Kunyi kokari saidai bakufadi yakin hadeja da turawaba Wanda ance angwabza sosai har aka kashe sarkin hadeja aka kuma kashe shugaban turawa na ya me kin hadeja dan Allah kuyi mana cikakken bayani dangane da yakin
Allah ya saka da Alkhairi da wannan gudunmawa Zamu so muji tsokaci akan dalilin Turawa na jure dukkan waɗannan wahalhalu domin su mulki garuruwan mu Sannan yaya alaƙar burin nasu a wancan lokaci da kuma yanzu? Muna godiya kwarai
wato na lura ta dole aka milke mu ashe amma bako mai kuma ba kuyi magana akan yunwar ba sosai sannan tayaya aka fita yunwar muna jinjina da wannan kokarin da kuke yi wajen tattaro bayanai
Allah ya keuta sunramane abaya musulunci ma yayi mamaya inshallah zamurama
Ameen
Allahu acbar kabeeraan Allah Abun gogiya
Alhamdulillah
Gaskiya tarihi akwai daɗi wallahi. Allah yaqara daukaka
Ameen. Muna godiya ƙwarai.
Muna godiya. Allah ya Kara wa wannan dandalin albarka.
Ameen. Allah ya saka da alheri.
Allah Yakara Daukaka Maude Rabiu Gwadabe Ameen
Ameen ya Allah
Mudai wlh anchuche mu wlh 😢
Tanbaya na itace ya akayi turawa suka gano Nigeria 🇳🇬
Amsar ta na da tsawo amma zan kawo muku nan gaba in sha Allah.
@@tarihitvallah yacika muradi tabbas muna so
Tabbbas
Masha Allah
Allah ya kara basira
Ameen ya Allah
Allah mai iko mungode sosai
Madalla
Allah ya Kara taimakon ka Alan wadannan tarihi masu muhimmanci
Ameen tare da kai.
Allah yayi muna jagora
Ameen ya Allah
Na ji dadin wannan bidiyo sosai kuma na yi sharing ma abokanai na.
Ashe dai turawa sun sha wahala kafin su mamaye kasar mu.😊
Sosai kuwa. Allah ya saka da alheri.
ina tare dako daga kasar Libya ❤
Madalla
Angamazalintarmu😢
Kunyi kokari saidai bakufadi yakin hadeja da turawaba Wanda ance angwabza sosai har aka kashe sarkin hadeja aka kuma kashe shugaban turawa na ya me kin hadeja dan Allah kuyi mana cikakken bayani dangane da yakin
Ka biyo mu cikin shirin 1906 za ka ji wannan bayani.
Assalam alekum dan Allah tan bayata wai kafi and zuwan turawa wane kudi ake kashewa a Nigeria
Wa alaikumussalam. Kowane yanki akwai irin kuɗinsu. Waɗanda suka fi shahara su ne Wuri da Munduwa.
@@tarihitv OK nagode da answer
Fulani Ghana zaman kasar Amurka. Ina Godiva ga wana tahiri
Madalla
Allah ya saka da Alkhairi da wannan gudunmawa
Zamu so muji tsokaci akan dalilin Turawa na jure dukkan waɗannan wahalhalu domin su mulki garuruwan mu
Sannan yaya alaƙar burin nasu a wancan lokaci da kuma yanzu?
Muna godiya kwarai
Madalla. Ka ci gaba da bibiyarmu in sha Allah za mu kawo.
😢😢😢😢😢😢😢😢
Tambayata itace da aka cire sarkin Katsina Abubakar wane sarki aka Nada
Sarki Yero
ba abunda ya chanxa haryanxu akarkashin lugarrd muke.
Allah ya kyauta
À irin rayuwar damukeyi yanxu ai kwara akoma mulkin turawan
Ameen thumma Ameen 😢😢@@tarihitv
😂😂😂😂😂😂😂
Ina so in san tarihin dalilan da yasa mutanan kudu suke kashe hausawa yan kasuwan da kutsawa cikin dan yin kasuwanci da su
Madalla
wato na lura ta dole aka milke mu ashe amma bako mai
kuma ba kuyi magana akan yunwar ba sosai sannan tayaya aka fita yunwar
muna jinjina da wannan kokarin da kuke yi wajen tattaro bayanai
Mun gode. In mun samu ƙarin bayani za mu kawo.
Cinikin bayine yaburgeni
Madalla
Shin ta yaya aka ci Hadejia?
Ka biyo mu zuwa 1906 domin samun cikakken bayani.