Mungode Allah yasakamaka da gidan Aljanna kuma Allah yakareka daga makiya wallahi gaskiya batakarewa Allah wayanda sukewa wnn bawan Allah shari Allah kaganardasu
Tabas sahabai na kuskusre akwai inda dole ayi musu uzuri,Amma wanan ba matsalar shabai bace wanan matsalar makaman hadisi da ire iren su ibn taimayah,abdulwahab Al najadi ,da suka kago maganganu suka kaga ma manzon Allah s w a ,da sahabai magabata Wanda ba gaskiya ba ,da ka fahimci abduljabar da ka gane cewa kokarin yake fida tatsuniya daga karya ,shi yasa har wa yau babu wani ba salafe da ya kare wayanan maganganun malamansu Allah ya shirye mu gaba daya
Allah Ya albarkaci Amirul WA'izinah
Allah yakashe maqiyanka jagora 🎉
Allah ya saka da alheyri mungodé 🤲🤲🤲
Masha Allah
Allah sauwake. Akwai matsala gaskiya
Allah yasaka mlm
Mungode Allah yasakamaka da gidan Aljanna kuma Allah yakareka daga makiya wallahi gaskiya batakarewa Allah wayanda sukewa wnn bawan Allah shari Allah kaganardasu
❤❤❤❤
Allah ya shiryemu .Abduljabbar Allah yasa kagane .ko kuma Allah ya tsare al'umma musulmi .daga sharrinka
Su da suka aikata ba zaka nemi musu adua ba
Rd
Dodan munafukan malamai
Slm Allah ya gafarta Malan ilimi ya ya waita a duniya yanxu da anyi magana da an dubata in second
Allah sarki!
Ba irin zamanin da bane da za'a dunga rufe mutane a baibai
Maganin wahabiyawa
Gaskia Malan ka rufa ma kanka asiri ,ka daina neman ganin layfin sahabai wly KO sunyi kuskure ka nema musu uzuri kawai
Shin kai baka kishin adini ne