Macha Allahu alhamdulilla achahadu alla ilaha illallahu wa achahadu Anna Muhammad rasulillahi sallallahu aleihi wasalam astagafiralla subhanallahi wabihamdihi subhanallahil azim
Masha Allah abinda yadace Daman tuntuni musulmai sudinga yi kenan kai bekamata ba ace Musulmai suna yin ajiyar kudin su a bankin kafurai be halarta ba domin za a iya arawa wanda ze gina gidan giya ko gurin badala kudin musulmai to kaga kuwa be halatta ba musulmi yatemakawa masu sabon Allah to sedai musulmai awannan lokacin sun gafala sunsakarwa kafurai komai wajen tafiyar da ragamar shugabancin rayuwarsu

ALHAMDULILLAH
وعليكم السلام ورحمة الله وبركاته صباح الخير اكرمك الله
Allah yabada ikon yinhaka Allah koma yatemakesu
🤲🤲🤲🤲🥰😍😍😍🥰💔💔💔🥰🥰😍❤️❤️❤️