, juli ajulayi

  • @suleimansultalsulta4752
    @suleimansultalsulta4752 Рік тому

    Slm hhh aci gaba da gashi sultan potiskum yobe state

  • @suleimansultalsulta4752
    @suleimansultalsulta4752 Рік тому

    slm hhh anyi walkiya munganka sultan potiskum yobe state

  • @hamzaabubakarkurfi2129
    @hamzaabubakarkurfi2129 Рік тому

    Duk duniya Babu Wanda bayason kudi Kuma Kai da,ile wannan kudin sai sunzo hannun bosho in kasan wata ai bakasan wata ba Kai mekasani a harkar ilimi

  • @suleimansultalsulta4752
    @suleimansultalsulta4752 Рік тому

    Slm madinatul ahlul baiti islamiyya potiskum yobe state Tana Mika sakon gaisuwa ga ma'aikatan tashar bosho tv daga naku sultan potiskum yobe state

  • @oumaroumoussaabdoulkader5252

    Ke kin wuce Boshon ma rishin gaskiya, ina yabawa dake ashe lumbu lumbu wutar kaikai ce ke

  • @abdoulhabdou6676
    @abdoulhabdou6676 Рік тому

    Aslm ykk yagd yabir Malam Bosho TV

  • @johnmadu8225
    @johnmadu8225 Рік тому

    Haba Amina, banda dai ke ma barauniya ce, kin taba jin wai matar bata san sunan mijinta ba??? Amma dai kin bamu kunya

  • @maigarichindo4446
    @maigarichindo4446 Рік тому

    Bosho eekon Allah

  • @oumaroumoussaabdoulkader5252

    Muhiy Magaji ram zayyi dake

  • @suleimansultalsulta4752
    @suleimansultalsulta4752 Рік тому

    slm hhh kowa ya zauna ko Kuma yayi asara sultan potiskum yobe state

  • @allassanemoussa3604
    @allassanemoussa3604 Рік тому

    Slm

  • @johnmadu8225
    @johnmadu8225 Рік тому

    Toh ke kuma Amina, haka ake sata? Da zarar yar dabaru ta bace miki sai ki kira sunan Bosho? Haka ake yi??

  • @inoussamaazou9938
    @inoussamaazou9938 Рік тому

    Haba bosho kataba gani an bawa kura ajiyar nama

  • @inoussamaazou9938
    @inoussamaazou9938 Рік тому

    Hhh wallahi bocho zekoma kidmashin

  • @djibobachirou6189
    @djibobachirou6189 Рік тому

    Bichon TV gidan nichadiههههههه