(HIRA DA BABA KALHU) GABANA SHAGO YA KASHE RORO NA GULMA KUMA GABANA YA KASHE UMMRUN DAN BATTA

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 2 лют 2025

КОМЕНТАРІ • 20

  • @AminuUbaMuhammad-x5x
    @AminuUbaMuhammad-x5x 12 днів тому

    Masha Allah Alameen muna godiya Allah ya saka da alheri amma dan Allah a samo mana tarihin Dan makaho mawakin Dambe

  • @UmarMuhammad-vu9mj
    @UmarMuhammad-vu9mj 13 днів тому

    Muna godiya sosai al amin

  • @muazuyahuza2514
    @muazuyahuza2514 13 днів тому

    Muna godiya Al amin UBANGIJI ALLAH YA KARA DAUKAKA

    • @abdulahishamsu8843
      @abdulahishamsu8843 13 днів тому

      Alameen baitinnan bakajashi daidaiba cewayayi kowaje yakuwaci ya ishebaye

  • @imamzakariya4965
    @imamzakariya4965 13 днів тому

    Godiya Alameen. Agaida Baba Kalhu

  • @SalisuDansunnah
    @SalisuDansunnah 13 днів тому +1

    To a ina zamu samu memory din
    Mu muna bukata
    Amma muna lagos

    • @alameensokototv496
      @alameensokototv496  13 днів тому

      Kakirani 08138517069

    • @SalisuDansunnah
      @SalisuDansunnah 13 днів тому

      @alameensokototv496
      Ok zankira ka
      yanzu nashiga wani kauye acen wajen lagos babu network saidai data,
      Idan nafuta inshallahu zankira

  • @IsmailalMustapha-r3v
    @IsmailalMustapha-r3v 13 днів тому

    😢😢

  • @JamiluMohamed-q9q
    @JamiluMohamed-q9q 13 днів тому +1

    Inasan memory

  • @muazuyahuza2514
    @muazuyahuza2514 13 днів тому

    Wlh kullum sai na duba ko zanga sabuwar shira

  • @PowerPower-c9g
    @PowerPower-c9g 13 днів тому +1

    Aslm Al Barka Da kokari Don Allah inason memory Taya za ayi ya iso wurina innasaye kuma nawa yake pls

  • @MustaphaMuhammad-zx2bf
    @MustaphaMuhammad-zx2bf 13 днів тому

    Slm ya labarin wuta dan larai

  • @YahuzaSalihu-jq6xe
    @YahuzaSalihu-jq6xe 11 днів тому

    Al amen shi wannan roro na Gulma,Dan Gulma ne kodai lakabi ne kawai?

  • @hassandanhaire5153
    @hassandanhaire5153 13 днів тому

    Muna Nan Muna Sauraron a Aiko mana
    Wakokin Dan Anace
    . Isa Dan Makaho. Da Bagobiri

  • @IsmailalMustapha-r3v
    @IsmailalMustapha-r3v 13 днів тому

    Fatan alheri mafi kyau daga ƙasar Kamaru

  • @SalisuDansunnah
    @SalisuDansunnah 13 днів тому

    Allah yajikan musulmi

  • @harunaharuna5940
    @harunaharuna5940 13 днів тому

    Ina tuna wani lokaci da nayi ma wani dottijo tambayar ga akan roro na gulma. Kuma bi abinda yace shine "ance mishi hansari ne saboda yaro ne, iyaka hawan zarra daina yayi" ga bayanin dottijon ma ya nuna cewa mafi yawan damben roro na gulma duk zarra ta yaka hawa. Sabida yana zucciya sosai, kuma yaqiyin dan dambe ne don ko yana mutuwa indai yacce zaiyi dambe dakai to sai yayai, wannan rashin shika jefashi jan manyan yan dambe. Shi babu abinda yaka so illa yayi tamba da manya ya lalata musu tarihi. Amma tabbas shago ya bugeshi.