Allah kaganar da Yan-Darika sugane kafircin da yake cikin Darika sure tuba sudaina,Sheikh Kabir Gombe Allah yayi maka sakayya da alkhairi amin summa amin, Allah Ya haskaka Kabarinka bayan Mutuwanka amin,Allah ka karo mana ire-irenku da yawa amin.Malam Kabir Gombe Allah yakare mana kai daga dukkan sharrori amin.Yan-Darika domin girman Allah kutuba tun kamin Mutuwanku tazo maku,kutuba kukoma ga Allah Madaukakin Sarki,ku kama Manzonmu kuma Manzon Allah saw kurike ku kyale Shehunnanku na karya da Waliyyanku na karya.
Allah Ya shirye su domin su gane. Gaskiya abin ba dadin ji wai ace wani dan adam yana siffanta kansa da wanda Ya halicce shi. Wannan ai butulci ne da shirka. Allah Ya barmu da imanin mu. Ameen
allahu akbar allah ya baku lada allah ya rabamu da jahilai masu maida kan su allah mu kam mun yarda da allah da annabi s a w allah ya saka muku da alkhairi ahli sunnah waljama a
hmmm kudai yan izala haka zakukare bakuda aiki sai zagin yan uwanku musulmai ko arna bakusa agaba kaman masu fadin lailahhaillah muhammadurrasulilah sai Sherri kukaiya da kodayi agurin gov.wai abun kunya hardaku akudin makamai kudinga tinawa duk abunda kuka fada duk sherrin dakukeyiwa mutane zaku maimaita agaban Allah daina izala amma nadaina muna fukai kawai.
duk wanda yada cewa ubangiji ne barhama ya zama arne, dama a kan samu arna sun iya karatun Qur'an da hadisin annabi da iya kalmatusshahada kuma duk wannan bai mai dasu musulmai ba domin basu yi imaani da shi ba, ba su da aqeedar musulunci a kansa ba.
Jazakallahu khairan ya Sheikh

Allah yajada rai yayima malamànmu albarka ,wànnàn kokari dasukeyi wajen daukaka addinin musulunci dawayar da jàmaa wajen gàne gaskiya ,dagyàràma harkar rayuwarmu dàkuma zamàntàkewa agidajenmu na aure ,Allah yasa yazàmanmaku sanadiyar shiga aljanna àmeen ,inamika taa ziyata dakuma fatan Allah yayima mahai fiyar malam muhàmmed kabir gombe Allah yàyimata rahàma yasàtahta àmee.mungode kuma rayuwarmu akwai canji mungane gaskiya Allah yabiyaku dagidan aljanna.
In Sha Allah we will follow this preaching every day
Huoua
Allah ta'ala ya kara lafiya da imani da nissan kwana amin summa amin
Allah Ya shirye su domin su gane. Gaskiya abin ba dadin ji wai ace wani dan adam yana siffanta kansa da wanda Ya halicce shi. Wannan ai butulci ne da shirka. Allah Ya barmu da imanin mu. Ameen
Ameen ya rabbiyi
Subhanal lah Shehu bece shi Allahne ba kuma ya bara anta daga fasikai fajirai yan haqiqa batattu ,Wlh wannan bakarantar war Shehu bane sam sam
Allah kashirya bayinka gata farkin ANNABI Ameen
امين
Allah ya saka ma Malam da alkhairi.Bidi'a sharri ne.Allah ya kare musulmai daga sharrin malaman bidi'a.
May Allah blessed mallam ❤❤❤😊😊😊
Allh
Masha Allah that's great may the increase u in kownlegde 🙏🙏 🙏
ubangiji Allah ya shiryar damu baki daya ameen ya rabbi muna godia malaman mu na ahhalul sunnah Allah ya rabaku da dunia lfy ameen
Taci ta gyare barhama ne uban gijin karya
Allah yasakamaku da alkairi 🙏♥️🙏
العلم نور
MASAH ALLH❤❤❤🙏🙏🙏🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇸🇦
اشهد ان لا اله الا الله محمد رسول الله
macha allah .shk mhmd kabirou gombe allah ya kareka (amen)
Allah yatemaki mallam
Allah ya taymaka wa sunna da ahloussunna Adounia gabaki daya
Mungode allah yasa mugane
Allah karya haramta rahmarsa a gareka yajakwana
Macha allah
43:42 43:51 رسول الله
allahu akbar allah ya baku lada allah ya rabamu da jahilai masu maida kan su allah mu kam mun yarda da allah da annabi s a w allah ya saka muku da alkhairi ahli sunnah waljama a
masha Allah yabada lada
Macha Allah munagodiya
جزاك الله خير. الله يطول بئ عمرك. ويحفظك من كل شر
Allah ya kara lfy malam
malam allah ya yawanto irinku ya ja zamninku ya kareku aaanine.
Aissata Mounkaila allah ya am sah da adoua ki
Wa iyazu billah Allah yakawomana karshen wayannan mutane
Allah ya saka wa mallam da alkhairi
Sou kabiru aji tsoran allah
Jazakallahu khairan
@Daibatu Do you trust Al-Quran, Do you known Al- Islam, Do you read five congregation Prayers everday ??
Allah ya saka muku da alkahry
Mansour
Allah yabada Lada mln
Maacha allah
Gaskiya mutanen suna kura kurai wadannan basu misaltuwa muna rokon Allah ya shiryar dasu
Masha Allah,Allah yasa mudace, Sunnah Sak 📚📕📙📘📗📒📑📓📔📖
Sunusi Abdullahi .ك
Sunusi Abdullahi ظخ
Sunusi Abdullahi .ا
may Allah bless you mallam
may God protect u
Masha Allah
soubhana allahi wa iyaz billah.allah yakaremu.
99name of Allah
Jazaak'lahu khai'ran
Masha allah
We love you mallam
Allah yasaka da alheri
Naziru Umaru آمين
Puisse allah te protège
Allah hu Akbar
اسأل الله له دوام الصحه والعافية
Please I want to know the name of the reciter
Alaramma nasiru gwandu
Allah yasaka mallam
Allah yasakamuku da alheri malam
Allah ya bada lada
Nima insha allahu sunnah sak
malam'dolai'yan'bidi'a'sukika'kanafahintardamu'akan'bidi'a'dalla'dalla'
آمين يارب العالمين
ALLAHU AKBAR
مشاء الله تبارك الله
جزاك الله خير يا شيخ كبير قوبي
جزاكم الله خيرا
Marsha Allah
😘الله يطول بى عمرك
I 9
الله يبارك فيك ياشيخ
may Allah accept our ibadat
Wg and you are 2:09
mushirikai kutuba kafin lokaci yaqure muku...
ض١
JAZAKALLAHU KHAIRAN
😀😀❤️❤️❤️🤣🤣🤣
allah yasaka da alhairi
Allah ya biya
Sufiyan Harande zmxjznxk
_phi Milo Bhutto
yazakallah
Halloo
Allah yabada lada
Hmmm Allah mungode maka
Allah yasaka
Kaje zuwa fada da arna. Amma kai musulmi ne abokan fadan ka.😮😮😮
gaskiya wakokin nasu abun dubawane
Allah sa mou ganè.
Sunnah Sac
Anfadama Mutanen kafircin da yake cikin Darika sunki bari,to wannan MA Sharrine?.
Allah ya saka da Alheri
tnx you so much
Hamdan kasiran
Bandani
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته كيف حالك آخبرك. الله يحفظك يا رب العالمين يارب جزاك الله خير واحسن 🤲❤️
فاطمه محمد
جزاك الله خير
zkd
Que dieu vous benisse
Hamid Allah ya shiryeka
19/04/16 💓
Dija Abdou ko
Allah siryardamu
١
Albishirn ku ga wani sako ua-cam.com/video/26Q6RW1PqZg/v-deo.html
ua-cam.com/video/WaLxHdTkY_U/v-deo.html
hmmm kudai yan izala haka zakukare bakuda aiki sai zagin yan uwanku musulmai ko arna bakusa agaba kaman masu fadin lailahhaillah muhammadurrasulilah sai Sherri kukaiya da kodayi agurin gov.wai abun kunya hardaku akudin makamai kudinga tinawa duk abunda kuka fada duk sherrin dakukeyiwa mutane zaku maimaita agaban Allah daina izala amma nadaina muna fukai kawai.
baka da hankali
duk wanda yada cewa ubangiji ne barhama ya zama arne, dama a kan samu arna sun iya karatun Qur'an da hadisin annabi da iya kalmatusshahada kuma duk wannan bai mai dasu musulmai ba domin basu yi imaani da shi ba, ba su da aqeedar musulunci a kansa ba.
Daibatu Seyoji Adam
saekafada manacewa a alqur,ani ko hadith aenda akace bayan Allah akwai wani ubangijin halittah ammafa tsantsan shurkah kunce shehu lamyalit walam yulat Allah yashiryah mashurkah mabiyah adinin shehu barhamah
Djafar Moussa aekam bashida hankaliii kasan mushurkae basuda hujja sae bakiiiiii da suncewah sumasoyan annabine alhalin karyane mushurkae kawae
Sunnah sak wlh
Puisse allah te protège
جزاك الله خير
Allah yasaka da alheri
Allah yasaka da alheri